tarihi2

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nuramuhd3
Admin

36, male

Posts: 118

tarihi2

from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:10 PM

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMMU KARANTA TARIHITARIHIN RIKICIN TATTAR(MAJLISI NA 2)Asalin Tattar:Asalin Tattar (kuma anace masuMugul) kabilu ne na kasar Sin(China). Suna da jinin turkawa, kaia Turkiyyah ma babu kabilar da takai yawan ta su a wancan lokaci.Ba a taba samun labarin su ba saida suka bayyana kwatsam akarshen karni na shida;shekarar599H karkashin jagorancinsarkinsu Jinkizkhan (Sarkinduniya). Amma an samu labarincewa kafin haka, sun yi ta fadace-fadace tsakanin junan su, bayangalabar Jinkizkhan ne suka bulloma al’ummar musulmi.Tattarmutane ne masu bautar rana,kuma sun yi imani cewa, tun daAllan da yake sama guda daya neto dole ne a duniyar kasa a samusarki guda. don haka suke yaki akan tabbatar da wannan manufa. Aaddininsu babu haramun; komeana iya yi. Don haka suna cin kare,suna cin alade, kuma ba su aure;kowa na iya zo ma macce, bawanda ya san dan wani. Suna dakishin kasa wanda ya zarce iyaka.A cikin su akwai masu da’awarmusulunci, suna kalmar shahada,suna kuma ganin girman musulmiamma basu yakar kowasai a kan‘yan kasancin nan nasu.A majlisi na uku zamu je kai tsayega shigowarsu kasar musulunci inAllah ya so.Darasi da zai zoma kullum saudaya ko sau biyu gwargwadonyadda Allah ya bada iko. Ku biyomu.

Reply

« Back to forum