jauharatul kamal
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
jauharatul kamal
from nuramuhd3 on 01/23/2015 10:34 AMLAFAZIN SALATIN JAUHARATUL KAMAL>>> Ga lafazin kamar haka: اللهمصل وسلم على عين الرحمة الربابية والياقوتة المتحققة الحائطة بمركز الفهوم والمعاني ونور الأكوان المكنونة الآدمي صاحب الحق الرباني والبرق الأسطع بمزون الإرياح المالئة لكل متعرض من البحور والأواني ونوركاللامع الذي ملأت به كونك الحائط بأمكنة المكاني اللهم صل وسلم على عين الحق التي تنجلي منها عروش الحقائق عين المعارف الأقوم صراطك التام الأسقم اللهم صل وسلم على طلعة الحق بالحق الكنز الأعظم أفاضتك منك إليك إحاطة النورالمطلسم صلى الله عليه وسلم وعلى آله صلاة تعرفنا بها إياه. Wannan salatin jauharatul kamal kenan! kuma wannan salatin na jauharatul kamal, ya ninninka salatul fatihi ga falala! tabdi! to kafin na rinka yima yan dariqar tijani tambaya daya bayan daya akan falalar salatin jauhara: yanzu ina so yan dariqa tijani su fito mun da lafazin wannan salatin jauharar daga cikin hadisan Annabi s.a.w. da ya koyar da salatai. bayan haka, ina so yan dariqar tijani su kalli wannan salati da kyau, shin na rubuta shi daidai? in bai yi ba, to a gyara mun.by abdulqadir

Reply