s fati awazifa

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nuramuhd3
Admin

36, male

Posts: 118

s fati awazifa

from nuramuhd3 on 02/10/2015 09:52 AM

DARIQAR TIJANIYYAH>>> SHIN WAIDON MENE YAN DARIQAR TIJANI BASAKARANTA WANI SALATI A LAZUMINWAZIFARSU, IN BA SALATUL FATIHIBA? Dalilin da yasa nayi wannantambayar, saboda koda acikin ALFAT'HURRABANIshafi na 50, BABI na5, da ya kawo zancen karanta ta da za'a yia wuridin wazifa, sai yace: ﻭﺻﻼﺓ ﺍﻟﻔﺎﺗﺢ ﺧﻤﺴﻴﻦ ﻣﺮﺓ ﻭﻻ ﻳﻜﻔﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﻮﻇﻔﺔ ﻏﻴﺮﻫﺎ ﻓﺈﻥ ﻟﻢﻳﺤﻔﻈﻬﺎ ﺳﻘﻄﺖ ﻋﻨﻪ . DA KUMA SALATUL FATIHI SAU 50, WATA SALATIN DA BAITA BA, BATA ISA A WAZIFA. IDAN BAIKIYAYETA BA, TO TA FADI DAGABARINSA. Wannan shine abunda na gania rubuce acikin littafin. don hakane nakebukatar mu tattauna da yan dariqar tijani akai.

Reply

« Back to forum