Latest posts
First Page | « | 1 ... 18 | 19 | 20 | 21 | 22 ... 24 | » | Last
Search found 237 matches:
magana akan danzina baya shi a
from nura on 09/10/2014 07:35 AMAKWAI WATA MAGANA DA YANSHI'A....KEYI SUNA CEWA DAN ZINA BAIYIN SHI'A....NA'AM MUNJI. AMMAN AKWAI TAMBAYA KAMARHAKA............................TABBAS MUN YARDA ZAKZKY SHI DAN SHI'A NE.AMMAN ABIN MAMAKI ANAN.- MAHAIFIN ZAKZAKY L. YAKUBU AI BA DAN SHI'A BANE???....SHIN SHI MA DAN ZINA NE KENAN??- KAKAN SA MA HAKA ALIYU SHIMA BA DAN SHI'A.BANE SHIN SHI MA DAN ZINA NE???- HAKA MA KAKAN KAKAN SA MA TAJUDDEN DANIMAM HUSSAINI DAN KASAR MALI DIN NAN.SHIMA BA DAN SHI'A....BANE SHIN SHIMA DAN ZINA NE..- KAI MAHAIFIYA TAI HAKA ZALIKA BA YAR SHI'ABACE SHIN ITA MA YAR ZINA CE??MUNA JIRAN AMSA DAN MUSAN KOMI NENEMATSAYINSU.MU DA SU..........Amsa. Kawai kada wanda yayi zage zage anan.
aqidan shi a kan mahdi
from nura on 09/10/2014 07:33 AM*** YANA DAGA CIKIN AQIDAN SHI'A IMAMIYYA IMAMANSU BASA SA6O****A musulunci kowa yana iya yin sa kuskure banda manzon Allahs.a.w to wannan kujeran ta manzon Allah ne yanshi'a sun dauko sun ba imamansu don haka KHOMAINI yake cewa su imamai ba a siffata su da rafkannuwa.Kuma an ruwaito daga malaminsu SUDDUQU QUNMMI acikin littain AQA'IDUS-SHI-A na ZANJANI)2/157(cewa,Akidan su game da Annabawa da mursalai da imamai shine ma'asumai ne, tsarkakku ne daga dukkan kazanta kuma basayin zunubi karami ko babba, kuma basa sa6awa Allah abindaya umurce su, kuma suna aikataabinda ya umurce su, wanda duk yakore masu wannan ISMA acikin wani abu na halolinsu to ya jahilcesu, wanda duk ya jahilce su KAFIRI NE.
in aka tambayeni wanene kafiei
from nura on 09/10/2014 07:33 AMWALLAHI IDANAKATAMBAYENIWAYE KAFIRINAQARSHENQARSHETO ZANCE 'DANSHI,A SHINEKAFINI NO1KOMEYEDALALILINAKUWA???DAGA CIKINKAFIRCINSU SUNQARYATA ALLAHS.B.WDOMINSUNMAYAR DAZINDIQANMALAMANSUAMATSAYINALLAHYAYA AKAYINASAN HAKA???NADUBA LITTAFINDAYAFI KOWANEINGANCI ACIKINLITTATAFANSUWATO]KAFI[ NA KULAINIBARI MUJIAQIDARSUACIKIN kafi shafina 230SUNCELIMAMANSUSUNSANDUKKANNINABINDA YATA'BAFARUWA DAWANDA ZAIFARUNANGABATO MUKUMAACIKIN ALQUR,ANIALLAH S.B.WYAGAYAMAMANZONSA CEWAKAGAYAMUSUNIFA BAZAN IYAMALLAKAMAKAINA WANIAMFANIBAHAKAMA CUTASAIDAI ABINDAUBANGIJI YASODAGA GARENIDOMIN DANASANGAIBU DANAYAWAITA AIKINALHERIDAKUMA WATACUTABATASAMENIBA.....AL-A'araf 188YA ALLAH S.B.WKASHIRYAMANASU
