menene dariqa

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nuramuhd3
Admin

36, male

Posts: 118

menene dariqa

from nuramuhd3 on 06/14/2015 06:54 PM

MENENE DARIQA KUMA ME YASAAHLUSSUNNAH BASA BIN DA AWARSU?Da farko dai ya kamata mu fahimci cewamecece d'ariqa sannan kuma me ake nufidad'an dariqa.Akwai darik'u da dama da akeyi a fadinduniyarmu ta yau amma kashi uku daga cikiakafi yi a na jeriya.1= Darikar Qadiriyya.2= Darikar Tijjaniyya.3= Darikar Ahmadiyya.Wadannan dariku guda uku duk kusantafiyarsu guda.amma bari mu dauki darikartijjaniyya muyi bayani akai saboda itace akafiyi a nahiyarmu ta afrika ta yamma.Darikar tijjaniyya ta farone bayan rasuwarAnnabi muhammad (saw) da shekaru dubudaya da dari da hamsin (1150yrs).shugabanta shine Ahmadu tijjani.an haifeshi a wanirafi da ake kira aina mali a kasarmaroko.amma yayi rayuwarsane a birnin fezta kasar marokon.to amma menenekoyarwarsa ta k'unsa da yasa Ahlussunnahsukak'i yarda da da awarsa?Dalili shine- dukkan koyarsa sunanan a cikinlittafansu wanda shi ko kuma mukarrabansasuka rubuta.kuma duk wadannan littattafaisun sab'a wa koyarwar addinin musulunci.Bari in dan tsakuro kadan daga cikin abindasuka rubuta a cikin littafan nasu.(1) saboda rashin kyakkyawar fahimtarsu gaAlkur'ani mai girma sunce suna da watasalati da tafi Alqur'ani.dominidan ka karantawannan salatin to wai kana daidai da wandaya karanta Alqur'ani (tun daga farkonta harkarshenta) sau dubu shida.wannan salatinkuwa itace "salatil fatihi".don ka tabbatar dawannan maganar don Allah ka duba littafinsumai suna "Jawahirul ma'ani (Vol 1 page 136)zaka gani a ciki.(2) Sannan kuma sukace in ka shiga d'arikato kafi Allah kansa,don bai isa yayi makakomaiba.kuma Annabima ba zai iya yi makakomaiba. Duba Jawahirul ma'ani kusa darimahu (juzu'i na 1 shafi 212).(3) kuma wai idan ka karanta salatil fatihisau daya zaka samu ladan da dukkan masubautar Allah na duniya da aljannunsu damutanensu da mala iku duka.ka dubalittafinsu "Jawahirul ma'ani juzu'i na dayashafi na 138.(4) sannan sukace duk shugabannin darikartijjaniyya an halarta musu yin zina shan giyakuma ko sun kashe wanima basu dalaifi.haka yake a cikin littafinnasu daijawahirul ma ani (vol 1 page 161)(5) Ahmadu Tjjaniy yace duk wanda yaganshi a mafarki ranar litinin ko juma'a tozaishiga aljannah ba tare da hisabiba.ka duba"Jawahirul ma ani (vol 1 page 133)(6) Har ila yau mabiya darikar tijjaniyyasunce annabi baiyi adalciba wasahabbansaba saboda yak'i ya basu damasu fara yin darika sai bayan shekara 1150wai ya taso daga kabarinsa a madina yazobirnin fez yabawa Ahmadu tijjani wannandamar. Duba Jawahirul ma ani (vol 1 page52)(7) A cikin wannan littafi jawahirul ma ani anfadi ranar da aka haifi shi Ahmadu tijjani.anhaifeshine bayan rasuwar Annabi (saw) dashekara 1150 a garin aina mali dake kasarmaroko.(8) sannan sukace wai akwai wani zikiriwanda idan kayi za a baka ladan aiyukanannabawa saba'in wadanda suka isar dasakon da Allah ya aikesu.ka duba"Jawahirulma'ani (vol 1 page 136)(9) mabiya Ahmadu tijjani sunce ita salatilfatihi an saukar da itane wa wani da akecewa Muhammadul bakari.shi kuma anhaifeshine bayan rasuwar annabi (saw) dashekara 930.Duba jawahirul ma ani (vol 1page 137)(10) Shi kuma wannan muhammadul bakarinyace wai farkon haduwarsu da malaminsa(shehu isa) ya gaya masa wai shi (shehuisa ) Allahne da kansa ya koya masa karatunalkur ani daga farko har karshe.ka duba"Jawahirul ma ani (vol 1 page 27)(11) wai kuma duk wani shehin darikartijjaniyya kamar annabine domin yanawakiltar annabine a bayan kasa. Dubajawahirul ma ani (vol 1 kusa da rimahu page4)wadannan misalai kadan kenan daga cikinlittafin jawahirul ma ani.bari mu lek'a wasulittafansu kamar;-(12) Wai Ahmadu tijjani shine bayarwa dahanawa (arziki da talauci)wa iyazu billah.waiin yaga dama zai arzutaka in yaga dama yatsiyataka.wannan maganar tana cikinlittafinsu mai suna "MUNYATULMURID"(PAGE 17)(13) Wai ko da dan darika ya kashe mutumsaba'in zai shiga aljannah.Duba"MUNYATULMURID (Page 48)(14) wai gashin kan dan darika kwaya dayayafi duk sahabban annabi (saw) daraja.Duba"IFADATUL AHMADIYYA (Shafi na 40)(15) sun kuma ce wai ranar lahira Ahmadutijjanine kadai zaiyi ceci mutane daga masifaba wani bayanshi. Duba Ifadatul Ahmadiyya(page 84)(16) wai kuma duk wanda ya karanta salatilfatihi sau daya yana dai dai da karanta Qurani sau dubu goma.ka duba littafinsu maisuna SHAMSUSSALAWATUDIDDIRI LISSAWI(PAGE 37)wadannan kadan kenan daga dalilan dayasaahlussunnah sukaki da awar 'yan darika

Reply

« Back to forum