asalin b haram
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
asalin b haram
from nura on 09/07/2014 11:49 AMASALIN DA,AWAR BOKO HARAM ) wato kashe musulmi da Zubda Jininsu( DAGA AQIDAR SHI,AH TA KE!!! MAHADIN SHI,AH MA DAN BOKO HARAM NE!!KADA KA BARI ABAKA LABARIN WANNAN RUBUTU, KARANTA SHI DA NUTSUWA!!!*****************************بسم الله الرحمن الرحيمABINDA MUKE NUFI DA BOKO HARAM AYANZU:Idan aka ambaci wannan suna ana nufin wadannan mugayen mutane Azzalumai masu shiga garuruwa musamman ajihar Borno, Adamawa da Yobe suna kashe mutane, suna Zubda Jini suna kone gidaje.BARI MU KOMA CIKIN MANYANLITTAFAN SHI,AH DA KUMA TARIHIN MUSULUNCI MUJI YADDA SUKE DA WANNAN AKIDA TA KISAN MUSULMI DA ZUBAR DA JININSU DA SATAR DUKIYOYINSU.MAHADIN SHI,AH DAN TA,ADDA NE:*****************************Kowa yasan YAN SHI,AH SUNA DA WANI MUTUM )mahadi( wanda suke sa ran bayyanarsa nan da dan wani lokaci bayan buyarsa akogo, to bari muji wanne irin aiki wannan mahadi na Shi,ah zai aikata idan ya fito wato ya bayyana:YAZO ACIKI BABBAN LITTAFIN SHI,AR NAN WATO "ALBIHARULANWAR" na babban malamin Shi,ah BAQIR ALMAJLISIY:عن أبي جعفر قال: لو يعلم الناس ما يصنع القائم إذا خرج لأحب أكثرهم ألا يروه مما يقتل من الناس حتى يقول كثيرا من الناس ليس هذا من آل محمد لو كان من آل محمدليرحمFASSARA: Daga Abu Ja,afar)limamin shi,ah na 5( Yace: "Da ache Mutane sun san irin TA,ADDANCI da MAHADI zai aikata idan ya bayyana to da mafi yawa bazasu so su ganshi ba, saboda irin yadda zai dinga KISAN KAI da ZUBAR da JININ MUTANE, har sai ta kai ta kawo mutane suna cewa wannan ba daga Zuriyyar Annabi Muhammadu S.a.w yake ba, da daga Zuriyyar Annabi Muhammad s.a.w yake da yayi tausayi."Duba littafin " ALBIHARUL ANWAR" na Majlisiy Juz,i na 52, shafi na 354.Haka nan yazo cikin littafin " AL,IRSHAAD" na Babban Malamin Shi,ah ALMUFIID Shafina 411, da kuma littafin " ALGAIBAH" na babban malaminshi,ah ATTUSIY shafi na 282.إذا قام القائم هدم المسجد الحرام ويفسك الدماءFASSARA: " Idan ALQA,IM )watomahadi( ya bayyana zai lalata ka,aba )rushe ta( ya kuma dingazubda jini yana kashe mutane"Wannan kadan kenan daga aikinta,addanci da kisan kai da MAHADIN SHI,AH zai aikata idan ya bayyana, haka kuma zai lalata ka,abah ya shafeta daga doron duniya kamar yadda YANSHI,AH suka aikata abaya ammabasu ci nasara ba.BABBAN BURIN SHI,AH SHINE KASHE MUSULMI DA LALATA DAKIN ALLAH.*****************************TARIHI BA YA RAHAMA: hakika duk mai binciken tarihin Musulunci yasan lokacinda YANSHI,AH suka yi kokarin rusa KA,ABA, suka ZUBDA JININ DUBUNNAN MUTANE MASU AIKIN HAJJI.Ashekara ta 317 bayan hijrah ne, aka samu wasu YAN SHI,AH MARASU IMANI, MABARNATA ABAYAN KASA suka afkawa dakin Allah da ke garin MAKKAH MAI KARAMCI DA ALFARMA, suka dinga zubar da Jinin bayan Allah mahajjata, suka dinga kashe Al,ummar Musulmi kamar KISAN KIYASHI,suka lalata DAKIN KA,ABAH MAIALFARMA da Jini da Gawarwakin bayin Allah, har ta kai ta kawo sun kashe dubunnan Mutane bayin Allah, sannan akarshe suka dauke dutsen nan mai daraja wato HAJARUL ASWAD suka tafi dashisuna ihu suna rera waka kamar haka:لو كان هذا البيت لله ربنا لصب علينا النار من فوقناFassara: " da fa ache wannan dakina ka,abah na Ubangijinmu Allah ne, to da an watso mana wuta daga Samanmu"Su wadannan YAN SHI,AH da sukayi wannan ta,addanci da Zubda Jinin bayin Allah Mahajjata suna ganinma wai MASALLACIN KA,ABAH BA NA ALLAH bane, kamar yadda wancan waqe nasu da muka ambata suka tabbatar mana, kaihar ma ta kai ta kawo suna yiwaAllah GATSALI da GARAJE ahanyarsu ta komawa garuruwansu bayan sun kammala wannan ta,addanci naYANKA BAYIN ALLAH MASU AIKIN HAJJI, DA SATAR DUKIYOYINSU, DA KARKASHE SU KAMAR KISAN KIYASHI, Sai suka fara cewa:أين الطير الأبابيل؟ أين حجارة من سجيل؟MA,ANA: suna cewa: " Wai ina tsuntsayen nan ne da aka aikowa Abrahata wanda yayi nufin lalata Ka,abah, wai ina duwatsun Wutar nan ne da Allah ya ambata cikin Surar Alamtara kaifa?Haka suka dingacika-baki, har suka koma BAHARAIN tareda DUTSEN HAJARUL ASWAD da suka daukesai da ya shafe shekaru 22 awajensu inda inda karshe Khalifan daular Abbasiyyah ALQA,IM BILLAHI yaje ya fatattakesu ya kuma karbo HAJARUL ASWAD ya dawo dashiinda yake har zuwa yau.Wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AH ya faru ne ashekara ta 317 bayan hijra karkashin Jagorancin Shugabansu SULAIMAN BIN HASAN wanda akafi sani da ABU TAHIR AJANNABIY AL,ISMA,ILIY ALQARAMITIY ya mutu 332, wanda sai da suka Chika RIJIYARZAM-ZAM da Gawarwakin Mutanenda Suka kashe, sai da ta kai ta kawo anyi Shekaru 9 ajere ba,a zuwa aikin HAJJI saboda wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AH.MAI NEMAN HUJJA YA DUBA LITTAFAN NAN:1. ALKAMIL FITTARIIKH NA IBNUL ATHIR2. TARIIKH NA IBNU KHALDUN JUZ,I NA 4, SHAFI NA 118.3. AL,ALAM NA AZZARKALIY juz,i na 3, shafi na 123.SAI KUMA LITTAFIN MALAMIN SHI,AR NAN MAI SUNA: YUSUF IBNU KUZUGLIY wanda aka fi kira da SIBTI IBNUL JAUZIY, cikin littafinsa MIR,AATUZZAMAN juz,i na 13 shafi na 38 ya ambaci wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AR.Hakika ko nan muka dakata ya isa ya nuna maka AQIDAR SHI,AH TA ZUBDA JININ MUSULMI AKOWANE LOKACI.ABIYOMU ARUBUTU NA 2

Reply