munanan aqidun shi a
[ Go to bottom | Go to latest post | Subscribe to this topic | Latest posts first ]
munanan aqidun shi a
from nura on 09/05/2014 09:16 AMKOKASAN MUNANAN AQIDUN SHI'A ?Wato mabiya addinin shi'a sunadamunanan aqidu, ammamummunar aqidar nan tasu tayaudara wato TAQIYYA itace tahana mutane su san wadannanmunanan aqidun na mabiyaaddinin shi'a. Amma idan Allahyabaka ikon leqawa cikin cikinlittattafansu wadanda suketa6oyewa zaka taradda munananaqidun da kaida kanka zakatabbatar da cewa mai irin wannanaqidar ba musulmi bane, zankawomaka kadan daga cikindu kumazan baka REFERENCES daga cikinlittattafan nasu.1. Darajar imamai dai dai take dadarajar Annabi Manzan Allah(saww) kuma su sunfi dukkaninhalittu da sauran Annabawa falalada daukaka awajan Allah. DubaKAAFI shafi na 1372. Imamai sunsan gaibu. KAAFIY1603. Dukkanin ayyukan bayi ana zuwaanunawa Imamai. KITABUL KAAFIYNA KULAINIY shafi na 147.4. Imamai sunada dukkanin iliminda mala'iku da Annabawa sukedashi kuma sunada wani ilimin daAllah bai bawa Annabawa daMala'ikuba. Duba KITABUL KSAFIYNA KULAINIY shafi na 155 ,1565. Imamai sunada Mu'ujizar dukAnnabawan da suka gabata. USULULKAAFIY shafi na 158, 159.6. Imamai sunsan ranarmutuwarsu. KITABUL KAAFIY shafina 1557. Darajar Imamai tafi darajarAnnabawa. Duba SAURUL IRANIYYA107 ansamo daga BAQIR MAJLISIYacikin littafin ( Hayatul Qulub)8.Muminai 'Yan Shi'a wadanda sukayarda da cewa imamai ma'asumaine en Aljanna ne, koda fasiqai nekuma koda fajirai ne, amma sauranmusulmi en wuta ne komai tsoranAllan su. Duba KITABUL KAAFIY shafina 238.9. Imamai sunada ikon su halattako su Haramta. Duba Shi'atu mahdiAddarwazi na DR. ABDULMUN'IMUNNAMRI shafi na 85.10. Yiwa imamai biyayya dolenekamar yiwa Annabawa. Dubalittafin wancan malamin shafi na85.Dan uwa musulmi kaji kadan dagacikin munanan aqidun shi'a akanimamansu, duk tsiyar mabiyaDariqa sunfi dama dama akanmabiya addinin shi'a, wallahizaman lafiya shine kabi SUNNNARANNABI (saww) DA MAGABATANAQWARAI. YA ALLAH KATABBATARDAMU AKAN SUNNAR ANNABI

Reply