Latest posts
First Page | « | 1 ... 8 | 9 | 10 | 11 | 12 ... 24 | » | Last
Search found 237 matches:
manyan littattafai awurin yanshi a
from nuramuhd3 on 04/02/2015 08:44 AMSHIN WA’DANNAN MANYAN LITTATAFAI MASU MATSAYI A WAJEN MALAMAN SHI’A, AN YI MASU K’ARE -K’ARE KUWA?AMSA: EH, LALLAI AN SAMU ‘BOYAYYUN HANNAYE SUN YI ARINGIZON HADISAI A CIKIN WA’DANNAN LITTATAFAI, ABIN DA YAKE TABBATAR DA CEWA; HADISAN DA SUKE CIKI, K’ARYA KAWAI AKA YI TA YI WA AHLUL BAITI WA’DANDA SUKE KIRA IMAMAI.MALAMIN SHI’A, AL- KHUWANSARIY YA CE:( ﺍﺧﺘﻠﻔﻮﺍ ﻓﻲ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﺮﻭﺿﺔ ﻫﻞ ﻫﻮ ﻣﻦ ﺗﺄﻟﻴﻒ ﺍﻟﻜﻠﻴﻨﻲ، ﺃﻭ ﻣﺰﻳﺪ ﻓﻴﻤﺎ ﺑﻌﺪ ﻋﻠﻰ ﻛﺘﺎﺑﻪ ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ).YA CE: SUN YI SA’BANI GAMEDA LITTAFIN “AR-RAUDA” (SHI NE KASHI NA UKU; NA K’ARSHE NA AL- KAFIY) SHIN WALLAFAR KULAINIY NE KO KUWA K’ARA SHI AKA YI DAGA BAYA A LITTAFIN NASA AL- KAFIY?”.DUBA : AL- KUNA WAL AL-K’AB 3/ 98.SA’ANNAN HUSAINUL AMILIY YA CE:( ﺇﻥ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﺧﻤﺴﻮﻥ ﻛﺘﺎﺑﺎ ﺑﺎﻷﺳﺎﻧﻴﺪ ﺍﻟﺘﻲ ﻓﻴﻪ ﻟﻜﻞ ﺣﺪﻳﺚ ﻣﺘﺼﻞ ﺑﺎﻷﺋﻤﺔ ..)YA CE: LALLAI LITTAFIN AL- KAFIY, KITAB 50 NE DA ISNADAN DA SUKE CIKINSA NA KOWANE HADISI WANDAYAKE HA’DE DA IMAMAI”.DUBA : AL- KUNA WAL ALK’AB 6/ 114.AL- ‘DUSIY YA CE:( ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﻣﺸﺘﻤﻞ ﻋﻠﻰ ﺛﻼﺛﻴﻦ ﻛﺘﺎﺑﺎ، ﺃﺧﺒﺮﻧﺎ ﺑﺠﻤﻴﻊ ﺭﻭﺍﻳﺎﺗﻪ ﺍﻟﺸﻴﺦ ..)YA CE: LITTAFIN AL- KAFIY KITAB 30 YA K’UNSA. SHEHINYA YI MANA RUWAYAR DUKKAN RUWAYOYINSA”.DUBA : AL- FIHIRIST NA ‘DUSIY, SHAFI NA 161.TO JAMA’A, KUN GA WANNAN SHI YAKE NUNA CEWA; A TSAKANIN K’ARNI NA 5 ZUWA NA 11, AN K’ARA KITAB 20 WA AL- KAFIY. SA’ANNAN A KOWANE KITABYA K’UNSHI BABUKA MASU YAWA.HAKA IDAN MUKA DUBA LITTAFI NA BIYU WURIN DARAJA BAYAN AL- KAFIY, WATO TAHZEEBUL AHKAM NA AL-‘DUSIY. ‘DUSIY DA KANSA YA BAYYANA A CIKIN LITTAFINSA (IDDATUL USUL) CEWA; YAWAN HADISAN LITTATAFANSA AL- TAHZEEB,SUN FI 5000. MA’ANA BA SU WUCI 6000 BA. AMMA ABIN MAMAKI SHI NE; IN MUN DUBA YAWAN HADISANSA A YAU, ZAMU GA YAWANSU YAKAI 13590.WANNAN SHI YAKE NUNA MANA CEWA; ADDININ SHI’AADDINI DA YA GINU A KAN K’IRK’IRAN K’ARYA A SAKA SHI CIKIN ADDINI. DON HAKA KUSAN DUKKANNINMAGANGANUN DA SUKE JINGINASU GA AHLUL BAITI, WA’DANDA SUKE KIRANSU DA IMAMAI, K’ARYA NE, KAWAI SU NE SUKA K’IRK’IRE SU SUKA JINGINA MUSU.DON HAKA JAMA’A SU SANI CEWA; ADDININ SHI’A ADDINI NE DA YA GINU A KAN K’ARYA DA SHACI FA’DI. KUMA DA SANNU ZA MU TABBATAR MU KU DA WANNAN MAGANA INSHA ALLAHU, MUSAMMAN YAYINDA MUKA KUTSA CIKIN MANYAN LITTATAFANSU.
matsayin uslul khafi wajan malamanshi'a
from nuramuhd3 on 04/02/2015 08:36 AMMENENE MATSAYIN LITTAFIN AL- KAFIY NA KULAINIY A WAJEN MALAMAN SHI’A?LALLAI WANNAN LITTAFI AL-KAFIY YANA DA MATUK’AR MATSAYI A WAJEN MALAMAN SHI’A.GA KA’DAN DAGA CIKIN IRINABIN DA BAKUNANSU SUKA FURTA, WAJEN YABO DA BAYANIN MATSAYI DA INGANCIN WANNAN LITTAFI, ABIN DA KE NUNA CEWA SUN YARDA, KUMA SUN YI IMANI DA ABUBUWAN DA SUKE CIKINSA:(1) MALAMAN SHI’A SUKA CE: LOKACIN DA KULAINIY YA WALLAFA AL-KAFIY, YA NUNA SHI WA IMAMINSU NA CIKIN KOGO, WATO IMAMI NA 12 A FADARSU, SAI YA CE MA SA:( ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﻛﺎﻑ ﻟﺸﻴﻌﺘﻨﺎ ).YA CE: LITTAFIN AL-KAFIY YA WADACI SHI’ARMU”.DUBA : MUK’ADDIMAR ALKAFIN, SHAFI NA 25. MUNTAHAL MAK’AL, SHAFI NA 298. AL- SAFIY 1/ 3. RAUDATUL JANNAT, SHAFI NA 553.(2) ABBASUL K’UMMIY YA CE:( ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﻫﻮ ﺃﺟﻞ ﺍﻟﻜﺘﺐ ﺍﻹﺳﻼﻣﻴﺔ، ﻭﺃﻋﻈﻢ ﺍﻟﻤﺼﻨﻔﺎﺕ ﺍﻹﻣﺎﻣﻴﺔ، ﻭﺍﻟﺬﻱ ﻟﻢ ﻳﻌﻤﻞ ﻟﻺﻣﺎﻣﻴﺔ ﻣﺜﻠﻪ ).YA CE: AL-KAFIY SHI NE MAFIGIRMAN LITTATAFAN MUSULUNCI, KUMA MAFI GIRMAN LITTATAFAN IMAMIYYA, WANDA BA A YI KAMARSA BA WA IMAMIYYA”.(3) MUH’D AMEEN AL- ISTIRAABADIY YA CE:( ﺳﻤﻌﻨﺎ ﻣﻦ ﻣﺸﺎﻳﺨﻨﺎ ﻭﻋﻠﻤﺎﺋﻨﺎ : ﺃﻧﻪ ﻟﻢ ﻳﺼﻨﻒ ﻓﻲ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻛﺘﺎﺏ ﻳﻮﺍﺯﻳﻪ ﺃﻭ ﻳﺪﺍﻧﻴﻪ ).YA CE: MUN JI DAGA SHEHUNANMU DA MALAMANMU CEWA; BA A WALLAFA WANI LITTAFI A CIKIN MUSLUNCI BA, DA YAKE DAIDAI DA SHI (AL- KAFIY), KO YAKE KUSA DA SHI”.DUBA : AL- KUNA WAL AL-K’ABI NA AL- K’UMMIY, 3/ 98.TO JAMA’A, KUN JI MATSAYIN SHI WANNAN LITTAFI AL- KAFIY NA KULAINI. DON HAKA A SHE ZAMU IYA YIN HUKUNCI WA SHI’A DA ABIN DA YAKE CIKIN WANNANBABBAN LITTAFI NA SU.(4) AL-MUFEED YA CE:( ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﻭﻫﻮ ﺍﺟﻞ ﻛﺘﺐ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ ,ﻭﺍﻛﺜﺮﻫﺎ ﻓﺎﺋﺪﺓ ).YA CE: AL-KAFIY SHI NE MAFIGIRMAN LITTATAFAN SHI’A, KUMA MAFI FA’IDANSU”.DUBA : MUK’ADDIMAR TAS-HUL I’ITIK’AD, SHAFI NA 27.(5) AL-FAIDU YA CE:( ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ … ﺍﺷﺮﻓﻬﺎ ﻭﺍﺩﻗﻬﺎ ﻭﺍﺗﻤﻬﺎ ﻭﺍﺟﻤﻌﻬﺎ , ﻻﺷﺘﻤﺎﻟﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻻﺻﻮﻝ ﻣﻦ ﺑﻴﻨﻬﺎ , ﻭﺧﻠﻮﻩ ﻣﻦ ﺍﻟﻔﻀﻮﻝ ﻭﺷﻴﻨﻬﺎ ).YA CE: AL-KAFIY SHI NE MAFIDARAJARSU, MAFI KYAWUNSU, MAFI CIKARSU, KUMA YA FI SU TARA ABUBUWA, SABODA YA K’UNSHI USUL (AK’IDA) KUMA YA KU’BUTA DAGA TARKACE DA MUNANANSU”.DUBA : AL- WAFIY SHAFI NA 6.