mushaf FATIMA
from nura on 09/10/2014 07:29 AMTOFAH! ANA WATA GA WATA,, TINDIRQIN MALAMIN SHI'AN NAN KHOMAINI .L. YACE SUNA DA MUS'HAF NA FA'DIMA. 'YAN SHI'A SUNCE BAYAÑ RASUWAR MANZON ALLAH S.A.W JIBRILU)A.S( YAYI TA KAI KAWO ZUWA WAJEN FA'DIMA ANAN YAKE MATA WAHAYI, KUMA SAYYIDUNA ALIYU R.A NA RUBUTA, SHINE SUKE MASHI MUS'HAFIN FATIMA, KUMA BABBAN MALAMINSU KHOMAINI YA TABBATAR DA HAKAN A CIKIN LITTAFINSA MAI SUNA WASIYYATUL KHOMAINI SHAFI NA 68 YANA CEWA "MUNA ALFARI DA CEWA A WAJENMU MUNA DA SAHIFA SAJADIYYA". DA ZABURA ALI MUHAMMAD DA SAHIFA FA'DIMIYYA" . YA CI GABA DA CEWA ITACE LITTAFIN DA ALLAH S.W.T YAYIMA ZAHRA MARLIYYA ILHAMINSHI" TO KAJI, HAKA MA ACIKIN LITTAFINKASHFUL ASRAR SHAFI 143 SUNCE JIBRILU YA KASANCE YANA ZUWA WAJEN FA'DIMATUBAYAN WAFATIN MANZON ALLAH S.A.W DA LABARAN GAIBI SAI ALIYU R.A YATASHI YARUBUTA WANNAN )littafi( SHINE AKE CEMA MUS'HAF FA'DIMA" ALLAH KARA BAMU DA 'DIMUWA AMIN. DOMIN BABU WANI ANNABI BAYAN MANZON ALLAH S.A.W.
asalin shi a
from nura on 09/10/2014 07:28 AMASALIN SHI,A.KASHI NA 1,shi,a tasamoasaline dagawani mutummaisuna abdullahibin saba,iAbdullah binsabai ya kasanceyanagayamajama,a cewa shiannabine kumas.ali r.d.aShine uban gijiHardai wannanmagana tazowajen s.ali r.d.aalokacin yanmatsayin khalifaSai s.ali yaturaakirawo abdullahbin sabai.Dayazo sai s.aliyagayamasacewa gaabindanajiangayaminkanafad'a akaina.Shikuma yacehakane kumanaganine acikinmafarki.Sai s.aliyacemasashed'anneyayimaka sihiridon haka katubaamma shikumayaqi yatuba sais.ali ya tsareshihar tsawonkwana uku anasoyatuba ammayaqi.Sai s.ali yakonashi.Wanna bayaniyanacikin littafishi,a maisuna MAARAFATULAKHBA,RILRIJAALI.mujalladi na 70shafi na71&TANQIHILMUQAAL FIILMIMIL RIJAAL2/183.184
qur anin yanshi a
from nura on 09/10/2014 07:28 AMWANNAN QUR'ANIN NE KO DAIAKWAI SABO??A cikin littafin Shi'a,wanda wani babban Malaminsu mai suna NURIY AD-DABRASIY ya fada acikin Littafinsa mai suna ''FASLUL KHIDAB FI ISBATI TAHRIFUL KITABU RABBUL ARBAB'' a shafi na 18, yace akwai wata sura a cikin al'kur'ani sunanta Suratul WULAYA,tana farawa da (YA AYYUHALLAZINA AMANU,AMANU BIN-NURAINI.........) sai suka ce wai Sayyidina Uthman ya