limamancin ABUBAKAR da umar
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
limamancin ABUBAKAR da umar
from nuramuhd3 on 04/09/2015 04:37 PMalhamdulillah,babu wani guri da annabi saw yakama su nan wani sahabinsa amatsayi halifansa bayan wafatinsa. sai dai yayi isharori masu yawa akan sayyadina abubakar (ra). acikin bukhari yakawa babi namusamman akan sahabai wanda yasamai suna babun faba ilulul sahaba. kuma akwai sha hararran hadisi wanda dukkan daliain ilim ya san shi wato hadisinjan ruwa arijiya. annabi saw yace sahabansa nayi mafarkin na gani abakin kin rijiya ina jan ruwa agugasai bawa abubakar da daga nan mabawa umar daganan na bawa usmana amma duk cikin ku umar yafi jan ruwan da saura sosai _hakan ne yasa alokacin umar addinin musuluncin mafi samun izza da samun yawan bude garuruwa da samun arziki da zaman lfy.kuma wannan hadisin yahaskamana kuma ya fahim tar da mu cewa kalifanci na abubakar da umar da usman nassine karara kuma har aliyu bin abi dalib baiyi ja yayya akan wannan halifanci ba.sabida shine mutum na biyu wandda yayi wa usman mubaya'a bayan akashe umar (ra)kuma hdsndazai kara tabbar mana da cewa halifancin su nassi ne shine hadisi mai lamba ta 3784 wanda bukhari yafitar da shi acikin babin da kemagana akan falalar abubakar (ra) wato babi na 5 acikinkitabul faba ilulul sahaba. kuma ibn umar yarawai to cewa azamaniannabi saw muka sance muna irga wa inda suka fi alkairi azamani annabi saw muna fara ga batar da abubakar sannan umar sannan usman. duba hadisi 3655 bukhari. kuma annabi saw yana tare da su bai hanasu ba.hakan ya nuna cewasune asawun farko kuma muhammadu bin hanafiyya dan alibin abi dalib ,yace ya babana (watoyana tambayar babansa ali (ra) yace; suwai ye mafi al kairi acikin mutane bayan annabi saw ;sai yaceda shi abubakar ,sai yace sannan wa baba;sai yace umar ,sai nai maza nace sannan kai yababana sabida ina kishi ace usman; sai ali (ra) yace a'a ni bawani bane face wani mutum da ka cikin musulmai _duba hadisi mai lamba 3671 bukhari

Reply