inyass17
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
inyass17
from nura on 09/10/2014 07:39 AMﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ ﻭﺍﻹﻟﺤﺎﺩ ( ١٢ ) !!!ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺑﻴﺎﻧﻪ ﻟﺤﻘﻴﻘﺔ ﺍﻟﻐﻮﺙ :" ﺃﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺗﺨﺬ ﺧﻠﻴﻔﺘﻪ ﻓﻲ ﺍﻷﻛﻮﺍﻥ ﻣﻦ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺠﻨﺲﻭﻫﻮ ﺍﻟﻔﺮﺩ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ , ﻓﻬﻮ ﻣﺤﻴﻂ ﺑﺎ ﺍﻟﻌﺎﻟﻢ ﻛﻠﻪ , ﻭﺍﻟﻌﺎﻟﻢﻛﻠﻪ ﻓﻲ ﻗﺒﻀﺘﻪ ﻭﺗﺤﺖ ﺣﻜﻤﻪ ﻭﺗﺼﺮﻓﻪ, ﻳﻔﻌﻞ ﻓﻴﻪ ﻛﻠﻤﺎﻳﺮﻳﺪ ﺑﻼ ﻣﻨﺎﺯﻉ ﻭﻻ ﻣﺪﺍﻓﻊ , ﻭﻗﺼﺎﺭﻯ ﺃﻣﺮﻩ ﺃﻧﻪ ﻛﺎﻥﺣﻴﺜﻤﺎ ﻛﺎﻥ ﺍﻟﺮﺏ ﺇﻻﻫﺎ ﻛﺎﻥ ﻫﻮ ﺧﻠﻴﻔﺔﻋﻠﻴﻪ , ﻓﻼ ﺧﺮﻭﺝﻟﺸﻲﺀ ﻣﻦ ﺍﻷﻛﻮﺍﻥ ﻋﻦ ﺃﻟﻮﻫﻴﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ , ﻛﺬﺍﻟﻚ ﻻﺧﺮﻭﺝ ﻟﺸﻲﺀ ﻣﻦ ﺍﻷﻛﻮﺍﻥ ﻋﻦ ﺳﻠﻄﺔ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻔﺮﺩﺍﻟﺠﺎﻣﻊ , ﻳﺘﺼﺮﻑ ﻓﻲ ﺍﻟﻤﻤﻠﻜﺔ ﺑﺈﺫﻥ ﻣﺴﺘﺨﻠﻔﻪ "( ﺟﻮﺍﻫﺮ ﺍﻟﻤﻌﺎﻧﻲ . ﺝ: ٢- ﺹ: ٢٣٠ )fassara:shehu tijjani yace acikin bayaninsa gamedamatsayin "gausi" :" lallai Allah yariqi halifansa acikin dukkaninduniya daga wannan jinsi ) jinsin mutum(wannan halifan kuwa shine makadaiciwanda yatattaro komai , kuma shine wandayake kewaye da duniya , kuma dukkanduniya tana qarqashin damqassane kumatana qarqashin hukuncinsane dagudanarwassa , yana aikata dukabundayaso acikin duniyar batare da wani yajadashiba kuma batareda wani yatunkudeabunda yasoba , qarshen lamarinsade dukinda Allah yake abun bauta to shine halifanAllah anan , kamar yanda yake babu wandaxaifita daga matsayinsa na bawan Allahtokuma babu wanda xaifita daga mulkinwannan makadaici ) gausi( cikinhalittu ,yana mulkin masarautan Allah da ixninwanda yake wakilta "ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﺇﻧﻴﺎﺱ ﻓﻲ ﺷﻴﺨﻪ ﺍﻟﺘﺠﺎﻧﻲ :" ﺧﻠﻴﻔﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻲ ﺃﺭﺿﻪ ﻟﺬﺍﻟﻚ ﻣﻦ * ﺭﺀﺍﻛﻢ ﻓﻘﺪ ﺭﺀﺍﺭﺏ ﺍﻟﺒﺮﻳﺎﺕ( ﺗﺤﻔﺔ ﺃﻃﺎﻳﺐ ﺍﻷﻧﻔﺎﺱ . ﺹ: ٨٦ )fassara :inyaas yace gameda shehu tijjany :" kaine halifan Allah adoran qasa ,sabodahaka duk wanda yaganka to haqiqa yagaubangijin halittu "ﻭﻗﺎﻝ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺇﻟﻴﺎﺱ ﻭﺍﻟﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺸﻴﺦﺇﻧﻴﺎﺱ :" ﻟﻮﻻ ﻗﻴﺎﻣﻚ ﻋﺎﺑﺪﺍ ﻭﺧﻠﻴﻔﺔ * ﻟﻴﺼﻴﺮ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻜﻮﻥ ﻣﻨﻪﻋﺪﻳﻤﺎﻣﺎ ﺇﻥ ﺩﻋﺎ ﺃﺣﺪ ﺑﺄﻱ ﻣﻜﺎﻧﻪ * ﺇﻻ ﻭﻛﻨﺖﻣﺤﻴﺒﻪ ﻭ ﻋﻠﻴﻤﺎ( ﻗﺼﻴﺪﺓ ﻛﺸﻒ ﺍﻟﻐﻤﻮﻡ . ﺹ: ٤ )fassara :shehu ilyasu waly yace gameda inyaas :" badaban tsayuwarka ) inyaas( amatsayinmai bauta kuma halifan Allah ba ,todawannan duniyar taxama babu ita .Aduk inda wani bawa yayi addu'a tokainekake amsar addu'assa kuma kana sane dashi"tambaya qwara daya tak ga mabiya tijjany :ayanxu halittu suna qarqashi xantar inyaasne ko tijjany ???

Reply