dangyele wando

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

dangyele wando

from nura on 09/10/2014 09:10 AM

Manzon Allah (saw) yace:KWARJALLEN MUSULMI RABIN QWABRI NE, BABU LAIFI YAKAI TSAKANIN QWABRI DA IDON SAWU.ABINDA YA WUCE IDON SAWU, AWUTA YAKE.WANDA YAJA KWARJALLENSA DON GIRMAN KAI , ALLAH BAZAI DUBESHI BAأبي داودكتاب اللباس4093wannan hadisi akwai abubuwa kamar haka:1. Kwarjallen musulmi iya Qwabri,2. Abinda ya wuce idon Qafa awuta yake.Duka wadannan biyu Annabi (saw) bai ambaci girman kai ko taQama ba3. Wanda yaja kwarjallensa don girman kai Allah bazai duba gareshi ba,anan kawai aka ambaci girman kaiﺣﺪﺛﻨﻲ ﺃﺑﻮ ﺍﻟﻄﺎﻫﺮ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺍﺑﻦ ﻭﻫﺐ ﺃﺧﺒﺮﻧﻲ ﻋﻤﺮ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻭﺍﻗﺪ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻗﺎﻝ ﻣﺮﺭﺕ ﻋﻠﻰﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻓﻲ ﺇﺯﺍﺭﻱ ﺍﺳﺘﺮﺧﺎﺀ، ﻓﻘﺎﻝ: ﻳﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺭﻓﻊ ﺇﺯﺍﺭﻙ ﻓﺮﻓﻌﺘﻪ،ﺛﻢ ﻗﺎﻝ ﺯﺩ ﻓﺰﺩﺕ ﻓﻤﺎ ﺯﻟﺖ ﺃﺗﺤﺮﺍﻫﺎ ﺑﻌﺪ، ﻓﻘﺎﻝ ﺑﻌﺾ ﺍﻟﻘﻮﻡ ﺇﻟﻰ ﺃﻳﻦ، ﻓﻘﺎﻝ ﺃﻧﺼﺎﻑ ﺍﻟﺴﺎﻗﻴﻦAbdullahi Dan Umar (r.a) yace,Nazo wucewa gaban Annabi (s.a.w) acikin kwarjallena akwai abinda yake jan kasa.Sai Annabi (saw) yace maniYA KAI ABDULLAHI, DAGA KWARJALLENKA,sai na dagayace, KARA DAGAWAna daga.........Annabi (saw) bai gushe ba yana cewa in dage,sai wasu sashen jama'a sukace,iya ina? YaceIYA RABIN QWABRI.sahih muslimkitabul imani2086Saidaimasu inkarin dage tufafi bazakarasa wata shubuha da suka makale mawabasukance duka hadisan ba'a ambaci wando (سراويل) bakwarjalle (إزار) ake cewa.Ai dalilin haka, saboda wancan lokaci kwarjalle shine mafi rinjaye wandagalibin mutane suke amfani dashi.Kuma malamai sun fada mana cewa hukuncinsu dayane:-ibn Qudama yaceﻳﻜﺮﻩ ﺍﺳﺒﺎﻝ ﺍﻟﻘﻤﻴﺺ ﻭﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻣﻄﻠﻘﺎ ﻭﻛﺬﺍﻟﻚ ﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞana kyamatar yin isbali a riga da kwarjalle da WANDO[asharhu alkabir 1471}imam nawawiy yaceﻳﺤﺮﻡ ﺍﻃﺎﻟﺔ ﺍﻟﺜﻮﺏ ﻭﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞ ﻋﻠﻲ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻟﻠﺨﻴﻼﺀ، ﻭﻳﻜﺮﻩ ﻟﻐﻴﺮﺍﻟﺨﻴﻼﺀ ﻧﺺ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺸﺎﻓﻌﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺒﻮﻳﻂ"haramun ne tsawaita tufafi da kwarjalle da WANDO har su wuce idon sawudon girman kai{amajamu'u 4457}imam dabariy yaceﻏﻴﺮ ﺃﻥ ﺟﺮ ﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﻘﻤﻴﺺ ﻭﺳﺎﺋﺮ ﺍﻟﺜﻴﺎﺏ ﻣﺬﻣﻮﻣﺔ ﻋﻠﻲ ﻛﻞ ﺣﺎﻝ"duk da yake jan kwarjalle ko riga ko duk wani tufafi abin zargi ne akowane hali"{attamhid 3244}imam qurdabi yaceﻭﺣﻜﻢ ﺍلإﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﺮﺩﺍﺀ ﻭﺍﻟﺜﻮﺏ ﺳﻮء"hukuncin kwarjalle da mayafi da