cireta a cikin Alqur 'ani,kada kayi mamaki,don Shi'a ya fadi haka,amma kai a irin mu'ujizan Alqur'ani da Balaganta kai kasan daban ne amma karanta wannan shirmen kaji:-: " ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢﻳﺎ ﺃﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﺃﻣﻨﻮﺍ ﺑﺎﻟﻨﻮﺭﻳﻦ ﺃﻧﺰﻟﻨﺎﻫﻤﺎ ﻳﺘﻠﻮﺍﻥ ﻋﻠﻴﻜﻢﺁﻳﺎﺗﻲ ﻭ ﻳﺤﺬﺭﺍﻧﻜﻢ ﻋﺬﺍﺏ ﻳﻮﻡ ﻋﻈﻴﻢ . ﻧﻮﺭﺍﻥ ﺑﻌﻀﻬﻤﺎ ﻣﻦ ﺑﻌﺾ ﻭ ﺃﻧﺎ ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ . ﺇﻥ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﻮﻓﻮﻥ ﺑﻌﻬﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻭ ﺭﺳﻮﻟﻪ ﻓﻲ ﺁﻳﺎﺕ ﻟﻬﻢ ﺟﻨﺎﺕ ﻧﻌﻴﻢ . ﻭ ﺍﺻﻄﻔﻰ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﻼﺋﻜﺔﻭ ﺍﻟﺮﺳﻞ ﻭ ﺟﻌﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﺃﺅﻟﺌﻚ ﻓﻲ ﺧﻠﻘﻪ ﻳﻔﻌﻞﺍﻟﻠﻪ ﻣﺎ ﻳﺸﺎﺀ . ﻗﺪ ﺧﺴﺮ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻛﺎﻧﻮﺍ ﻋﻦ ﺁﻳﺎﺗﻲ ﻭ ﺣﻜﻤﻲ ﻣﻌﺮﺿﻮﻥ .ﻭ ﺇﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺘﻘﻴﻦ . ﻭﺇﻧﺎ ﻟﻨﻮﻓﻴﻪ ﺣﻘﻪ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺪﻳﻦ . ﻣﺎ ﻧﺤﻦ ﻋﻦ ﻇﻠﻤﻪ ﺑﻐﺎﻓﻠﻴﻦ . ﻳﺎ ﺃﻳﻬﺎ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﻗﺪ ﺃﻧﺰﻟﻨﺎ ﺇﻟﻴﻚ ﺁﻳﺎﺕﺑﻴﻨﺎﺕ ﻓﻴﻬﺎ ﻣﻦ ﻳﺘﻮﻓﺎﻩ ﻣﺆﻣﻨﺎﻭ ﻣﻦ ﻳﺘﻮﻟﻴﻪ ﻣﻦ ﺑﻌﺪﻙ ﻳﻈﻬﺮﻭﻥ . ﻭ ﻟﻘﺪ ﺃﺭﺳﻠﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﻭ ﻫﺎﺭﻭﻥ ﺑﻤﺎ ﺍﺳﺘﺨﻠﻒ ﻓﺒﻐﻮﺍ ﻫﺎﺭﻭﻥ . ﻓﺼﺒﺮ ﺟﻤﻴﻞ. ﻭ ﻟﻘﺪ ﺁﺗﻴﻨﺎﻙ ﺑﻚ ﺍﻟﺤﻜﻢ ﻛﺎﻟﺬﻳﻦ ﻣﻦ ﻗﺒﻠﻚ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺮﺳﻠﻴﻦ . ﻭ ﺟﻌﻠﻨﺎ ﻟﻚ ﻣﻨﻬﻢ ﻭﺻﻴﺎﻟﻌﻠﻬﻢ ﻳﺮﺟﻌﻮﻥ . ﺇﻥ ﻋﻠﻴﺎﻗﺎﻧﺘﺎ ﺑﺎﻟﻠﻴﻞ ﺳﺎﺟﺪﺍ ﻳﺤﺬﺭ ﺍﻵﺧﺮﺓ ﻭ ﻳﺮﺟﻮﺛﻮﺍﺏ ﺭﺑﻪ . ﻗﻞ ﻫﻞ ﻳﺴﺘﻮﻱ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻇﻠﻤﻮﺍ ﻭ ﻫﻢ ﺑﻌﺬﺍﺑﻲﻳﻌﻠﻮﻥAllah Ya kyauta jahilci,malamansu da yawa sun tabbatar da cewa wannan Al'qur'anin da yake hannun Musulmi bai cika ba kuma an rage shi a gabatar da wani abu an jinkirta wani abu,ga misalan malaman su da suka tabbatar da haka din:-ALIYU IBN IBRAHIM ALQUMMY,NI'IMATULLAH ALJAZA'IRI,FAIDHUL KASHANI,AHMAD ADDABRISIY,MUHAMMAD BAQIR ALMAJLISI,MUHAMMAD IBN NU'UMANwanda ake ma laqabi da (AL MUFID),ABUL HASAN AL'AMILIY ADNANI ALBAHRANIY,YUSUF ALBAHRANIY,ANNURIY AD-DABRASIY,HABIBULLAH ALKHU'IY,MUHAMMAD IBN YAQUB AL-KULAINIY,MUHAMMAD AL-IYASHIY kai dama wasun wadannanHar yanzu dai duk wani karyanku da yaudaranku akan wannan mau'du'in ba zai sa mu gamsu ba.KUKAN KURCIYA..................
iskanci ashi anci