(6) AL-MAJLISIY YA CE:( ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ ﺍﺿﺒﻂ ﺍﻻﺻﻮﻝ ﻭﺍﺟﻤﻌﻬﺎ , ﻭﺍﺣﺴﻦ ﻣﺆﻟﻔﺎﺕ ﺍﻟﻔﺮﻗﺔ ﻭﺍﻋﻈﻤﻬﺎ ).YA CE: LITTAFIN AL-KAFIY SHINE MAFI INGANCIN MANYAN LITTATAFAI, KUMA YA FI TARA ABUBUWA. KUMA MAFI KYAWUN LITTATAFAN K’UNGIYANMU, KUMA MAFI GIRMANSU”.DUBA : MIR’ATUL UK’UL 1/ 3.TO JAMA’A, KUN GA MATSAYIN WANNAN LITTAFIAL-KAFIY NA KULAINIY A WAJEN MALAMAN SHI’A, A BIN DA YAKE NUNA CEWA LITTAFI NE DA SUKA YARDA DA SHI, SUKA AMINCE DA ABIN DAKE CIKINSA. A GABAINSHA ALLAH ZA MU ZO MU GA IRIN ABIN DA KE CIKIN WANNAN LITTAFI. DON MU GA IRIN AK’IDUN MALAMAN SHI’AN, KUMA MU SAN IRIN HUKUNCIN DA ZA MU YI MA WA’DANDA SUKA DOGARA DA SHI A LAMARIN ADDININSU!
tare da audu 2
from nuramuhd3 on 03/26/2015 09:31 PM**TAREDA ABDUL-JABBAAR gameda Mas'alar: JARABTAR MAFI KARAMCIN HALITTU DA ZUNUBI** MUNAAQASHAR WANNAN BABI A MUQADDIMA!A Mujalladi na 2, shafi na 19, bayan kawo wannan Mas'alar a shafi na 17, Abdul-Jabbar yace: "Sabaninmu da Ibn Taymiyahr.a baida alaqa da falalar TUBA daga zunubi, don wannan lamarine da mukai ittifaqi akansa, sai dai ABINDA MUKE KAAMASHI da shi kuma muka WATSI DASHI sannan bazamu karbai ba bakuma zamu taba karbarsa ba shine fadinsa:"Haqiqa Allah ya Jarabci Mafi girman Halittu da Zunubi"! Ina alaqa anan tsakanin Falalar tuba da wannan mummunan magana kasashshe?".NACE: Alhamdulillah, ai muma filin daagar tsakaninmu dakai itace cewa:"ANNABI s.a.w" ne ake nufi awannan ASARdin!!!Sam ba Annabi s.a.w ake nufi ba, dukda Shine Mafi Karamci, Girma da Darajar Halittu a wajen Allah s.a.w, akwai Falala, sunaye da kebantattun Lamura dasuke tsakanin Allah Madaukaki da kuma Sauran Annabawa a.s!Don haka zanso muyi yawa a littafai mugani, shin idan Akace "AKRAMUL-KHALQIINDALLAAHI" wa ake nufi?????1: Hadisi Yazo cikin Musannif na IBN-ABIY-SHAYBAH cewa: Allah yayiwa Annabi Ibrahim Wahayi cewa: (Kaine mafiKaramcin Halittu a gareni...........), Hadisi mai Lamba 24875.2: Wani mutum ya Tambayi Annabi s.a.w: Wanene mafi karamcin Halitta a wajen Allah? Sai Annabi s.a.w yace: Ban sani ba, sai Jibril yazo masa, sai yace: (Yaa Jibril, wane Halittace mafi karamci wajen Allah?) Sai yace: Ban sani ba, sai Jibril ya tafi, sannan ya dawo, sai yace: (Mafi Karamcin Halittu wurin Allah sune: Jibril, Mika'il, Israafiyl da Malaa'ikan Mutuwa............). Al-Azamah na Abish-Shaikh Al-Asbihaani:hadisi na: 380. Kanzul Ummaal: Hadisi na 45553.3: Yazo cikin Dogon Hadisin Anas r.a daga Manzon Allah s.a.w na abinda Allah yayiwa Annabi Musa a.s wahayi, ciki yake cewa: ((..........YaaMusa, lallai duk wanda yayi Imaani, to shine Mafi KARAMCIN HALITTU A WAJENA........)). Hilyatul-Auwliya:2/343, sannan ya sake maimaita shi da qarin: ((Yaa Musa ka isarwa banu Israa'il cewa: duk wanda yayi Imani da Ahmad toshine MAFI KARAMCIN HALITTU a wajena.......)). HILYAH:6:32.4: Sarkin Rum ya rubuto Wasiqa ga Mu'awiyah bn Abiy-Sufyan r.a yana tambayarsa gameda: Mafi Falalar Magana, da Mafi Karamcin Halittu wajen Allah.........,sai aka cewa Sayyadina Mu'awiyah r.a ka tura wajen Abdullahi bn Abbas ka tambayeshi, cikin Amsar da Ibn Abbar r.a ya bayar akan Waye Mafi Karamcin Halittu wajen Allah itace:"Annabi ADAM shine mafi karamcin Halittuwajen Allah". Attamhiyd Limaa fil-Muwatta minal Ma'aaniy wal asaaniyd:6:49-50.Qari da Fadin Allah madaukaki: ((Lallai mafi karamcinku wajen Allah shine Mafi tsoron Allah cikinku))Da Hadisin da yazo cikin Riyaadus-saalihiyn, Babin Taqwa Hadisi na 69, Muslim:168, Bukhari:3353,3374,3490,4689,wanda ke qara qarfafa wannan Ayah, dakuma cewa: ANNABI YUSUF a.s shine mafi Karamcin mutane wajen Allah!.Idan Muka Hada wadannan Nusu din, A dunqule zamuga cewar: AKRAMUL KHALQI bawai kadai yana nufin Annabi s.a.w bane, *Laa wa Alfu laa*!Gamida cewar Shine Shugaban Halittu kuma shine Shugaban Talikai, Mafi Tsada,Girma daraja, Matsayi da Karamci wajen Allah wanda wannan baya buqatan dalili!Wannan baya kore kasantuwar wasunsa a wannan Matsayi, Kamar yanda shi da kansa yace: "Yusuf ne Mafi Karamcin Mutane wajen Allah"!!! Wannan bai koreshi a wannan matsayi ba s.a.w, hakanan Annabi Ibrahim Shine Khalilullahi, kamar yanda Qur'ani ya tabbatar, amma kuma Annabi Muhammad s.a.w shima Khalilullahi ne kuma Yafi Annabi Ibrahim a.s! d.s!Don Haka: A Jumlace Annabawa kakaf dinsu sune Akramul-Khalqi Alallaahi, dukkansu suna Qasan Annabi s.a.w! Wannan bai kore Falalarsa akansu, kuma bai kore falalarsu suma din a qasansa!Sannan