hukuncin dan shi a

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

hukuncin dan shi a

from nura on 09/05/2014 09:03 AM

HUKUNCIN DAN SHI'AMenene hukuncin dan Shi'abarafile?Babbab Malami FadhilatulAllama Sheikh Mustapha BnMuhammad Mustapha a cikinlittafinshi mai suna "Usululwat-Tarikhul Firaqul Islamiyya"ya kawo wasu Abubuwakaman haka:Manyan Malamai a Musuluncikamar su Imamu Malik daAhmad da Bukhari da wasunsu duk sun tafi akan kafurcinyan Shi'a.Imamu Malik yace: "Wanda yazagi Sahabban Manzon Allah(SAW) bashi da rabo amusulunci"[Assunnah na Khallal 3/493]Imamu Ahmad: Daga Abiy BakrAlmaruziy yace:Na tambayi AbaAbdullah akan wanda ya zagiAbabakar da Umar da Aisha,saiyace:Bana ganin yanamusulunci (ba musulmi bane).(Assunnah na Khallal 3/493)Yazo a cikin littafin Assunnahna Imamu Ahmad BnHanbal,maganganu akanrafidawa:Sune wadanda sukebarranta ga SahabbanMuhammad (SAW) sunazaginsu,kuma suna TauyeDarajansu,Kuma suna kafurtaDukka manyan Sahabbai saimutane guda hudu,sune Aliyuda Ammar da Miqdad daSalman,Masu bin Addininrafidanci bana ganin su a cikinmusulunci da komai.Imam Bukhari yace: "Baidameni ba Idan kayi Sallah abayan Bajamiye da Barafide kokai Sallah a bayan Yahuhu daNasara,Dukka wadancan Ba'amasu sallama,Idan sunyi ciwoba'a zuwa a gaishe su,Ba'amasu Shaida kuma ba'a cinyankansu.(Khalqu Af'alul Ibad 1/35)Muhammad Bn YusufAlfiryaniy:Khallal ya ruwaitoyace: Naji wani mutum yanatambayan Alfirmiyaniy akanwanda ya zagi Ababakar,saiyace, Kafuri nesai yace za'a iyamashi sallah idan ya mutu? Saiyace Aah,Sai aka karatambayanshi,To yaya za'ayidashi bayan yana fadin La'ilahaIllal Lah? Sai yace kada ku tabeshi da Hannunku Idan yamutu,Idan zaku daga shi kusanya ciyawa a hannunku,harsai kun binneshi a cikinraminshi(Assunnah na Khallal 3/499)Allah ka rabamu da Addini batada kafurciZan tsaya anan Idan Allah yakaimu a rubutu na gaba zakujicigaban maganganun Malamaina Allah masu Imani,akan YanShi'a.Yesterday at 16:40Like · 2 comments · Share7 people like this.Ummu Muhammad Zarewajazakallahu khairan, duk wanda ya kalli irindabi'un yan shi'a da yadda suke zaginsahabbai yasan kafiraine, Allah ka tsaremudaga bata

Reply

« Back to forum