tarihi1

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Oldest posts first ]


nuramuhd3
Admin

36, male

Posts: 118

tarihi1

from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:15 PM

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMMU KARANTA TARIHITARIHIN RIKICIN TATTAR(MAJLISI NA 1)GabatarwaAllah Tabaraka Wa Ta’ala yana dasunnoni da ya shimfidarayuwarduniya a kan su. Tsari ne da yaketafiya sambai babu karkata babukwana kuma ba ya canza hanya.Abinda ka ga ya faru gare ka yauya faru ga wani jiya kuma gobe zaisake faruwa ga wani.. haka harzuwa ranar tashin kiyama.Game da sha’anin munafukai,Allah cewa ya yi: Sunnar Allah ceda ta shude tun gabanin haka,kuma ba zaka samun musaya baga sunnar Allah. Suratul Ahzab:62.A duba Suratul Fathi: 22-23 daSuratu Hijr: 4-15.Wannan shi zai bayyana manamuhimmancin sanin tarihi. Dukabinda ka ga ya faru to an taba yinirin sa. Ba wani sabon abu aduniya. Idan muka bi tarihi sai muamfana da rayuwar wadanda sukagabace mu. A gobe kumarayuwarmu ita ce tarihin. Ba anakaranta tarihi ne kawai don ajidadin karatu ba, ko don a shadariya ko don a ga abinal’ajabi.Manufar karanta tarihi ita ce samunabin lura wanda sanin sa zai sa muamfana; mu gyara tamu rayuwa,mu kauce ma kurakuran na gaba,mu bi sawunsu inda suka yi daidai.Abinda duk suka cimma kuwa idanmun bi tafarkinsu shi zamu cimma.Alkur’ani sulusinsa labari ne.Labarin annabawa, labarinmummunai da na kafirai iri-iri.Labarin nasarori da na matsaloli dasuka cimma mutane bisa gaayyukansu. Akwai kuma sura tamusamman a cikin sa mai sunaSuratul Qasas, Surar Labarai, maiayoyi 88.Don haka Allah Ta’ala ya ce: “Kalabarta masu labaran ko da zasu yitunani”. Suratul A’raf: 175. Kumaya ce: “Hakika akwai abin lura acikin labaransu ga masu hankula”.Suratu Yusuf: 111.Darasinmu na yau zai yi bitar wanilabari ne daga cikin muhimmanabinda tarihin musulunci, kai matarihin duniya gaba daya ya kunsa.Abu ne da ya faru a cikin karni nabakwai. Wucewarsa yaukuma yawuce shekaru dari bakwai, ammacike yake da darussa masu hikimada amfani ga al’ummarmu ta yauda al’ummomi na kowane lokaci.A yau zamu bada labarin Tattar,wata al’umma wadda tabayyanakwatsam a cikin tarihin duniya.Wadanda suka shedi bayyanar tada abubuwan da suka faru alokacinta sun ce suna jin tsoronnan gaba in an fadi labarin Tattar akaryata shi saboda al’amurransugaba daya sun tsallake hankali.Kome na Tattar mai ban tsoro ne.Yawan jama’arsu, kwarin shirinsu,karfin jikinsu, taurin zukatansu darashin imaninsu. Haka kumayawan zubar da jinainan da sukayi, da yawan biranen da suka rusa.Yadda suka tozarta al’ummarmusulmi, suka wargazadaulolinduniya cikin kankanen lokaci.Yadda suka game duniya nan takea lokacin da babu hanyoyin sufuribabu na sadarwa. Tarihinsu takowace fuska abin tsoro ne, abinmamaki ne. Abinda ya fi haka banmamaki shi ne a yau wani karfi nakafirci ya bayyana mai kama danasu, kuma a wadancan birane dawancan abin ya faru, da mutaneirin wadancan da suka taka rawa awancan lokaci, suna kisan kiyashiga al’ummar musulmi suna yi masuwulakanci kamar yaddaa canfarkon ma musulmi ne akawulakanta.Musulmin da suka shedi bala’inTattar sun yi tsammanin an kaikarshen duniya kenan, ko kumaalal-akalla an gama da musuluncida musulmi; ba za a sake jinlabarinsu ba. Wasu marubuta irinsu Ibnul Athir sun yi shekaru dadama suna juyayi kafin su fararubuta abin da suka gane maidonsu. Akwai wadandada-na-sanida jin haushi ya kai su ga cewa,ina ma gaba daya uwayensu basuhaife su ba! Don tsananin musibarda suka auka tare da al’ummarmusulmi a cikin ta. Ibnul Athir macewa yayyi, gara fitinar Dujjal dawaccan fitina ta Tattar. Ya cekuma: « Na rantse da Allah a nangaba in an fadi wannanlabari nabaya sai sun karyata shi, kumasuna da gaskiya don yawucehankali ». Mai wannan maganar fa– Ibnul Athir – ya rasu ashekara ta637H tun fitinarsu ba takai karsheba, tun kafin su yi ta’adin da ba ataba jin irin sa ba na kashe halifanmusulunci da zubar da jininmusulmi miliyan biyu acikinkwanaki 40 kamar yadda zamugani a nan gaba. Da aceIbnul Athirya ga shekara ta 699H saddaTattar suka tsallaka tekun “Furat”suka shiga kasar Sham suka aukarda bala’i wanda ba shi wasaftuwato da ba a san abinda zai ce ba.Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah nadaga cikin wadanda suka gane maidonsa duk wadannan fitinu. Shi yasa ya ce, wannan fitinartayi kamada tsayin alkiyama in da uwa kegudun danta, miji ya guji matarsa,masoyi na gudun masoyinsa; kowata kansa yake yi, neman mafaka dawurin tsira yake. A game da tarihinIran kawai Wikipedia Encyclopediata kiyasta cewa Tattar sun kashetsakanin mutane miliyan 10 zuwa15. A lokacin da Ibnul Athir yakecewa, Tattar sun kashe musulmi700,000 a Rayy (Tehran) a cikinwuni guda.Ku dakaci majlisi na 2 don jinfarkon tarihinsu in Allah ya so.

Reply

« Back to forum