Mataki na 2 shine: A dukkan Sauran Halittu: Masu Tsoron Allah sune mafi Karamci wurin Allah s.w.a, qarqashinAbubakar r.a, sai Umar r.a sai Usman r.a sai Aliyu r.a! Wannan bai kore kasantuwarsauran Taqiyyai na bayin Allah cikin Jerin nan ba, hakanan baya kore daukaka da Darajar wadannan Manyan Waliyai 4 r.a ba!A bisa wannan Fahimta, Dauriya bisa ta jiya nake cewa: Abin Nufi da AKRAMUL KHALQI anan shine dayan 2:1: Annabi Adam a.s, bisa zuwan Nassi kancewa shine AKRAMUL KHALQI kamar yanda na kawo, Wanda Qur'ani ya bada labarin laifinsa da Tubarsa gaba daya!2: Annabi Dawud a.s, bisa hujjar siyaaqin Maganar a Minhaaj, wanda shima Laifinsa sananne ne a Qur'ani da kuma Tubarsa.Idan kuma wani na da'awar cewa Lallai Annabi s.a.w Ibn Taymiyah r.l ko shi Yahyaa din suke nufi, to Ya kawo mana dalili abisa hakan, sabanin abinda muka kawo, amma kusani, duk wata Kalmah mai Dilaalah mai yawai, dole duk wata ma'ana da za'a bata a tsaida qariynar da zata sanya abata wannan ma'anah, mu ga Dalilanmu nan kan cewa Ba Annabi s.a.w ake nufi ba! wannan itace Gaskiya Kuma Zahirin Magana
1 tare da audu kan shin annabi na zunubi
from nuramuhd3 on 03/26/2015 09:30 PM**TAREDA ABDUL-JABBAAR gameda Mas'alar: JARABTAR MAFI GIRMAN HALITTU DA ZUNUBI**(1)!A kwanakin Baya na warware wannan Shubuhar, da ta cika duniyar Yan-Bid'ah wacce ake cin kasuwa da ita don nesanta jama'a daga Shaikhul-Islam!Amma yau da yardar Allah zan sake karkade mata Qura a sabuwar SILSILA, bisa samun Littafin "MUQADDIMAH" wace Abdul-Jabbar ya tattauna Wannan Mas'ala acikinsa a Mujalladi na 2!Wannan Silsili da zanyita ta kwanaki taqaitattu, zata zamo QALU BALE ce ga YAN-GANI KASHENIN ABDUL-JABBAAR!Wanda duk wanda ya karanta Post dina jiya mai taken "Abdul-Jabbar a ma'aunin Kililah wa dimnah" zaiga yanda suka ta kumfar baka suna cika baki!To yau ga fili duk mai doki sai yazo mui Sukuwa!Da farko dai:Shaykhul Islaam ya kawo wannan Asar nea Babin: "الأنبياء هم أفضل الخلق"ANNABAWA SUNE MAFI DARAJAR HALITTA: ya koro bayanai masu yawa gameda Falalar Annabawa, sannan ya kawo batun Kasantuwar wasu Annabawa sun aikata wasu laifuka, to wannan ko kadan bai rage darajarsu da qimarsu bayan Tubansu ga Allah! Sannan Ya kawo maganar RAWAAFID dake cewa: Annabawa da IMAMAI ma'asumai ne, wanda hakan yunqurine na sukar Imam Abubakar da Umar r.a, sabida su sun Musulunta ne, sukuwa imamai ba musulunta sukai ba, ya kawo bayanan hakan baya zamowa tawaya ko naqasu garesu ya kawo Misalin Annabi Musa a.s da yayi kisa, wanda qur'ani ya kawo qissar da tubarsa a SURATU QASAS: 15-16. Da kuma Qissar Annabi Dawud wacce itama tazo a Qur'ani: SURATU SWAAD: 24-25.Ibn Taymiyah yaci gaba da kawo bayanansa har yace: "#dahakawasu daga cikinsu (magabata) sukace: Annabi Dawud a.s bayan tubarsa, yafi Alkhairi fiyeda kafin yayi kuskuren da yayi". Wasu kuma sukace: "DA BADAN TUBA ITACE MAFI SOYUWAR ABUBA GARESHI (Allah), DA BAI JARABCI MAFI DARAJAR HALITTA BA DA ZUNUBI" -Minhaajus-sunnah: 2/416-432. Sannan ya sake maimaita shi a Minhaaj din dai: (FASALIN QAA'IDA GAMAMMIYA -kan- CEWA: MU BAMU QUDURCE KARIYA DAGA ZUNUBAI GA KOWA BAICIN ANNABI S.A.W) 6:210.Ga dukkan me hankali mai Adalci, idan yabi wannan BABI cikin MINHAAJUS-SUNNAH ya karance shi! Zai riski wannan bayani!Sannan don Tattauna wannan Mas'alar zamuga Abubuwa kamar haka:1: wannan Asari Ibn Taymiyah r.l ya sakoshine a siyaqin Annabi Dawud a.s, wanda duk wanda ya karanta suratu SaadAya ta 21-26 zai gano laifin Annabi Dawud din a.s da kuma Tubarsa gamida Karbar Tubarsa da Allah yayi!Zuwan wannan Asari a Siyaaqin Annabi Dawud a.s ya fidda zargin yan tatsine, idan kuma har kunja to kunce siyaqi baya tasiri wajen fidda ma'ana, to sai na ce maku: WAYE MAHAIFIN IS-HAAQ da YAAQUB? Kowa yasan ANNABI IBRAHIM a.s ne! to amma abin Mamaki ko kunsan QUR'ANI Yace ANNABI LUT a.s ne Mahaifinsu?Kuje Suratul Ankabut: 26-27, Allah yace:"Sai Lut yayi imani dashi, yace: ni mai hijirane ga ubangijina, lallai shi mabuwayine mai hikima * kuma mun bashi Is-haaqa da yaaquba............"Abu 1 da zaisa ka gane cewa Ibrahim ake nufi da an bashi Is-haaq da Yaqub kawai shine bin siyaaqin maganar, zakaga Siyaaqin Ibraahim a.s ne, don haka Lamirin yana komawane gareshi, amma idan mukabi falsafar yan tatsine to akasinhaka abin yake!**Wannan somun tabi ne, karkade qurane, gobe kai tsaye zamuje cikin Muqaddimar iskancewa don tarwatsata da fiddo da shin:*WANENE AFDALUL KHALQI??????*INA ISNAADIN WANNAN ASARI da Abduljabbar yace ba akawo ba??????*Abdul-Jabbar yace ZAMB, ISM, JIRM da MA'ASIYAH duk mutaraadifaat ne abu dayane a LUGAH!*Shin to Annabi s.a.w ake nufi ko wanene?
