inyass 1
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
inyass 1
from nura on 09/10/2014 07:36 AMﺑﻴﻦ ﺇﻧﻴﺎﺱ ﻭﺍﻟﺰﻧﺪﻗﺔ (٢ ) !!!ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﺇﻧﻴﺎﺱ :" ﺇﻥ ﻟﻠﻌﺎﺭﻑ ﻭﻗﺘﺎ ﻳﻄﺮﺃ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﻔﻨﺎﺀ ﻭﺍﻹﺳﺘﻐﺮﺍﻕ ﺣﺘﻰﻳﺨﺮﺝ ﺑﺬﺍﻟﻚ ﻋﻦ ﺩﺍﺀﺭﺓ ﺣﺴﻪ ﻭﺷﻬﻮﺩﻩ , ﻭﻳﺨﺮﺝ ﻋﻦﺟﻤﻴﻊ ﻣﺪﺍﺭﻛﻪ ﻭﻭﺟﻮﺩﻩ , ﻟﻜﻦ ﺗﺎﺭﺓ ﻳﻜﻮﻥ ﺫﺍﻟﻚ ﻓﻲﺫﺍﺕ ﺍﻟﺤﻖ ﺳﺒﺤﺎﻧﻪ ﻭﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻴﺘﺪﻟﻰ ﻟﻪ ﻣﻦ ﻗﺪﻭﺱﺍﻟﻼﻫﻮﺕ ﻣﻦ ﺑﻌﺾ ﺃﺳﺮﺍﺭﻩ ﻓﻴﺾ ﻳﻘﺘﻀﻲ ﻣﻨﻪ ﺃﻥﻳﺸﻬﺪ ﺫﺍﺗﻪ ﻋﻴﻦ ﺫﺍﺕ ﺍﻟﺤﻖ ﻟﻤﺤﻘﻪ ﻓﻴﻬﺎ ﻭﺍﺳﺘﻬﻼﻛﻪﻓﻴﻬﺎ , ﻭﻳﺼﺮﺡ ﻓﻲ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻤﻴﺪﺍﻥ ﺑﻘﻮﻟﻪ ﺳﺒﺤﺎﻧﻲ ﻻ ﺇﻻﻩﺇﻻ ﺃﻥ ﻭﺣﺪﻱ "fassara:shehu ibrahim inyaas yace :" lallai waliyyi arufi akwai lokacin da fana'i danutsewa acikin Allah suke bijiromasa hakansai yasa yafita dagajin kansa da halartokansa , yafita daga dukkan mariskansa dasamuwassa , amma sadai wani lokacinarkewan nashi yana kasancewane acikinxatin Allah sai suffofin Allah na bautantaka) xamantowassa abun bauta(suringa gangarowa ga wannan waliyyin dasirrikan Allah kwararowa , hakan sai yasawaliyyin yaringajin xatinsa shine tsantsanxatin Allah saboda ya narke acikin xatin Allahyaqare acikinta , acikin wannan yanayin newaliyyin xai bayyana cewa : " tsarki yatabbata agareni babu abun bauta saini kadai"( ﻛﺎﺷﻒ ﺍﻹﻟﺒﺎﺱ . ﺹ: ٢٦١ )

Reply