fiatul bagiya da Ahmad bn hambal

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

fiatul bagiya da Ahmad bn hambal

from nura on 09/19/2014 08:34 PM

FI'ATULBAGIYA IMAMU AHMADU AMUSNADU DUK YA GAMA BAYANI.ﻝﺄﺳ ﺎﻤﻟ ﻞﺟﺭ ﻡﺎﻣﻹﺍ ﺪﻤﺣﺃ ﻦﺑ :ﻞﺒﻨﺣ ( ﺎﻣﻝﻮﻘﺗ ﻚﻤﺣﺭ- ﻦﻤﻴﻓ-ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﻗﺃ ﻻ:ﻝﺎﻗﻥﺇﺔﻳﻭﺎﻌﻣ ﺐﺗﺎﻛ ﻲﺣﻮﻟﺍ ﻻﻭ ﻝﻮﻗﺃ ﻪﻧﺃ ﻝﺎﺧﻦﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍ ﻪﻧﺈﻓ ﺎﻫﺬﺧﺃ ﻒﻴﺴﻟﺎﺑ ﻝﺎﻗ؟ﺎﺒﺼﻏﻡﺎﻣﻹﺍ :ﺪﻤﺣﺃ (ﺍﺬﻫ ﻝﻮﻗ ﺀﻮﺳ ﺊﻳﺩﺭﻥﻮﺒﻧﺎﺠﻳ ﺀﻻﺆﻫ ﻡﻮﻘﻟﺍ ﻻﻭ ﻥﻮﺴﻟﺎﺠﻳﻦﻴﺒﻧﻭ ﻢﻫﺮﻣﺃ ﺱﺎﻨﻠﻟ ) ﻝﻼﺨﻠﻟ ﺔﻨﺴﻟﺍ( ٤٣٤/٤ ).MA'ANA:yayin da wani mutum yatambayi imam ahmadu dan hanbaliallah ya jikansa me zaka ce gameda wanda yace:ban yarda mu'awiyayana rubuta wahayi ba,ban yardamu'awiya baffa ne ga jama'armuminai ba,ai mulkin nasa ma yayayi fashin sa ne da takobi???saiimami yace:wannan magana ceMUMMUNA BATACCIYA,MASUFADAR HAKA A QAURACE MUSUKADA A ZAUNA DA SU kuma ZAMUBAYYANA MIYAGUN AQIDUN SU GAMUTANE.-wannan shine aqidar maimusnadun da ake hura hanci akekafa hujja da littafinsa.-wannan babbar yar manuniya ceda take nuna mana cewa:hadisanda wannan mahaukacin ke kawowaimamu ahmad kansa bai yarda daingancin su ba,domin ko larabawana cewa:ﺐﺣﺎﺻ ﺭﺍﺪﻟﺍ ﻯﺭﺩﺃ ﻪﻴﻓ ﺎﻤﺑ .ma'ana:mai daki shi yasan indayake masa yoyo,inji malambahaushe.-imamu ahmad ya riga yayi makabayanin matakin da zaka daukaakan duk mai zagin mu'awiya(r.a).allah ya tsare mana imanin mu.

Reply

« Back to forum