fi atul bagiya
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
fi atul bagiya
from nura on 09/19/2014 08:32 PMﺔﺌﻔﻟﺍ ﺔﻴﻏﺎﺒﻟﺍKamar yadda kowa ya sani cikinkwanakin nan an sami wata muryada take dagawa cikin al-umma dada'awar karya da jahilci wai dasunan ilimi ko wa'azi,wannan maimurya dai ba kowa bane illaabduljabbar,TO MUNA DA TAMBAYOYI ANANKAMAR HAKA:kana cewa:nasibawa)maqiyaahlulbaiti(sun kasu gida biyu kamarhaka1-wadanda suke zagin ahlulbaitikaitsaye kamar dan taimiyyah,dazahabi da mabiyansu.2-wadanda suke daurewa masuzagin ahlul-baiti gindi suke basukariya da mafaka irin su ibnul-araby almaliky da ibn hajaril-asqalany da nawawy da sauransu.-tayaya mukaji kana nemawa suibnu hajrin da nawawy gafara wajenallah,tare da cewa nasibawa nekamar yadda ka fada,amma su dantaimiyyah baka nema musu gafaraba tare da cewa dukkan nin su yan)fi'atulbagiya (ﺔﺌﻔﻟﺍ ﺔﻴﻏﺎﺒﻟﺍne kamar yadda kake fada,kumasuyan wuta ne baza'a nema musugafara ba da nassin hadisi???-me yasa litattafan su ibn hajar,danawawy da suyudi baza ka ce sunrushe ba saboda ka same su daaqidar nasibanci ,amma da wai kasamu albani yayi qalbi a guri 1 kaceduk litattafansa sun rushe,tsakaninqalbi da aqidar nasibanci wanneneyafi muni,kuma wanne za'agujewa???-shin malaman kasar nan nadadana yanzu duka tun kafin lokacindan fodiyo har zuwa yau menenematsayin su a wajenka domin ama'auninka dukan su yanfi'atulbagiya ne)yan wuta(,dan hakama ko a cikin littafansu zamu gaidan zasuyi salati ga annabi)s.a.w(suna cewa:ﻲﻠﺻﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻠﻋ ﺎﻧﺪﻴﺳ ﺪﻤﺤﻣ ﻲﻠﻋﻭﻪﻟﺁﻪﺒﺤﺻﻭ ....ﻦﻴﻌﻤﺟﺃma'ana:allah kayi salati gashugaban mu annabi muhammadda alayan sa da SAHABBANSA BAKIDAYA.idan ka duba litattafan dan fodiyodana shehu abdullahi da zuriyarsuduk haza zaka gani,shin suma dukanasibawa ne yan wuta ko kuwa???-shin tsakanin wadannan malumada abduljabbar wanene yafi hankali,ilimi da tsoron allah ???—

Reply