shibu hohin shi a kan qur ani
from nuramuhd3 on 03/07/2015 10:03 AMSHUBUHOHIN SHI’A A KANALKUR’ANI, TARE DA WARWARESU A BISA FAHIMTARMAGABATA NA KWARAI.Mabiya Shi’a masu limamai gomasha biyu sukan dogara da wasuHadisai wadanda kamar a zahirisuna nuni da cewa Alkur’ani baicika ba.‘Yan Shi’a sukan yada irinwadannan Hadisai a cikinal’umma, domin su nuna cewamummunar akidar nanta su taganin rashin ingancin Alkur’ani daidai ce, kuma litattafai na Sunnasun yi nuni da hakan.Daga cikin irin Hadisan da sukeyadawa akwai Hadisin SayyadinaUmar dan Khaddab (R.A.) da yakemagana a kan hukuncin jefemazinaci. Inda Sayyadina Umar(R.A) yake cewa: – “Daga cikin abinda Allah (S.W.T) ya saukar naAlkur’ani akwai ayar da ta yimagana a kan hukuncin jefewanda yai zina, mun karantawannan ayar, kuma mun kiyaye ta.Hakika Manzon Allah (SAW) yajefe mazinaci, mu ma mun jefemazinaci. Ba don gudun mutanezasu ce na kara wani abu a cikinAlkur’ani ba, da na sa an rubutaayar, domin ina gudun kadazamani ya yi nisa mutane su ce basu ga ayar jefe mazinaci a cikinAlkur’ani ba, sakamakon hakan subata saboda barin wajibi daya daAllah ya dora mu su” .‘Yan Shi’a sukan ce wannanHadisin da ire-irensa na nuni dacewa, Alkur’ani bai cika ba.Sannan kuma daga cikin littattafanSunna suke, kamar Bukhari daMuslim. Don haka ba Shi’a kadaisuke da ra’a yin cewa Alkur’ani baicika ba.Jawabi a kan wannan shubuha shine ta fuskoki kamar haka: –1-Babu wani Hadisi ingantacce,sananne a gurin Malaman Sunnadake nuna cewa Alkur’ani bai cikaba.Hakan ne yasa Malaman Sunnasuka yi ijma’i kan cewa,wannanAlkur’anin dake hannunmutane,shi ne Alkur’anin da Allah ya aikoManzon Allah (S.A.W.) da shi, baragi ba kari, ba jirkitawa bacanjawa.2- Hadisin Sayyadina Umar (R.A)abin da yake nunawa shi ne , lalleAlkur’ani ya cika ya kammala, tayadda ba zai karbi kari ko ragi bata wacce fuska.Abin da ke nuna haka shi ne –Fadin Sayyadina Umar (R.A): – “Badan kada a ce na yi karia cikinAlkur’ani ba, da na rubuta ayarrajamu”.Sai wannan magana take tabbatarda cewa, sanannen abune a gurinSahabbai da sauran musulmi cewaAlkur’ani a cike yake, tayadda koya ya wani ya kara waniabu zasugane.Idan ‘Yan Shi’a suka ce. To idanAl-kur’ani ya cika me yasa babuayar da take Magana a kanhukuncin jefe mazinaci a cikinsa,bayan kuma ya tabbatacewa ansaukar da ita?Bayani dangane da wannan shi ne– sanannen abu ne a gurinmalaman Alkur’ani cewa, akwaibabi dake bayani a kan ayoyin daaka shafe hukuncinsu ko kira’arsu.(Wato karatunsu) ko aka shafehukuncinsu da karatunsu.A kan haka malamai suke kasawadannan ayoyi guda uku:-Na daya: – Ayoyin da aka shafehukuncinsu da karatunsu.Na biyu: – Ayoyin da aka shafehukuncinsu amma, suna nan anakarantasu.Na Uku: – Ayoyin da aka shafekaratunsu amma hukuncinsu yananan, kamar ayar jefe mazinaci, dahukuncin raino. Don haka itawannan ayar tana karkashinwannan kaso na uku.Idan wani ya ce :- Ta yaya za’a cean shafe karatun wata aya ammahukuncinta yana nan?Sai mu ce wannan tambaya ta yidai dai da irin abin da Yahudawasuka tuhumi Manzon Allah (SAW)da shi, lokacin da Allah (S.W.T) yaumar ce shi da fuskantar Alkiblalokacin Sallah, bayan a da yanafuskantar Baitu Al-Mukaddas.Sai Allah (S.W.T) ya ba su amsada cewa “Ga ya musu cewa Allahne yake da mallakin mabullar ranada mafadarta”.Don haka a nan, sai muce wannanwani lamari ne da Allah(S.W.T) yaga damar zartar da shi,don yajarrabi ba yinsa.Shi kuwa Ubangiji ya kammala ailimi da hikima, babu mai ikontambayarSa mai yasa ya aikatawani abu.Kari a kan wannan shi ne , idan haran yarda cewa, akwai ayoyin daake karantasu amma ba’a aiki dahukuncinsu, to yarda da cewaakwai ayoyin da aka shafekaratunsu, amma hukuncinsu yananan, shi yafi cancanta. Domin shiAlkur’ani manufar saukar da shi,shi ne a yi aiki da shi ba waikaranta shi ba kawai.3) Tun bayan rasuwar ManzonAllah (S.A.W) yau fiye da shekaradubu da dari hudu har izuwayanzu, babu wani Alkur’ani daal’ummar musulmi taredasabaninsu, suke amfanida shibanda wannan Alkur’anin da yakehannunsu a yau.Wannan abin da muka fada yahada da dukkan Ahlu Al-Baiti cikinBani Hashim da Bani Al-Muddalibda matayen Manzon Allah (S.A.W)da zuriyarsa.‘Yan Shi’a ne kadai sukeda’awarcewa akwai wani Alkur’ani nadaban, a gurin limamansu wandaya saba ta kowa ce fuska daAlkur’anin dake hannunal’ummarmusulmi.Tambaya ga ‘Yan Shi’a anan itace da wane Alkur’ani Sayyadina Ali(R.A) da dansa Sayyadina Hasandan Ali (R.A) suka yi amfanilokacin halifancinsu?Wane Alkur’ani ragowarlimamanShi’a suka karantar da al’umma?Idan ‘Yan Shi’a suka ce Alkur’anindake hannun al’ummarmusulmi.Sai mu ce ina Alkur’anin da ‘YanShi’a suke da’awar yanaboye agurin limamansu, me yasa ba sukoyar da shi ba?4) Da’awar cewa wannanAlkur’anin bai cika ba, suka ne gahikimar Ubangiji, ta yadda ya barduniya kara zube, ba shi da wanilittafi na shiriya a bayan kasa.Dalili kuwa shi ne , hakan zai bayuda cewa dukkan littattafan da Allah(S.W.T) ya saukar babu wanda yarage da ba’a canja shi ba.Idan ‘Yan Shi’a suka ce barinduniya babu littafin shiriya nagaskiya ba zai zama suka gahikimar Allah ba, tun da al’ummasun taba zama ba tare dahakikannin littafi saukakke dagaAllah (S.W.T) ba, tsakanin daukeAnnabi Isa (A.S) zuwa sama, harizuwa aiko da Manzon Allah(S.A.W).Sai mu ce, ba dukkannin Attaurada Injila dake hannun Yahudawaaka canja ba. Bari dai akwaiAttaura da Injila ingantattu wandasuke hannun wasu mutane kadancikin Yahudawa kamar yaddaMalamai suka tabbatar.Sabanin da’awar da ‘Yan Shi’asuke yi cewa, babu Alkur’ani nagaskiya a hannun al’umma tunbayan wafatin Manzon Allah(S.A.W) har izuwa yanzu.Kari a kan haka, Allah (S.W.T) yayiwa Manzon Allah (S.A.W)alkawarin cewa, zai kare Alkur’ani.Kuma ya tabbata a Hadisi cewahar duniya ta tashi ba za a tabarasa wasu mutane cikinal’ummarsa ba suna kan gaskiya.Dadin dadawa shi Alkur`ani sakone na duniya, sabanin Attaura daInjila da suka shafi Yahudawakawai.5) Idan har akwai kari da ragi acikin Alkur’ani kamar yadda ‘YanShi’a suke da’awa, asheAlkur’anibai da bambanci da sauranlitattafan da Allah (S.W.T) ya yibayanin cewa, an yi kari da ragi acikinsu kamar Attaura da Injila.Yarda da wannan akidakuwa,ruguje addini ne baki daya. Tun dahakan zai bayu izuwa sukan dukwani hukunci ko kissa ko bayani naasalin imani da ya zo a cikinAlkur’ani, ta hanyar sanya kokontoa cikin zukata, a kan wata kila an yikari ko ragi a gurin.6) Allah (S.W.T) shi