karimmagana
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
karimmagana
from nura on 08/06/2014 02:48 PMNew Hausa Proverbs.----------------------------1. Bikin Shekau bai hana naShekarau2. Dan ba kara Dan'sanda aSambisa3. Ba'a rabu da Ebele ba, sai gaEbola ya zo.4. Wanda bomb ya tashi dashi in yaga leda sai ya gudu.5. Kukan Patience ma jawabi ne....Mai hankali ke ganewa.6. A rashin kira yan' matan Chiboksuka bata.7. Kowa yaci ladan PDP ... zaimataaiki.8. I.G. bari murna Dan sandan kaya kama Shekau.9. Allah wadan naka ya lalaceObasanjo yaga Jonathan.10. Muje zuwa Labaran Maku yahau Kura.- Sako daga cibiyar yada Al'adu dabunkasa Harshen Hausa.

Reply