jaki rawin hadisi
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
jaki rawin hadisi
from nura on 01/23/2015 09:31 AMahahahahahahhahahahahahahahahhahahaJAKI ( UFAYR ) RAWIN HADISI NE ASHI'ANCI.RIwayan Jaki A cikin al-KafiMujaladina 1, Shafi na 237ﻭﺭﻭﻱ ﺃﻥ ﺃﻣﻴﺮ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻗﺎﻝ: ﺇﻥ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺤﻤﺎﺭ ﻛﻠﻢﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻓﻘﺎﻝ: ﺑﺄﺑﻲ ﺃﻧﺖ ﻭﺍﻣﻲ ﺇﻥ ﺃﺑﻲﺣﺪﺛﻨﻰﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪﻋﻦ ﺟﺪﻩﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﺃﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻣﻊ ﻧﻮﺡ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻔﻴﻨﺔﻓﻘﺎﻡ ﺇﻟﻴﻪ ﻧﻮﺡ ﻓﻤﺴﺢ ﻋﻠﻰ ﻛﻔﻠﻪ ﺛﻢ ﻗﺎﻝ: ﻳﺨﺮﺝ ﻣﻦ ﺻﻠﺐ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺤﻤﺎﺭﺣﻤﺎﺭ ﻳﺮﻛﺒﻪ ﺳﻴﺪ ﺍﻟﻨﺒﻴﻴﻦ ﻭﺧﺎﺗﻤﻬﻢﻓﺎﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﺟﻌﻠﻨﻲ ﺫﻟﻚﺍﻟﺤﻤﺎﺭAn gaya ma Ali bin abi Talib RAA cewa Jakin Annabi wato Ufayr ya kashe kanshi, sai Ali yace: Ufayr ( jaki ) yace ma manzon Allah s a w Kana daidai da baba na da mama na, baba na ya gaya mun, cewa baban shi ya gaya mashi cewa kakan shi ya kasance tare da Annabi Nuhu As a cikin Jirgin ruwa sai Annabi Nuhu ya kusance shi ( Jaki ) sai ya shafe shi a baya sanan yace: Daga cikin tsatson wanan Jakin za a yi wani jaki wanda fiyayen halita kuma Annabin karshe zai hau.sai Ufayr yace: Alhamdullilah da yasa na zama wanan JakinAbin lura: ku lura da yanda yace ma Annabi s a w kana daidai da baba na da mama na. Allah ka mana tsari da wanan muguwar Akida ta shi'anci. wanan irin magana ne da larabawa suke gayama wanda suke girmamawa ( ﺑﺄﺑﻲﺃﻧﺖ ﻭﺍﻣﻲ ) ama sai gashi ana gaya ma Annabi s a w cewa daidai yake da '' JAKI '' wanan kafirci ne da kuma bata Nuazubillah!AYATUL’SHAYTAN KHAMENEI’I YACE BA DAMUWA A AMSA RUWAYAN HADISI DAGA JAKAI KUMA AMSAN RUWAYA DAGA JAKAI BA YANA MUZANTA ANNABI BANEﺍﻟﺴﺆﺍﻝ :ﻫﻞ ﺗﺠﻮﺯ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺔ ﻋﻦ ﺍﻟﺤﻤﻴﺮﻛﻤﺎ ﻭﺭﺩ ﻓﻲ ﻓﻲ ﺑﻌﺾ ﺍﻟﻜﺘﺐﻭﺍﻟﻤﺮﺍﺟﻊ ﻣﺎ ﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺃﻣﻴﺮ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ-: ﺇﻥ ﻏﻔﻴﺮﺍ -ﺣﻤﺎﺭ ﺭﺳﻮﻝﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ- ﻗﺎﻝ ﻟﻪ: ﺑﺄﺑﻲﺃﻧﺖ ﻭﺃﻣﻲ -ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ-ﺇﻥ ﺃﺑﻲ ﺣﺪﺛﻨﻲ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻋﻦ ﺟﺪﻩ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ: )ﺃﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻣﻊ ﻧﻮﺡ ﻓﻲﺍﻟﺴﻔﻴﻨﺔﻓﻘﺎﻡ ﺇﻟﻴﻪ ﻧﻮﺡ ﻓﻤﺴﺢ ﻋﻠﻰ ﻛﻔﻠﻪ ﺛﻢ ﻗﺎﻝ: ﻳﺨﺮﺝ ﻣﻦ ﺻﻠﺐ ﻫﺬﺍﺍﻟﺤﻤﺎﺭ ﺣﻤﺎﺭ ﻳﺮﻛﺒﻪ ﺳﻴﺪ ﺍﻟﻨﺒﻴﻴﻦ ﻭﺧﺎﺗﻤﻬﻢﻓﺎﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﺟﻌﻠﻨﻲﺫﻟﻚ ﺍﻟﺤﻤﺎﺭ( )ﺃﺻﻮﻝ ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ 1/237(.ﺍﻟﻤﺮﺟﻊ: ﺳﻤﺎﺣﺔ ﺍﻟﺴﻴﺪ ﺍﻟﻘﺎﺋﺪ ﺍﻟﺨﺎﻣﻨﺌﻲﺍﻹﺟﺎﺑﺔ :ﺍﻟﻐﺮﺍﺑﺔ ﺍﻟﻤﻮﺟﻮﺩﺓ ﻓﻲ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺔ ﺗﻨﺘﻔﻲ ﻋﻨﺪﻣﺎ ﺗﺮﺍﺟﻊ ﺍﻟﻨﺼﻮﺹﺍﻟﻘﺮﺁﻧﻴﺔ ﻣﻦ ﻛﻮﻥ ﺍﻟﺤﻴﻮﺍﻧﺎﺕ ﺗﺘﻜﻠﻢ ﻭﺗﺘﺼﺮﻑ ﻛﻤﺎ ﻓﻲ ﻗﺼﺔ ﺍﻟﻬﺪﻫﺪﻭﺍﻟﻨﻤﻞ ﻭ .…ﻭﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺣﺎﻝ ﻻ ﻳﻮﺟﺪ ﻓﻲ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺎﺕ ﻣﺎﻳﺘﻨﺎﻓﻰ ﻣﻊ ﺍﻟﻌﻘﻞ ﺃﻭ ﺍﻟﺸﺮﻉﺃﻭ ﻣﺎ ﻳﺘﻨﺎﻓﻰ ﻣﻊ ﺍﺣﺘﺮﺍﻡ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ )ﺻﻠﻰﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ( ﻓﻠﻤﺎﺫﺍﺗﺮﻓﻀﻬﺎTAMBAYA: Shin Ya hallata a amshiruwaya daga Jakai? kamar yanda muka gani a wasu littatafai an amshi ruwaya daga jaki ( wato UFAYR)Marji’i: Sayyed al Qa’ed Khaminei’i.AMSA: Wanan ruwayan ba wani abin mamaki bane musaman idanka karanta labaran tururuwa da tsuntsaye a cikin alqurani wanan ba wani abu ne da ya sabama sharia ba ko ya zama batanci ga manzon Allah s a w to mei yasa baza'a amshi riwaya daga jaki ba ?Refer: http:// arabic.irib.ir/ Pages/Eslamiyat/ EStefta-inc/ Detail.asp?id=43 4

Reply