ne da kansa yadauki nauyin kare wannanAlkur’anin, kamar yadda ya ce: –“Hakika mu ne muka saukar daAmbato wato (Alkur’ani), kumahakika muna rantsuwa cewa mu nezamu kare shi”Tambaya ga ‘Yan Shi’a anan itace, shin Allah (S.W.T) yacikawannan Alkawarin da ya dauka kobai cika ba?Idan ‘Yan Shi’a suka ce Allah(S.W.T) ya cika.Sai mu ce ina da’awar ‘Yan Shi’acewa an yi kari da ragi a cikinAlkur’ani?Idan kuwa ‘Yan Shi’a suka ce,Allah (S.W.T) bai cika wannanAlkawari ba.Sai mu ce, mai ya hana shi cikawa,gajiyawa, sakaci, ragwanci korashin yadda zai yi?Idan suka ce babu ko daya.Sai mu ce, lallai dole a samu daya.Ko dai Ubangiji ya cikaalkawarinsa ko bai cika ba. Idankuma bai cika ba, to dole akwaidalili.Idan ‘Yan Shi’a suka ce: CanjaAlkur’ani ko yin kari da ragi acikinsa, ba ya bayuwa izuwagajiyawar Allah (S.W.T), kamaryadda canja Attaura da Injila(Bible) bai bayu ga gajiyawarsa ba.Sai mu ce, canja Alkur’ani yanabayuwa izuwa gajiyawar Ubangiji,domin shi ne ya yi alkawari, kumaya yi rantsuwar cewa zai kare shi.Amma canja Attaura daInjila ba yabayuwa izuwa gajiyawar Ubangiji,domin bai dauki alkawarin kareAttaura da Injila ba, ballantana ace ya gajiya. Ya bar nauyin kareAttaura da Injila ne ga MalamanYahudawa, su kuwa suka kasakare su, domin gajiyawar su dason zuciyar su. Kamar yadda Allah(S.W.T) ya ce: “Hakika mun saukarda Attaura wacce a cikinta akwaihaske da shiriya. KumaAnnabawamasu mika wuya ga Allah (S.W.T)sun kasance suna hukunci da ita atsakanin Yahudawa, kamar yaddamalaman Yahudawa damasuibadar su suke hukunci da ita,saboda nauyin da aka dora musuna su kare littafin Ubangiji, kumasuka zamo sheda a kanhaka” .Idan ‘Yan Shi’ar yanzu suka yida’awar cewa sun yarda dawannan Alkur’anin da ke hannunMusulmi. Ko suka ce ‘Yan Shi’amasu shige gona da iri,su ne basu yarda da cikar Alkur’ani ba.Sai mu ce wannan da’awa cekawai, saboda dalilai kamar haka: –Na daya: – ‘Yan Shi’a sun shaharaTakiyya.Na biyu: – Dukkan Malaman Shi’ana wannan zamani da na zamaninda ya wuce sun yi Ijma’ia kancewa Alkur’ani an canjashi.Kamar yadda wani babbanmalamin Hadisi na Shi’a ya fada alittafinsa, mai suna “Rarrabemagana kan tabbatar da canjalittafin Ubangijin ba yi”.A cikinlittafin ya kawo riwayoyi sama dadubu biyu da suke nuna cewa: –wannan Alkur’anin an canja shi.Sannan ya tattaro maganganunmalaman Shi’a na Fikihu da Hadisida suke tabbatar da hakan.Kan wannan ne wani babbanmalamin Shi’a mai sunaNi’imatullahi Al-Jaza’iri yake cewa“Yarda da cewa Alkur’ani waha yine na Allah da kowa ya san shi, dakuma yarda da cewa shi neAlkur’anin da Mala’ika Jibrilu yasaukar da shi izuwa ga ManzonAllah (S.A.W) zai bayu izuwa watsida Hadisai (na ‘Yan Shi’a) masuyawa da suka tabbatar da cewaAlkur’ani bai cika ba, kuma ga shidukkan Malamanmu (na Shi’a) sunyadda da ingancin wadannanHadisai kuma sun gasgata su” .Haka ma Ayatullahi Khumaini yanuni da wannan kazamar akidar acikin littafinsa mai sunaKashfulAsrar, ta yadda ya dinga tuhumarSahabbai da cewa duk wani laifi daAllah (S.W.T) ya zargi Yahudawada shi na canja Attaura da Injila,irin wannan laifin da zargin yatabbata a kan Sahabban ManzonAllah (S.A.W) saboda suma sunaikata irin abin da Yahudawa sukaaikata.Saboda haka, yanzu hukunci yarage ga ‘Yan Shi’a ko dai su yiimani da Allah su yardacewa yakare littafinsa kamar yadda ya yiAlkawari, su yiwatsi da maganarmalamansu.Ko kuma su yi imani daMalamansu masu ganin Alkur’anibai cika ba, su karyata Allah(S.W.T). Dabara dai ta rage ga maishiga rijiya!7) Da a ce Sahabbai sun caccanjaAlkur’ani kamar yadda ‘Yan Shi’asuke da’awa, to da sun barwa ‘yanbaya, wata mummunarSunna. Tayadda duk wanda ya gadamadaga cikinsu, sai ya canja abin daya ga bai da ce da son zuciyarsaba daga cikin Alkur’ani.Irin yadda malaman Yahudawasuka barwa na bayansumummunan Sunna ta canja dukabin da bai da ce da son zuciyarsuba daga cikin Attaura da Injila.Da ko haka abin yake, to da babuabin da zai rage na gaskiya ahannun jama’a. Kuma da an samukai cikin mafi munin jahiliyya atarihin wanzuwar dan Adam abayan kasa.8) Allah (S.W.T) ya yi Alkawarinhalakar da duk wanda ya kara koya rage wani abu daga cikinAlkur’ani kamaryadda Allah (S.W.T) yake cewa“Da a ce (Manzon Allah (S.A.W) yakirkiri wata magana ya danganta tada mu. Hakika da sai mun yi masakamu na karfi.Sannan mu tsinke masa jijiyargadon bayansa. Kuma babu wanidaga cikinku da zai iya ba shikariya”134Amma a maimakon hakan, saiAllah (S.W.T) ya tabbatar daSahabbai, a bayan kasa, ya ba surinjaye da galaba a kandukkanabokan gaba. Suka kai Addinimabullar rana da mafadarta. Saiwannan ya nuna tabbacin cewa basu canja Alkur’ani ba.Da kuwa sun canja, da Ubangijihalakar da su kamar yadda ya yiAlkawari.9) Idan ‘Yan Shi’a suka tsayatsayin daka, a kan cewasun yardada Alkur’ani.Sai mu ce,wata kila sunyadda daAlkur’ani ne a matsayinwucin gadi.Domin akwai maganganunmalaman Shi’a da suke nuni dacewa, ya halatta ‘Yan Shi’a su yiamfani da Alkur’ani a matsayinwucin gadi, kafin bayyanarAlkur’ani na gaskiya wandaMahadi zai zo dashi.135Idan ‘Yan Shi’a suka ce Mus-HafuFadima, ba wani sabon Alkur’aniba ne. Sai dai Kur’ani ne kawai dazai zo da bambancin kira’a ba, irinbambancin dake tsakanin Kira’arHafsu da Warshu.Sai mu ce wannan ba haka yakeba, saboda riwayoyin da aka samodaga littattafan Shi’a sun siffantaMus-Hafu Nana Fadimada cewaya sha ban-ban da Alkur’anin dakehannun muslmi ta kowa ce fuska.Kari a kan haka dole nekowa ceKira’a ta cika sharuda guda ukukafin ta zama karbabbiya a gurinmalamai.Sharudan su ne kamar haka: –Na daya: – Ta zamo Kira’a cemutawatira wato waccedubbanal’umma suka rawaito ta.Na biyu: – Ta da ce da Ka’idojinlarabci sa nannu.Na uku: – Ta da ce da rubutunAlkur’anin da Sahabbai sukarubuta.Tambaya ga ‘yan Shi’a anan ita ceta ya ya al’ummar musulmi za suyarda da wani sabon Alkur’anin dawani mutum daya kawai ya kawoshi, wanda bai cika wannansharuda guda uku da mukaambata ba?Wani abu da ya zama cikakkensheda dake nuna cewa ‘Yan Shi’aba su yarda da Alkur’anin dakehannun musulmi ba, shi ne watatattaunawa da ta faru tsakaninwani malamin Sunna mai sunaSheikh Ar’ur na kasar Siriya dawasu malaman Shi’a wadandasuka yi da’awarcewa su almajiran Mahdi ne kumaharma suna saduwa dashi.A ya yin wannan tattaunawa sunkawo wata takarda wacce takekunshe da sabuwar AyatulKursiyyu, suna masu da’awar cewawani bangare ne na Alkur’aningaskiya da yake hannunMahdi.136Wata