from nura on 09/10/2014 07:21 AMISKANCI DA LALACI,BATSA A CIKIN ADDININ SHIA:{1]***A ADDININ SHI'A BABU LAIFI DON KA ARAWA ABOKINKA, KOko MAKWABCINKA FARJIN MATARKA ,KAMAR YANDA MALAMIN SU ADDUUSI YA RUWAITO DAGA MUHAMMAD BIN ABI JA'FAR ..KA DUBA ALISTIBSAAR MUJALLAD NA 3 SHAFI NA 136 ****BABU LAIFI DON MUTUM YA KEBANTA DA MATAR DA TAKE AJNABA A GARESHI DA SHARADIN AMINTA DAGA FASADII….(KA JI WANI SHIRME) KAMAR YADDA YA ZO A CIKIN{ALMASA'ILUL MUNTAKHABATU LIL SISTAANY {L.A] *** BABBAN TSINANNEN MALAMIN NAN NA SHI'A WATOABUL QASEEM ALKHUU'EE YA HALATTA MUTUM YAYI WASA DA AL'AURAR DAN UWANSA NAMIJI, MACE MA TANA IYA WASA DA AL'AURAR 'YAR UWARTA MACE, سؤال 784: هل يجوز لمس العورة من وراء الثياب من الرجل لعورة رجل آخر، ومن المرأة لعورة أخرى، لمجرد اللعب والمزاح، مع فرض عدم إثارة الشهوة؟الخوئي: لا يحرم في الفرض، والله العالم. المصدر: صراط النجاة في أجوبة الاستفتاءات ج3 (مسائل في الستر والنظر والعلاقات ). SHIN YANA HALATTA MUTUM YA TABA AL,AURAR DAN UWANSA NAMIJI IDAN YANA SANYE DA TUFAFI KO KUMA MACCE TA TABA AL,AURAR YAR UWARTA MACCE, DON WASA KAWAI, KUMA BA TARE DA SHA,AWA BA?? SAI TSINANNEN YA BADA AMSA DA CEWA:BA ZA A HARAMTA WANNAN BA. KA DUBA LITTAFIN SIRADUNNAJAAH VOL. 3 FATAWA TA 784.***Haka shima TSINANNEN NAN WATO KHUMAINII {LAA RAHIMA HULLAHU] YANA GANIN HALACCIN MUTU'A DA YARINYA KARAMA KAMAR YADDA YAKE CEWA: ( وأما سائرالاستمتاعات كاللمس بشهوة والضم والتفخيذ فلا بأس بها حتى في الرضيعة ) ! wai babu laifi idan anyi mutu'a da yarinya karama{wadda ake shayarwa],ana iya rungumarta, sanya ta tsakanin cinyoyin sa {yana goga zakarinsa ga al'aurarta], ko sumbatar ta(KISS). Tahriirul wasila mujallad na 2 shafi na 241 نـــسأل اللــــــه السلامة والعافيةAllah kakaremu daga shi'anci
kiran sallan 'yanshi a
from nura on 09/10/2014 07:18 AMmusulinci مجالس إسلام.Yaushe kake jiran a sake tabbatar maka da cewa,Shi'a addini ce daban wanda ba Musulunci ba,domin babu wani fage a ibada ko akida ko mu'amala da basu saba ma musulmi masu imani ba,misalinhaka shine yanda suka fito mana da kaifiyyan kiran sallah aaddinin su,karanta kaji."SakkwatoMedia Watch]ZMFR1[YADDA AKE KIRAN SALLAH A MAZHABAR JAFARIYYA)MAZHABAR AHLUL-BAITI(:-Allahu Akbar. Allahu Akbar. Allahu Akbar.Allahu Akbar.Ash hadu Alla'ila ha'illallah.Ash hadu Alla'ila ha'illallah.Ash hadu Anna