dawa ake mtn

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

dawa ake mtn

from nura on 09/14/2014 07:58 AM

DA WA AKE MUTU'A?............................................................................................................................................Ana Yi da Karamar Yarinya!Ana yin Mutu’a da karamar yarinya wacceta kai shekara goma. An tambayi AbuAbdullahi, “Ko mutum na iya yinMutu’a dayarinya karama? Sai ya ce: E, saidai idankarama ce ainun ta yadda ana iyayaudararta. Aka ce: Nawa ne idan ta kaiba’a yaudarar ta? Ya ce: Shekaragoma.”]20[Imam Khumaini, shugaban ‘yan Shi’arduniya na wannan zamani, ya yiwani danijitihadi a nan. Ya ce karamar yarinya dajaririya duka ana iya yin Mutu’a da suamma ba da hakikanin saduwa ba, sai daida sumbata da runguma da kuma abindaya kira ‘cinyantaka’ ]tafkhiz[, wataumutum ya sa zakarinsa a tsakanincinyoyinta. Sai mai karatu ya gafarce musaboda ruwaito wannan danyar magana,maras dadin ji, amma haka Imamin yafadi, kuma maganar tana cikin littafinsada ya rubuta da hannunsa.]21[Wannan ijtihadi na Imam Khumaini ba ailmance kawai ya tsaya ba; a’a ya aiwatarda shi a aikace. Sayyid Hussaini Almusawiya ba da labarin Mutu’a da Khumaini ya yida wata yarinya mai shekara hudu kobiyar a duniya, a lokacin da yake zamangudun hijira a kasar Iraki kafin juyin juyahalin da ya shugabanta a Iran, ashekarata 1979. Mai son ganin wannan labari filla–filla, sai ya duba Kashful AsrarinaAlmusawi, shafi na 35-37.Ba wani abu ya sa muka bi diddiginwannan mas’ala ba sai don mai karatu yasan cewa mutanen da gaske suke. Allahya yi mana Alam Nasharaha!.REFERENCES.]20[ A duba Furu’ul Kafi, muj. na5 sha.na 463; da Tahzibul Ahkam na Aldusi,muj. na 7 sha. na 255.]21[ A duba Tahrirul Wasila naKhumaini, muj. na 2 sha. na 241.

Reply

« Back to forum