tambaya da take damahimmanci ga ‘Yan Shi’a ita ce,ta ya ya ‘Yan Shi’a za suyarda dawannan Alkur’anin, bayan abu nesa nanne cewa, SayyadinaAbubakar da Usman (R.A.) sunesuka tattara wannan Alkur’anin,alhalin suna yi musu kallon kafiraiwadanda suka bar addini?Idan ‘Yan Shi’a suka ce sun yardada Alkur’ani ne a bisa larura,saboda babu wani Alkur’anin saishi. Sannan kafircin SayyadinaAbubakar da Umar da Usman(R.A) bai kai munin na ragowarkafirai ba.Sai mu ce wannan ya karyata, abinda yake cikin littattafan Shi’a, dasuke cike da la’antar Sahabbai dakafirta su, irin la’antar da ‘Yan Shi’aba sa yiwa Yahudawa da Kiristoci.Ta yarda har ta kai da sabodatsananin kin da ‘Yan Shi’a sukenunawa Sahabbai har wani lazimisuke yi safe da yamma na la’antarSayyadina Abubakar daUmar(R.A) da ‘ya’yansu mata guda biyuwato Nana Aisha da Nana Hafsat(R.A).Amma abin mamaki ‘Yan Shi’a basu da lazimin la’antar Yahudawada Kiristoci.Irin wannan kiyayyar cema tasa atarihin Shi’a, ba su tabagoyonbayan duk wani abu dake da alakada Sahabbai ba.Sabanin kafirai da tarihin Shi’ayake cike da goyon bayansu dataimaka musu wajen yakaral’ummar musulmi tun dagazamanin da ya wuce har izuwayanzu. Kuma a iyaka tarihn ‘YanShi’a ba su taba yakar kafirai basai don wata manufa tasiyasakawai.‘Yan Shi’a su gaya manawani gariguda daya na kafirai suka tabayaka suka kai musu Musulunci ada ko a yanzu.A kullun babu abin dake gaban‘Yan Shi’a sai cin zarafinSahabbaida kafirta su da da’awar cewa sunyi ridda sun bar addini bayanrasuwar Manzon Allah (S.A.W).Idan wani ya ce, don me aketuhumar ‘Yan Shi’a da taimakawakafirai, bayan ga shugabanninkasashen musulmi nan mabiyatafarkin Sunna, suna taimakawakafirai suna kuma kaunar su, abangare guda kuma kasar da takebin tafarkin Shi’a kamarIran kullunana jinsu suna kira da a yakikafirai ?Sai mu ce, wannan tunani shi nebabbar shubuhar da take rudarwasu daga samarin Sunna masukishin addini. Har suke daukacewa ‘Yan Shi’a su ne a kan dai-dai, bayan abin ba haka yake ba.Da farko ya kamata a fahimcicewa, akwai banbanci tsakaninabin da shugabannin musulmimabiya tafarkin Sunna sukeaikatawa da abin da Sunna takoyar.Ba duk abin da mai bintafarkinSunna yake aikatawa ba ne addini,kamar yadda ba duk abin damusulmi yake aikatawabane yakezama musulunci.Akwai bambanci tsakanin aikinAhlu Al-Sunna da koyarwar Sunna,kamar yadda yake akwai bambancitsakanin musulmi da koyarwarMusulunci.Fahimtar wannan zai taimakakwarai da gaske a wajen tantancetsakanin kwaya da tsakuwa.Karancin wannan fahimtar ne yasawasu suke kallon ayyukanazzaluman shugabanni tamkarkoyarwar Sunna.Irin wannan mummunar fahimtarce ta sa ‘Yan Shi’a suke kawoayyuka na azzaluman sarakunanBanu Umayya da Banil Abbas dasauran sarakuna azzalumai masubin tafarkin Sunna, suke dangantahakan da koyarwar Sunna.Wannan kuwa babban kuskure ne!Abin da ya kamata a sani shi neduk Malaman Sunna sun hadu akan wajabcin aiki da Alkur’ani daHadisi a cikin dukkan sha’aninrayuwar al’umma musulmi. Babuwani Sabani tsakaninsua kanwannan. Sannan kuma sun hadu akan haramcin zalunci da wajabcinkawar da shi daga doron kasagwargwadon ikon kowada damarda yake da ita.Saboda haka kada waniya fassaraaikin azzaluman Shugabanni dajahilan ‘yan boko wadanda su keganin Alkur’ani ya tsufako kumaya kalli son zuciya na MalamanGwamnati a matsayin koyarwarSunna.Kari a kan haka, yakin da ‘YanShi’a suke da’awar da a kaddamara kan kafirai yaki ne kawai nacacar baka ba yaki na gaskiya ba.Suna da’awar jihadi ne kawai donyada farfaganda da kokarin farautosamarin Sunna wadanda suke dashauki na ganin tabbatuwar addinia bayan kasa. Hakan nema yasasamari da yawa na Sunna sukafada tarkon Shi’a a garuruwa dadama kamar yadda muke gani.Kuma malaman Sunna da dama,sun yi rubuce-rubuce a kan hakadon jan hankalin musulmi.Banda wannan ma, a lokacin da‘Yan Shi’a suke zargin kasashemabiya Sunnah, da yin kawanceda kafirai. Sai ga shi a hannu gudasuna kawance da kasashenmaguzawa kamar tarayyar Rasha,wadanda ta’addancin su ya fi munifiye da kasashen Kiristoci.Musulunci kuwa ya bambancetsakanin Maguzawa da Kiristoci ahukunce-hukunce masu yawa.Kamar yadda koyarwarManzonAllah (SAW) ta bambancetsakaninsu, da alakar da yakamata a yi da kowannensu.11- Kudurce cewa: – akwai waniboyayyen Alkur’ani a gurin MahdiLimamin ‘Yan Shi’a na sha biyu yasaba da abin da ya tabbata dagajagororin Ahlu Al-baiti, watoSayyadina Ali da Abdullahi danAbbas (R.A). Domin ya tabbatadaga gurinsu cewa: – Manzon Allah(S.A.W.) bai bar musu komai ba,kuma ba su da wani Alkur’ani inbanda wanda yake hannunmutane.Kamar yadda hakan, yasaba daabin da dukkan Ahlu Al-Baiti sukea kai, domin rayuwarsucike takeda misali, wajen aiki dawannanAlkur’anin da karantar da shi dakiran mutane kan su yi aiki da shi.Saboda haka, dangantawa AhluAl-baiti wani Alkur’ani namusamman banda wanda yakehannun mutane, sharri ne kawai dakage ga Ahlu Al-baiti.Idan ‘Yan Shi’a suka ce canje-canjen da Sahabbai suka yiwa Al-kur’ani ya shafi lafazinsa ne kawaiamma bai shafi asalin ma’anarsaba.Sai mu ce wannan Tawili ne maratushe da asali da malaman Shi’asuka saba yi don su kare kansudaga kallon da al’umma suke yimusu na rashin Imani da Alkur’aniKari a kan haka, wannan Tawili bazai samu karbuwa ba sabodadalilai kamar haka: –Na daya:- Allah (S.W.T) ya yiAlkawarin kare Al-kur’ani hakankuwa ya shafi lafazinsa dama’anarsa.Na biyu: – Duk sanda aka canjawani lafazi a wata jumla to bamakawa sai ma’anar wannanjumla ta canja.Na uku: – Riwayoyi da suka zocikin litattafan Shi’a suna karyatawannan Tawili, dalili kuwa sunanuni da cewa Sahabbai sun canjaAlkur’ani ta lafazinsa daMa’anarsa.Na hudu: – Da a ce a yanzu wanizai canja lafazin Alkur’ani dagangan ba cikin kuskure ba, to damalamai sun hadu wajen yi masainkari koda kuwa lafazin da yamusanya yafi wanda yacanja fadinma’ana. Misali mutum ya canjalafazin Al-Nabiyyu da Al-Rasulutare da cewa lafazin Al-Rasulu ya fifadin ma’ana.Shi yasa ya tabbata cewa lokacinda Bara’u dan Azib (R.A) yacanjawa Manzon Allah (S.A.W)lafazin da ya koya masa na Addu’awato ya fadi lafazin Al-Rasulu amaimakon Al-Nabiyyu, sai ManzonAllah (S.A.W) ya ce: – masa “Al-Nabiyyu na ce da kai ba Al-Rasuluba.” Don haka canja Alkur’ani takowa ce fuska, yana rushemanufar saukar da shi, yana kumabayuwa ga suka izuwa wanda yasaukar da shi, ya kuma yialkawarin kare shi. Kuma kokari nena ruguza addini baki daya.