tufafi duk dayane"{almufhim 266}wannan ya isa ya nuna mana hukuncin kwarjalle da wando duka abu guda ne.Sannan wasu sukance duka hadisan sunyi magana ne akan wanda yaja dongirman kai ko takamabansani ba ko jahilci ne ko son zuciya.Don wadannan hadisan da sukagaba kadanne, kuma duka ba'a ambaci girmankai ba.Sai suriqa labewa da irin wadannan hadisan- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺇﺳﻤﺎﻋﻴﻞ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﻣﺎﻟﻚ، ﻋﻦ ﻧﺎﻓﻊ، ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺩﻳﻨﺎﺭ، ﻭﺯﻳﺪ ﺑﻦﺃﺳﻠﻢ: ﻳﺨﺒﺮﻭﻧﻪ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ: ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢﻗﺎﻝ( :ﻻ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻰ ﻣﻦ ﺟﺮ ﺛﻮﺑﻪ ﺧﻴﻼﺀ).ALLAH BAZAIYI DUBA GA WANDA YAJA TUFAFINSA DON GIRMAN KAI{bukari 5446}- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﺣﻤﺪ ﺑﻦ ﻳﻮﻧﺲ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺯﻫﻴﺮ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻋﻘﺒﺔ، ﻋﻦ ﺳﺎﻟﻢ ﺑﻦﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﻦ ﺟﺮﺛﻮﺑﻪ ﺧﻴﻼﺀ ﻟﻢ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻪ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ). ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ: ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ، ﺇﻥﺃﺣﺪ ﺷﻘَّﻲ ﺇﺯﺍﺭﻱ ﻳﺴﺘﺮﺧﻲ، ﺇﻻ ﺃﻥ ﺃﺗﻌﺎﻫﺪ ﺫﻟﻚ ﻣﻨﻪ؟ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﻭﺳﻠﻡ ( : ﻟﺴﺖ ﻣﻤﻦ ﻳﺼﻨﻌﻪ ﺧﻴﻼﺀAnnabi (saw) yace:WANDA YAJA TUFAFINSA DON GIRMAN KAI, ALLAH BAZAI DUBA GARESHI BAsai sayyidina Abubakar yace,ya Manzon Allah, lallai cikin kwarjallena akwai abinda yake jankasa.......Sai Annabi (saw) yaceKAI BAKA CIKIN MASU JA DAN GIRMAN KAI.sahih bukharikitabul libasi5447to wannan hadisi akwai abubuwa guda biyu daya kamata adubasu1) lokacin Annabi (saw) yana maganar wadanda sukeja don girman kai ne,bawai wanda ba'a ambaci girman kai ba.2) cewa yayi 'KAI' (ﻟﺴﺖ)wannan kuma (kai) yana nuna mutum daya ne.Wato ba jam'i bane, singular nedan haka bai kamata afake da wannan hadisin aja tufafi ace badan girmankai akayi ba,dan shi Annabi (saw) ne yabashitabbas,to kai kuma waya baka sheda???!!!WADANNAN HUJJOJI SUN ISHI DUK MAI NEMAN GASKIYA,MABIYIN SUNNAR ANNABI (SAW) NA HAQIQATAMBAYOYI;1. MEYASA DUK DA IRIN WANNAN ASALI DA WANDO YAKE DASHI, AMMA WADANSU SUKE INKARINSA???2. MEYASA WASU MASU KIRAN KANSU MUSULMAI MASOYA MANZON ALLAH (SAW) BASA DABBAQA WANNAN SUNNAR TA DANGALE TUFAFI???3. MEYASA KUKE FADA DA MASU AIKATA WANNAN SUNNAH???4. BAKU TUNANIN GAMUWA DA FUSHIN ALLAH, GANIN YADDA KUKE ISGILANCI GA MABIYA MASU DABBAQA SUNNAH???5. YAYA AKAI MASU INKARIN WANDO DA INKARIN DAGE TUFAFI, BASUDA WATA CIKAKKAR HUJJA MAI GAMSARWA???

Reply

« Back to forum