tijjani yace

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nuramuhd3
Admin

36, male

Posts: 118

tijjani yace

from nuramuhd3 on 04/28/2015 01:49 PM

ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ ﻭ ﺍﻹﻟﺤﺎﺩ (١١ ) !!!ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺗﻔﺴﻴﺮ ﻗﻮﻟﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ " : ﺇﻧﺎ ﻋﺮﺿﻨﺎ ﺍﻷﻣﺎﻧﺔ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻷﺭﺽ ﻭ ﺍﻟﺠﺒﺎﻝ ﻓﺄﺑﻴﻦ ﺃﻥ ﻳﺤﻤﻠﻨﻬﺎ " .. ﺍﻟﺦﻗﺎﻝ ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ :" ﺍﻷﻣﺎﻧﺔ ﻫﻲ ﺍﻟﻘﻴﺎﻡ ﺑﺤﻘﻮﻕ ﻣﺮﺗﺒﺔ ﺍﻟﺤﻖ ﻓﻲ ﻛﻠﻴﺔ ﻣﻌﺎﻧﻴﻬﺎ ﺧﻠﻘﻴﺔ ﻭ ﺇﻻﻫﻴﺔ, ﻓﻠﻢ ﺗﻄﻖ ﺣﻤﻞ ﻫﺬﺍ ﺍﻷﻣﺎﻧﺔ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻷﺭﺽ , ﻓﺄﺷﻔﻘﻦ ﻣﻨﻬﺎ ﻭ ﺣﻤﻠﻬﺎ ﺍﻹﻧﺴﺎﻥ , ﻭﻫﻮ ﺍﻹﻧﺴﺎﻥ ﺍﻟﻜﺎﻣﻞ ﺍﻟﺬﻱ ﻳﺤﻔﻆ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻪ ﻧﻈﺎﻡ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ , ﻭﺑﻪ ﻳﺮﺣﻢ ﺟﻤﻴﻊ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ , ﻭﺑﻪ ﺻﻼﺡ ﺟﻤﻴﻊ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ , ﻭﻫﻮ ﺣﻴﺎﺓ ﺟﻤﻴﻊ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ , ﻭﺑﻪ ﻗﻴﺎﻡ ﺟﻤﻴﻊﺍﻟﻮﺟﻮﺩ , ﻭﻟﻮ ﺯﺍﻝ ﻋﻦ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ ﻃﺮﻓﺔ ﻋﻴﻦ ﻭﺍﺣﺪ ﻟﺼﺎﺭ ﺍﻟﻮﺟﻮﺩ ﻛﻠﻪ ﻋﺪﻣﺎ ﻓﻲ ﺃﺳﺮﻉ ﻣﻦ ﻃﺮﻓﺔ ﺍﻟﻌﻴﻦ , ﻭﻫﻮ ﺍﻟﻤﻌﺒﺮ ﻋﻨﻪ ﺑﻠﺴﺎﻥ ﺍﻟﻌﺎﻣﺔ ﻗﻄﺐ ﺍﻷﻗﻄﺎﺏ ﻭﺍﻟﻐﻮﺙ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ "fassara:shehu tijjani yace acikin fassaran fadin Allahmadaukaki :" lallai munbijirar da amana ) itace hukuncehukunce na shara'a ( akan sammai da qassaida duwatsu sai sukaqi kar6ar amanar sukajitsoran hakan sai dan Adam yakar6iamanar "ga fassaran shehu tijjany :" wannan amanar itace tsayuwa dahaqqoqin matsayin Allah acikin dukkanma'anoninsu na halitta da bauta ) watotabbatuwa akan dukkan haqqoqin Allah nahalittawa dakuma bautassa ( , sai sammai daqassai suka kasa daukan wannan amanar ,kuma sukaji tsoran hakan amma sai mutumyadauki wannan amanar ) na tsayuwa akanhaqqoqin Allah na halittawa da bauta ( ,wannan kuma shine cikakken mutum wandadashine Allah yake kiyaye tsarin halittu ,kuma dashine yake jinqan dukkan halittu ,kuma maslahar dukkan halittu tanasamuwane daga gareshi , kuma shinerayuwar dukkan halittu , kuma shine turkendukkan halittu , da ace wannan mutumin xaigushe daga duniya dede da qyaftawar ido toda duniyar ta qare gabadayanta acikin qasada qyaftawar ido , wannan mutumin shinewanda gamagarin mutane suke kiransa da "qudubi ko gausi"( ﺟﻮﺍﻫﺮ ﺍﻟﻤﻌﺎﻧﻲ . ﺝ: ١- ﺹ: ٩٦ ) ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ :" ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﻤﺴﻚ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻷﺭﺽ ﺃﻥ ﺗﺰﻭﻻ , ﻭ ﻹﻥ ﺯﺍﻟﺘﺎ ﺇﻥ ﺃﻣﺴﻜﻬﻤﺎ ﻣﻦ ﺃﺣﺪ ﻣﻦ ﺑﻌﺪﻩ , ﺇﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﺣﻠﻴﻤﺎ ﻏﻔﻮﺭﺍ "ﺧﺮﺝ ﺍﺑﻦ ﻭﻫﺐ ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻗﺎﻝ :" ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺰﻋﻢ ﺃﻥ ﻣﻊ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺎﺿﻴﺎ ﺃﻭ ﺭﺍﺯﻗﺎ ﺃﻭ ﻳﻤﻠﻚ ﻟﻨﻔﺴﻪ ﺿﺮﺍ ﺃﻭ ﻧﻔﻌﺎ ﺃﻭ ﻣﻮﺗﺎ ﺃﻭ ﺣﻴﺎﺓ ﺃﻭ ﻧﺸﻮﺭﺍ ﻟﻘﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﺄﺩﺣﺾﺣﺠﺘﻪ , ﻭ ﺃﺧﺮﺱ ﻟﺴﺎﻧﻪ , ﻭﺟﻌﻞ ﺻﻼﺗﻪ ﻭﺻﻴﺎﻣﻪ ﻫﺒﺎﺀﺍ ﻣﻨﺜﻮﺭﺍ , ﻭﻗﻄﻊ ﺑﻪ ﺍﻷﺳﺒﺎﺏ , ﻭﻛﺒﻪ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ ﻋﻠﻰ ﻭﺟﻬﻪ"( ﺍﻹﻋﺘﺼﺎﻡ ﻟﻺﻣﺎﻡ ﺍﻟﺸﺎﻃﺒﻲ . ﺹ: ٨١ )

Reply

« Back to forum