fitowa na 9
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Oldest posts first ]
fitowa na 9
from nura on 09/19/2014 08:36 PMFITOWA TA (9).MANZON ALLAH (S.A.W) SHINE YA UMARCI S. ALIYYU YAYAQI MU'AWIYA DA DUK WADANDA BASUYI MASA BAI'A BA????wannan da'awar ita monitan ajin kowaye yayi yana mai kafa hujja da fadinsa:ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻣﺴﻌﻮﺩ: أﻣﺮ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﻋﻠﻴﺎ ﺑﻘﺘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺎﻛﺴﻴﻦ ﻭﺍﻟﻘﺎﺳﻂﻴﻦ ﻭﺍﻟﻤﺎﺭﻗﻴﻦ.AMSA GAME DA WANNAN RIWAYAR.wannan hadisine da bai ingantaba, ibn asakir ya fitar dashi 12/185, kuma sanadinsa da'ifi ne jiddan, saboda cikinsa akwai:i: isma'il bn abbad almuzaniy.Daraqudniy yace: matrukine.IBN hibban yace:ﻟﺎ ﻳﺠﻮﺯ ﺍﻟﺎﺣﺘﺠﺎﺝ ﺑﻪ.¡¡: sharik bn Abdillah, shi kuma sayyi'ul hifz ne.¡¡¡: ZAKARIYYA bn yahya (al khazzaz).SHI kuma ﺻﺪﻭﻕ ﻟﻪ أﻭﻫﺎﻡkamar yanda hafiz yafadi.WANNAN hadisin an ruwaito shi da lafuzza mabanbanta dakuma hanyoyi daban daban, wanda babu ko guda daya data inganta acikinsu.* HAITHAMI YA KAWO SHI CIKIN MAJMA'U, KITABUL FITANI, BABUN FI MA KA NA BAINAHUM YAUMA SIFFIN. 7/238, LAMBA TA 12042, 12043,12044,12045,kuma yabayyana illar kowacce cikin hanyoyin kamar yanda yakawo.** an ruwaito shi da lafazin أﻣﺮﺕ ﺑﻘﺘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺎﻛﺜﻴﻦ ﻭﺍﻟﻘﺎﺳﻂﻴﻦ ﻭﺍﻟﻤﺎﺭﻗﻴﻦ. kamar yanda bazzar yakawo a musnad nasa 2/216 lamba ta 604.isnadin kuma bai ingantaba, saboda matslar hakim bn jubair, shi yasa shi kansa bazzardin yace:"ﻭﺣﻜﻴﻢ ﻟﻴﺲ ﺑﺎﻟﻘﻮﻱ".. IBN hibban ya kawo hakim din a al majru hin nasa 1/49,lamba ta 227..DUBA tarjamarsa cikin AL mugni 2/505, lamba ta 402, da mizanu 1/583, lamba 161.** an ruwaito shi da lafazin ﻋﻬﺪﺇﻟﻲ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻘﺘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺎﻛﺜﻴﻦ....kamar yanda yake a musnad na bazzar 3/27 lamba ta 774, yakuma ce:ﻟﻢ ﻧﺴﻤﻌﻪ إﻟﺎ ﻣﻦ ﻋﺒﺎﺩ ﺑﻦ ﻳﻌﻘﻮﺏ.wanda kuma shi ABBAD din danshi'a ne daya ruwaito manakir ababin falalar sayyidiy ALI.IBN hibban ya kawo shi cikin ALMAJRUHIN 2/173,lamba ta 797.IBN adiy ya kawoshi ckn al kamil 5/559.DON haka shima bai ingantaba.*** AN ruwaito shi da lafazin:أﻣﺮت ﺑﻘﺘﺎﻝ ﺛﻠﺎﺗﺔ...wanda kuma hadisine munkariACIKIN sanadinsa akwai¡: ﺍﻟﺤﺴﻦ ﺑﻦ ﻋﻂﻴﺔ ﺍﻟﻌﻮﻓﻲ.ABU hatim yace: ﺿﻌﻴﻒ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ .!!: ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﻋﻂﻴﺔ.ABU ZUR'A YACE:ﻟﻴﺲ ﻫﻮ ﺑﺎﻟﻘﻮﻱ.¡¡¡: ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﺍﻟﻌﻮﻓﻲIMAMU AHMAD YACE: ﺟﻬﻤﻲ.¡¡¡¡: ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺴﻦ, SHI KUMA ﻟﻴﻦ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ.DUBA: ﺍﻟﺄﺑﺎﻃﻴﻞ ﻭﺍﻟﻤﻨﺎﻛﻴﺮ 1/395.*** AN RUWAITO SHI DA LAFAZIN ﺗﻘﺎﺗﻞ ﺍﻟﻨﺎﻛﺜﻴﻦ ﻭﺍﻟﻘﺎﺳﻂﻴﻦ...WANDA KUMA HADISINE MAUDU I..AN RAWAITO SHI DA LAFAZIN:ﺃﻣﺮﻧﺎ ﺑﻘﺘﺎﻝ ﺛﻠﺎﺛﺔ ﻣﻊ ﻋﻠﻲ.IBN ASAKIR YAFITAR, KUMA HADISINE MAUDU I; SABODA YAZO TAHANYAR ﺍﻟﻤﻌﻠﻰ,shi kuma ya shahara da qirqirar hadisai.SANNAN akwai ﺷﺮﻳﻚ ﺍﻟﻘﺎﺿﻲ asanadin, shi kuma ﺳﻴﺊ ﺍﻟﺤﻔﻆ ne..ATAKAICE dai wannan hadisin bai inganta ba takowacce hanya, saboda tsananin raunin hanyoyinsa..DUBA: AL MUGNIY 2/510.MAL. ALBANI YAYI BAYANI MAI FADI GAME DA HANYOYIN HADISIN DUKA, DUBA SILSILAR DA'IFA 10/559 ZUWA 566.DON HAKA KAMAR YANDA MUKA FADI ABAYA, ABUNDA YAFARU TSAKANIN S. ALI DA S. MU'AWIYA IJTIHADINE KOWANNENSU YAYI,BA KUMA NASSINE KARARA YA UMARCI S.ALI DAYAQAR MU'AWIYANBA, KAMAR YANDA MAQARYATA KERIYAWA.ZAMU CIGABA.

Reply