Muhammadr Rasulullah.Ash hadu Anna Muhammadar Rasulullah.Ash hadu Anna Aliyan Waliyullah.Ash hadu Anna Aliyan Waliyullah.Hayya Alas Salah.Hayya Alas Salah.Hayya Alal Falah.Hayya Alal Falah.Hayya Ala Khairil Amal.Hayya Ala Khairil Amal.Allahu Akbar.Allahu Akbar.La ilaha illallah.La ilaha illallah."A daidai wannan lokacin kuma,mu Ahlul Sunnah,muke inkarin asalin kiran sallah din da ruwayan,saboda duk addini da aka kirkiroshi a kasa to addinin kasuwanci ne da talla,kuma duk mai kira akan addinin Ibn Saba'i to munsan kamfaninsa."
waliyi amusulunci
from nura on 09/10/2014 07:17 AMWALIYYI DA WALITTAKA A INGATACCIYAR MAHANGAR MUSULUNCI (1)Allah Ta'alah Yace:((ألا إن أولياء الله لا خوف عليهم ولا هم يحزنون الذينآمنوا وكانوا يتقون)) يونس: 62Annabi (saw) Yace, Allah Ta'alahYace:((ﻣﻦ ﻋﺎﺩﻯ ﻟﻲ ﻭﻟﻴﺎ ﻓﻘﺪ ﺁﺫﻧﺘﻪ ﺑﺎﻟﺤﺮﺏ)). رواه البخاري وأحمد وغيرهمWadannan nassosi guda biyu suna daga cikin gimshikan wailittaka.(1). WALIY DA WALAYAMA'ANARSU A HARSHEN LARABCIWALIY:- A harchen larabci yana nufin "AKASIN ABOKIN GABA, wato MAISOYAYYA ko MABIYI ko MAI TAIMAKO ko MAKUSANCI", wanda ita wannan kalmar ta samo asali ne daga kalmar WALAYA.WALAYA:- shine 'kauna, taimako, jibinci ko kusanci.(2). MA'ANAR WALIYYI YAYIN JINGINA KALMAR GA ALLAHShine:((العالم بالله تعالى، المواظب على طاعته المخلص في عبادته))."Masanin Allah Ta'alah, wanda ya dawwama akan yi masa biyayya, wanda yake mai tsantsance masa bauta". (Fat-hul Bariy, 11/350)).WALIYYAN ALLAH: Bayin Allah masu sonSa, wadanda suka yi imani da Shi da Mala'ikunSa da LittafanSa da ManzanninSa da Ranar 'karshe da Kaddara alherinsa da sharrinsa, kana suka dawwanan akan yi masa biyayya da kiyaye dokokinsa, kuma suna masu tsantsance masa bauta".Wannan ma'ana da ya gabata, shine mafi ingancin fassarar a wurin maluman kwarai, gwargwadon abinda Ayoyin Alqur'ani da ingatattun Hadisai suka yi nuni da shi. Misalin waliyyan Allah sune:Abubakar Siddiq, Umaru, Usman, Aliyu, Umair bn Sa'ad, Salamn al-Farisiy, Uwais al/Qarniy da wasunsu.