hujjojin ashura
from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:28 PMGA DAI HUJJOJINMU NA YINAZUMIN WANNAN RANA TAASHURA DAGA LITTAFAN SHI’ABismillah:1. ﻳﺮﻭﻯ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪﺃﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﻋﻠﻴﻬﻤﺎ ﺍﻟﺴﻼﻡ ! ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻮﻣﻮﺍﺍﻟﻌﺎﺷﻮﺭﺍﺀ – ﻫﻜﺬﺍ – ﺍﻟﺘﺎﺳﻊ ، ﻭﺍﻟﻌﺎﺷﺮ ؛ ﻓﺈﻧﻪﻳﻜﻔﺮ ﺫﻧﻮﺏ ﺳﻨﺔ . ”ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﻄﻮﺳﻲ ﻓﻲ ” ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ / 4 ) ”( 299 ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ ( 134 / 2 ) ” ،ﻭﺍﻟﻔﻴﺾ ﺍﻟﻜﺎﺷﺎﻧﻲ ﻓﻲ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ ( 13 / 7 ) ” ،ﻭﺍﻟﺤﺮ ﺍﻟﻌﺎﻣﻠﻲ ﻓﻲ ” ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ / 7 ) ”( 337 ، ﻭﺍﻟﺒﺮﻭﺟﺮﺩﻱ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚﺍﻟﺸﻴﻌﺔ 474 / 9 ) ” ، . ( 475.2 ﻭﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ ” :ﺻﺎﻡ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ . ”” ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ ( 29 / 4 )” ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ( 134 / 2 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ ( 13 / 7 ) ” ، ﻭ ”ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ ( 337 / 7 )” ، ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊﺃﺣﺎﺩﻳﺚ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ . ( 475 / 9) ”.3 ﻭﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺟﻌﻔﺮ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺃﻧﻪﻗﺎﻝ ” : ﺻﻴﺎﻡ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀﻛﻔﺎﺭﺓ ﺳﻨﺔ . ”“ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ ( 300 / 4) ” ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ( 134 / 2 ) ” ، ﻭ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ( 475 / 9 ) ” ، ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ” ﺍﻟﺤﺪﺍﺋﻖ ﺍﻟﻨﺎﺿﺮﺓ( 371 / 13 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ” ﻟﻠﻜﺎﺷﺎﻧﻲ / 7 )( 13 ، ﻭﺍﻟﺤﺮ ﺍﻟﻌﺎﻣﻠﻲ ﻓﻲ” ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ. ( 337 / 7 ) ”.4 ﻭﻋﻦ ﻋﻠﻲ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻮﻣﻮﺍ ﻳﻮﻡﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﺍﻟﺘﺎﺳﻊ ﻭﺍﻟﻌﺎﺷﺮ ﺍﺣﺘﻴﺎﻃﺎ ؛ ﻓﺈﻧﻪ ﻛﻔﺎﺭﺓﺍﻟﺴﻨﺔ ﺍﻟﺘﻲ ﻗﺒﻠﻪ ، ﻭﺇﻥ ﻟﻢ ﻳﻌﻠﻢ ﺑﻪ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺣﺘﻰ ﻳﺄﻛﻞﻓﻠﻴﺘﻢ ﺻﻮﻣﻪ . ”ﺃﺧﺮﺝ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺔ : ﺍﻟﻤﺤﺪﺙ ﺍﻟﺸﻴﻌﻲ ﺣﺴﻴﻦﺍﻟﻨﻮﺭﻱ ﺍﻟﻄﺒﺮﺳﻲ ﻓﻲ ” ﻣﺴﺘﺪﺭﻙ ﺍﻟﻮﺳﺎﺋﻞ / 1 ) ”( 594 ، ﻭﺍﻟﺒﺮﻭﺟﺮﺩﻱ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚﺍﻟﺸﻴﻌﺔ 475 / 9 ) ” ) .Alhamdu lillah. Ko su mamaruwaitan wadannan hadisanUmawiyyawa ne suka sa su?!
jesus position in islam
from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:25 PM1. A Table Laden with Food“When the disciples said: O Jesus,son of Mary! Is your Lord able tosend down for us a table spreadwith food from heaven?He said:Observe your duty to God, if ye aretrue believers. They said: Wedesire to eat of it and our hearts beat rest, and that We may know thatyou have spoken truth to us, andthat We may be witnesses thereof.Jesus, son of Mary, said: ‘O God,our Lord, send down for us a Tableladen with food out of heaven, thatshall be for us a recurring festival,the first and last of us, and amiracle from You. And provide usour sustenance, for You are thebest of providers!” (Quran5:112-114)2. While Still in the Cradle“He shall speak to people while stillin the cradle, and in manhood, andhe shall be from therighteous.” (Quran 3:46)Jesus said to the people:“I am indeed a slave of God. Hehas given me the Book and mademe a Prophet, and He has mademe blessed wherever I may be.And He has enjoined upon meprayers, and to pay thealms, aslong as I live and (He has mademe) kind to my mother,and He hasnot made me insolent, unblessed.And may Peace be upon me theday I was born, and theday I die,and on the Day I shall be raised tolife.” (Quran 19:30-33)3. And It Becomes a Bird“I create for you out of clay thelikeness of a bird, then I breatheinto it and it becomes abird withGod’s permission.” (Quran 3:49)4. Healing the Blind and the Leper“I also heal the blind and theleper.” (Quran 3:49)5. The Resurrection of the Dead“…and I bring to life thedead, bythe permission of God.”(Quran3:49)6. The Provisions of Today andTomorrow“I inform you too of what things youeat, and what you storeup in yourhouses. Surely in that isa sign foryou, if you are believers.” (Quran3:49)A DEMONSTRATION OF TRUTHSimilar to other prophets, Jesusperformed miracles to convinceskeptics of his truthfulness, not todemonstrate his divinity. TheQuran says:“Surely in that is a sign for you, ifyou are believers.” (Quran 3:49)These miracles were performedonly by the Will of God,had he notwilled them to occur, they couldnever come to be. God explicitlystates this in the Quran, saying thatthey were:“…by the permission ofGod” (Quran 3:49; 5:10)Although Muslims can not confirmit, the Bible, through certainnarrations, states that Jesus attimes failed to performmiracles.Once when Jesus tried to heal ablind man, he was not healed afterthe first attempt, and Jesus had totry a second time (Mark8: 22-26).In another instance, “He could notdo any miracles there, except layhis hands on a few sick people andheal them.”(Mark 6:5)The fact remains that indeed it wasnot through his own will that Jesusor any other prophet performedmiracles. Rather, they wereperformed only by Will of GodAlmighty – a fact also explicitlystated in the Bible:“A man attested to you by God withmiracles and wonders and signswhich God performed through himin your midst.” (Acts 2:22)Allahu Akbar
jesus position in islam
from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:22 PM1. A Table Laden with Food“When the disciples said: O Jesus,son of Mary! Is your Lord able tosend down for us a table spreadwith food from heaven?He said:Observe your duty to God, if ye aretrue believers. They said: Wedesire to eat of it and our hearts beat rest, and that We may know thatyou have spoken truth to us, andthat We may be witnesses thereof.Jesus, son of Mary, said: ‘O God,our Lord, send down for us a Tableladen with food out of heaven, thatshall be for us a recurring festival,the first and last of us, and amiracle from You. And provide usour sustenance, for You are thebest of providers!” (Quran5:112-114)2. While Still in the Cradle“He shall speak to people while stillin the cradle, and in manhood, andhe shall be from therighteous.” (Quran 3:46)Jesus said to the people:“I am indeed a slave of God. Hehas given me the Book and mademe a Prophet, and He has mademe blessed wherever I may be.And He has enjoined upon meprayers, and to pay thealms, aslong as I live and (He has mademe) kind to my mother,and He hasnot made me insolent, unblessed.And may Peace be upon me theday I was born, and theday I die,and on the Day I shall be raised tolife.” (Quran 19:30-33)3. And It Becomes a Bird“I create for you out of clay thelikeness of a bird, then I breatheinto it and it becomes abird withGod’s permission.” (Quran 3:49)4. Healing the Blind and the Leper“I also heal the blind and theleper.” (Quran 3:49)5. The Resurrection of the Dead“…and I bring to life thedead, bythe permission of God.”(Quran3:49)6. The Provisions of Today andTomorrow“I inform you too of what things youeat, and what you storeup in yourhouses. Surely in that isa sign foryou, if you are believers.” (Quran3:49)A DEMONSTRATION OF TRUTHSimilar to other prophets, Jesusperformed miracles to convinceskeptics of his truthfulness, not todemonstrate his divinity. TheQuran says:“Surely in that is a sign for you, ifyou are believers.” (Quran 3:49)These miracles were performedonly by the Will of God,had he notwilled them to occur, they couldnever come to be. God explicitlystates this in the Quran, saying thatthey were:“…by the permission ofGod” (Quran 3:49; 5:10)Although Muslims can not confirmit, the Bible, through certainnarrations, states that Jesus attimes failed to performmiracles.Once when Jesus tried to heal ablind man, he was not healed afterthe first attempt, and Jesus had totry a second time (Mark8: 22-26).In another instance, “He could notdo any miracles there, except layhis hands on a few sick people andheal them.”(Mark 6:5)The fact remains that indeed it wasnot through his own will that Jesusor any other prophet performedmiracles. Rather, they wereperformed only by Will of GodAlmighty – a fact also explicitlystated in the Bible:“A man attested to you by God withmiracles and wonders and signswhich God performed through himin your midst.” (Acts 2:22)Allahu Akbar
