auranjinsi2
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
auranjinsi2
from nura on 09/10/2014 09:27 AMKO KASAN MASU AIKATA IRIN AUREN JINSI,KUMA HALAS NE AWAJENSU? (2)A rubutun jiya na kawo muku ruwayoyi guda biyu wadanda sumasu bin addinin shi'a suka danganta zuwa ga imamansu,wanda wannan aiki na jingina wannan magana zuwa garesu karyace kawai daga masu kulla da harkan ciki da waje na addinin shi'a,wani abu da yake hadari shine munsan cewa Imamai suna daukan karatunsu ne daga babba zuwa ga babba,to danganta wannan magana zuwagaresu da kuma danganta wannan aiki zuwa garesu,yana nufin kai tsaye danganta wannan maganan da aiki ne zuwa ga Manzon Allah (SAW) kuma dangatata zuwa gareshi tana nuna cewa wannan aiki shari'a ce daga Allah (SWT) wanda hakan bazai yiwu ba,kuma wannan yana daga cikin irin guban da yafi bom barna da shi'a suke dashi ga addinin musulunci da al'ummanta.Sayyid Husainil Musawiy yana bamu labarin wata ziyara da sukayi zuwa kasan Hindu da kuma haduwan da sukayi da manyan malaman Shi'a a can kamar Sayyid Alnaqwiy da waninshi,yace mun hadu da jama'a masu yawa a kasar hindu da kuma masu dautan shanu da masu bautan abubuwa da yawa koma bayan Allah,mun bibiyesu amma bamu samu wasu daga cikinsu suna aikata irin wannan aiki ba na aron farji.ko kuma halastashiga mabiyansu,kamanyanda mabiya addinin shi'a sukayi.A wani wajen kuma yacigaba dabamu labari cewa sunje wata hauzah wanda take Iran,sai suka ga manyan malamai a wajen suna halasta aron farji,daga cikin wadanda suka bada fatawar halascin aron farjiakwai sayyid Ludfullahi Assafiy da waninshi,sabodahakane ma wannan aiki yacigaba da yaduwa a Iran kuma aka cigaba da aikata irin wannan aiki mummuna a cikin garin har bayan tafiyan Muhammad Ridha Bahluwiy da kuma zuwan Ayatullahil Uzma Al-imamul Khomaini Almusawiy,shimaKhomaini bayan tafiyanshi wannan al'amari yacigaba.Wani abu da zai baka mamaki shine manyan malaman shi'a a Najaf sun bada fatawar aron farji,akwai mutane da yawa a garuruwan kasan Iraq da bagdhad da wasu kasashe wadanda suke aikata irin wannan aiki din saboda fatawanda malamansu suka basu,daga cikin malaman da suka bada wannan fatawar sun hada da:-Assistaniy da Assadar da Ashshairaziy da Addaba-daba'iyda Barujardiy da wanin wadannan,da yawansu idan bako yazo wajensu suna bashi matansu domin yayi yanda yasoda ita,haka zata zauna tare dashi har tsawon kwanakin da zaiyi.(Asshi'a wat-tas'hih 108-113)Abunda yake wajibi akan musulmi shine su kiyaye irin wadannan fatawa na irin wadanan malamai(yan shi'a)domin ba fatawar musulunci bane.Idan Allah ya kaimu rubutu na gaba zan kawo maku yanda suka Halasta Luwadi(wal'iyazu billah).shawarana ga masu bin Addinin shi'a shine su tashi suyikaratu,akwai abubuwa da yawa da aka boye masu ba'a dangantasu dashi,saboda yanayinsu,amma kuma wannan aiki cike yake a littafansu kuma har malamansu suna bada fatawar aikata haka Qaulan wa amalan.Allah yasa mu dace.

Reply