(3). MAFIYA FIFIKON WALIYYAN ALLAHSune: Annabawan Allah, a cikin Annabawan kuwa mafiya fifikosu sune Manzanni, a cikinsu kuma mafiya fifiko sune Ma'abuta karfin himma (ulul azmi): Nuh, Ibrahim, Musa, Isa da Annabi Muhammad (sallallahu alaihim), haka kuma mafi fifiko a tsakaninsu shine Annabi Muhammad (saw). Wanda Shine Allah Ta'alah Ya sanya binSa ga wannan al'ummar sababin samun soyayyarSa, Allah Ta'alah Yace:((قل إن كنتم تحبون الله فاتبعوني يحببكم الله.....)) آل عمران : 31A fili yake, gwargwadon ma'anar waliyyi da muka ambata a baya, zamu fahimci dukkan Annabawa waliyyan Allah ne, saboda tabbatar duk wadancan sifofi na waliyyai akansu. Akan haka, sai mu fahimci:1. Ulul Azmi: wadannan sun hada sifofi na Karfin azama, Manzanci, Annabci da walittaka.2. Manzanni: sun hada sifofin Manzanci, Annabci da walittaka.3. Annabawa: sun hada sifofin Annabci da walittaka.4. Waliyyai: bayin Allah ne da basu cikin wadancan sinfi, amma sun siffanta da walittaka gwargwadon biyayya da tsoron Allahnsu, haka kuma basu taba kaiwa martabar wadancan nau'uka uku na bayin Allah da muka ambata.Manzanci da Annabci daraja ne na zabi daga Allah, ba a iya samun dayansu ta hanyar aiki,sabanin walittaka, wacce itama daraja ce na zabin Allah Ta'alah, wanda bawa ke iya samunsa ta hanyar son Allah dayin biyayya ga shari'ar AnnabinSa, abin nufi ana samunta ne ta hanyar da aikata aiyukan kwarai.(4). MATAKAN WALIYYAI1. Wadanda ke da rigayen imani, wadanda sune makusanta.2. Nagartattun 'yan bayan wadancan, wadanda suke tsaka-tsaki.Allah Ta'alah Yace:((وكنتم أزواجا ثلاثة فأصحابالميمنة ما أصحاب الميمنة وأصحاب مشأمة ما أصحاب المشأمة والسابقون السابقون أولئك المقربون في جنات النعيم. ثلة من الأولين وقليل من الآخرين)). سورة الواقعة.(5). SINFIN MUMINAIAllah Ta'alah Ya kasasu kashi uku:a. Masu rigaye (Sabiqun bil khairaat).b. 'Yan tsaka-tsaki (Muqtaseed).c. Wanda ya zalunci kansa (Zalimun li nafsihi).(6). KARIYAR DA WALIYYAI KE DA SHIWaliyyai ba Annabawa ba ne, don haka ba su da kariya irinta Annabawa, kenan su ba ma'asumai ba ne, ya halasta abinda ke iya samun waninsu na daga iya aikata savo ya samesu, Allahumma sai dai su basu dogewa akan aikata laifin. Kumasuna da karancin afkawa cikin kuskure da abinda kai tsaye ke karo da daidai, kamar yanda mujtahidi ke iya dacewa ko kuskure wa daidai a yayin ijtihadi, amma dacewa da kuskuren mujtahidi duk suna dauke da lada. Haka kuma ba a aiki da ijtihadin da kuskurensa ya bayyana kuskure ne.A duba: (Qart al-Waliy na Imam Shaukaniy)Allah muke roko Ya sanya mu a cikin waliyyanSa.

Reply