jesus position in islam
from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:22 PM1. A Table Laden with Food“When the disciples said: O Jesus,son of Mary! Is your Lord able tosend down for us a table spreadwith food from heaven?He said:Observe your duty to God, if ye aretrue believers. They said: Wedesire to eat of it and our hearts beat rest, and that We may know thatyou have spoken truth to us, andthat We may be witnesses thereof.Jesus, son of Mary, said: ‘O God,our Lord, send down for us a Tableladen with food out of heaven, thatshall be for us a recurring festival,the first and last of us, and amiracle from You. And provide usour sustenance, for You are thebest of providers!” (Quran5:112-114)2. While Still in the Cradle“He shall speak to people while stillin the cradle, and in manhood, andhe shall be from therighteous.” (Quran 3:46)Jesus said to the people:“I am indeed a slave of God. Hehas given me the Book and mademe a Prophet, and He has mademe blessed wherever I may be.And He has enjoined upon meprayers, and to pay thealms, aslong as I live and (He has mademe) kind to my mother,and He hasnot made me insolent, unblessed.And may Peace be upon me theday I was born, and theday I die,and on the Day I shall be raised tolife.” (Quran 19:30-33)3. And It Becomes a Bird“I create for you out of clay thelikeness of a bird, then I breatheinto it and it becomes abird withGod’s permission.” (Quran 3:49)4. Healing the Blind and the Leper“I also heal the blind and theleper.” (Quran 3:49)5. The Resurrection of the Dead“…and I bring to life thedead, bythe permission of God.”(Quran3:49)6. The Provisions of Today andTomorrow“I inform you too of what things youeat, and what you storeup in yourhouses. Surely in that isa sign foryou, if you are believers.” (Quran3:49)A DEMONSTRATION OF TRUTHSimilar to other prophets, Jesusperformed miracles to convinceskeptics of his truthfulness, not todemonstrate his divinity. TheQuran says:“Surely in that is a sign for you, ifyou are believers.” (Quran 3:49)These miracles were performedonly by the Will of God,had he notwilled them to occur, they couldnever come to be. God explicitlystates this in the Quran, saying thatthey were:“…by the permission ofGod” (Quran 3:49; 5:10)Although Muslims can not confirmit, the Bible, through certainnarrations, states that Jesus attimes failed to performmiracles.Once when Jesus tried to heal ablind man, he was not healed afterthe first attempt, and Jesus had totry a second time (Mark8: 22-26).In another instance, “He could notdo any miracles there, except layhis hands on a few sick people andheal them.”(Mark 6:5)The fact remains that indeed it wasnot through his own will that Jesusor any other prophet performedmiracles. Rather, they wereperformed only by Will of GodAlmighty – a fact also explicitlystated in the Bible:“A man attested to you by God withmiracles and wonders and signswhich God performed through himin your midst.” (Acts 2:22)Allahu Akbar
auren s umar da s umulkusum yar s ALIYU
from nuramuhd3 on 03/06/2015 10:18 PMLITTAFAN SHI’A SUN TABBATARDA AUREN SAYYADI UMAR DANKHATTABI (RADHIYALLAHUANHU) DA UMMU KULTHUM‘YAR GIDAN SAYYADI ALI(RADHIYALLAHU ANHU)KUMADIYAR NANA FATIMA KANWARHASAN DA HUSAIN (ALLAH YADADA YARDA DA SU BAKI DAYA):1. Ya’aqubi a cikin Tarihinsa(2/149-150) ya ce:ﻭﻓﻲ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﺧﻄﺐ ﻋﻤﺮ ﺇﻟﻰ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺃﺑﻲﻃﺎﻟﺐ ﺃﻡ ﻛﻠﺜﻮﻡ ﺑﻨﺖ ﻋﻠﻲ ﻭﺍﻣﻬﺎ ﻓﺎﻃﻤﺔ ﺑﻨﺖ ﺭﺳﻮﻝﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢﻓﻘﺎﻝ ﻋﻠﻲ : ﺇﻧﻬﺎ ﺻﻐﻴﺮﻩﻓﻘﺎﻝ ﻋﻤﺮ : ﺇﻧﻲ ﻟﻢ ﺃﺭﺩ ﺣﻴﺚ ﺫﻫﺒﺖ ، ﻟﻜﻨﻨﻲﺳﻤﻌﺖ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻳﻘﻮﻝ :ﻛﻞ ﻧﺴﺐ ﻭﺳﺒﺐ ﻳﻨﻘﻄﻊ ﺇﻻ ﻧﺴﺒﻲ ﻭﺻﻬﺮﻱ .ﻓﺄﺭﺩﺕ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﻟﻲ ﺳﺒﺐ ﻭﺻﻬﺮ ﺑﺮﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻓﺘﺰﻭﺟﻬﺎ ﻭﺃﻣﻬﺮﻫﺎ ﻋﺸﺮﺓﺁﻻﻑ ﺩﻳﻨﺎﺭ )“A cikin wannan shekarar ne Umarya nemi auren Ummu Kulthumdiyar Ali dan Abu Talib daga wurinsa. Kuma ita diyar Fatima ce ‘yarManzon Allah Sallallahu AlaihiWasallam. Sai Ali ya ce,ai ta yikarama. Sai Umar ya ce, ai ni bawannan nake nufi ba. Na jiManzon Allah Sallallahu AlaihiWasallam yana cewa: “Duk watadangantaka ranar alkiyama zatayanke sai dangantakatadasurukutata. Shi ya sa naso insamu dalili da surukutada ManzonAllah Sallallahu Alaihi Wasallam.Sai Umar ya aure ta, yakuma ba tasadaki Dinari dubu goma”.2. Labarin wannan auredai yatabbata har a cikin manyanSahihan littafan Shi’a kamar Al-Kafida Bihar Al-anwar da Istibsar dss.Misali, a cikin Kafi (Al- Furu’6/115-116) ruwaya ta zo dagaSulaiman bin Khalid ya ce, natambayi Abu Abdillah (AS) idannamiji ya mutu a ina nematarsazata yi idda; a gidan mijin nata, koa duk inda ta ga dama? Sai ya ce:Duk inda ta ga dama. Dominlokacin da Umar ya mutu Ali (AS)ya zo wurin Ummu Kulthum ya rikahannunta, ya kuma tafi da itagidansa.Wannan ruwaya akwai ta a cikinAl-Istibsar na babban ShehinShaihunan Shi’ah At-Tusi(Abwabul Iddah, Bab almutawaffaanha zaujuha 3/353).3. Ba auren ba ma, har haifuwar dake tsakaninsu littafan Shi’a suntabbatar da ita.Ya zo a cikin littafin da mukaambata na Tusi (KitabulMirath,Bab al Garqa wal mahdum 9/292)Imamin ‘yan Shi’a na shida Ja’afar(AS) ya karbo daga mahaifinsa;Imami na biyar Muhammad bin Alibin Al- Husain (AS) cewa: “Ummukulthum da danta Zaid bin Umarbin Al-Khattab sun rasua lokacidaya, ba a san wanda ya riga wanimutuwa ba. Don haka an yi masusallah a tare amma ba a gadar dadayansu daga daya ba”.4. Ba zai yiwu mu lisafce dukwadanda suka tabbatarda wannanaure ba daga cikin malaman Shi’aa littafansu. Amma zamu badasunayen wasu daga cikinsu dalittafansu don mai neman karinnazari:– Babban malamin Shi’a As-SayyidAlam Al-Huda a littafansa “Al-Shafi” da kuma “Tanzih Al-Anbiya”.– Ibn Shahr Aashub a littafinsa“Manaqib Ali Abi Talib”– Arbili a littafinsa “Kashf Al-Gummah Fi Ma’rifat Al-aimmah”– Ibn Abil Hadid a sharhinsa a kan“Nahj Al-Balagah”– Al-Qadi Nurullah Al-Shaushatri“As-Shahid As-Salis” a littafinsa“Majalis Al-Mu’mineen”– Ni’imatullah Al-Jaza’iria littafinsa“Al-Anwar An-Nu’maniyyah” dss.Tambaya da ta zama tilas mu yi ga‘yan Shi’a:Me ye matsalar da ke damun ku?Labari ya tabbata mutawatiri alittafanku amma sai ku murza hanciku ce sam, karya ne. Surukuta daUmar laifi ce manzon Allah ya auri‘yarsa?Duk surukan manzon Allah(Sallallahu Alaihi Wa AlihiWasallam) ba ku bar kowa ba saiguda daya. Da gaske nekuna sonsa kuwa? Kun yarda da abinda yayarda da shi ko dai kuna fushi dafushin wasu ne (Majusawamakiyan manzon Allah)?Babu shakka wannan aure yanaruguza duk karairayin da kuka kitsadaon nuna gaba da adawa atsakanin gidajen biyu da kumanuna cewa halifancin makwacensa ne almajiran manzonAllah suka taru suka yi daga wurinwasiyyinsa.

Reply