kifi naganinka2

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

kifi naganinka2

from nura on 10/25/2014 10:59 PM

KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA ... (2)Ci gaban Laccar da aka gabatar a Masallacin AbdurRahman Ibn Auf kofar Wambai, kano.Wadda malam MUHAMMADUL KABIR BASHIR ya fitar da mas'aloli Talatin da doriya. Raddi ga Malam AbdulJabar Sheikh Nasiru kabara.A zama na 2 an tashi daga MAS'ALA TA 6 ZUWA TA 10.MA SU TA'ALIQEE:→ Malam Hamisu Nasidi Baban Auwaab→ Malam Muhammad Jameel→ Malam Muhammad Nasir→ Malam AbdulMuddalib Ahmad→ Sheikh Alqasim Umar Jibrin Hotoro→ Malam Mu'azzam SuleimanDomin saurare ko saukewa sai a Shiga ta nan;//www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/muhadara/1435/Raddi_ga_Sheikh_AbdulJabbar_2.mp3Ga wadanda ba su saurari ta farko ba su shiga ta Wannan link din domin saurare ko download:www.dandalinsunnah.com/multimedia/amb/muhadara/1435/Raddi_ga_Sheikh_AbdulJabbar.mp3

Reply

« Back to forum