Search for posts by nura

First Page  |  «  |  1  ...  3  |  4  |  5  |  6  |  7  ...  13  |  »  |  Last Search found 124 matches:


nura

36, male

Posts: 124

shi a ko addinin mahaukata

from nura on 09/10/2014 08:39 AM

SHI,A KO ADDININ MAHAUKATA???Kwanakin baya nakawo d'aya daga cikin alqur,anai takwas da y'an shi,a sukayi imani dasu yaukuma zankawo nabiyu wanda ke cike daban dariya wato [[sahifatul naamus]]Wannan shine alqur,anin da y'an shi,a suke bada bayanin cewa anrubuta sunan duk wani d'an shi,a da yake cikin duniya acikn wannan alqur,anin kuma anrubuta sunayen maqiyan y'anshi,a acikinsa.Wannan bayani yana cikin littafin [[bihaarul anwaar]] 25118To d'an uwa don allah aganemin wannan jawabi anyakuwa hankali zai yarda da wannan haukan???Domi ko y'an shi,ar zariya kawaiakace anrubuta to za ayi mantuwa ba asa waniba ballantana naduniya kuma tun farko har zuwa qarshe.Ya allah s.b.w katsaremu da kafirci irin na shi,a.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

qalubale ga yan shi a

from nura on 09/10/2014 08:38 AM

K'ALU - BALE GA RAFIDHA 'YAN SHI'A IMAMIYYA!!!BABBAN MALAMIN NAN ABU MUHAMMAD ALIYU IBNU HAZAM AL- ZAHIRIY MAI LITTAFIN "AL- MUHALLA", DA"IHKAMUL AHKAM", DA "AL- FISAL FIL MILALI WAL AHWA'I WAN NIHAL" YA K'ALU - BALANCI DUKKAN 'YAN SHI'A IMAMIYYA WA'DANDA SUKE DA'AWAR "NASSI" A KAN KHALIFANCI DA IMAMANCI DA WALIYYANCIN ALIYU )RA( DA SAURAN 'YA'YANSA GUDA 11.BABBAN MALAMIN A LOKACIN DA YAKE K'ALUBALANTAR 'YAN SHI'A IMAMIYYA A KAN DA'AWARSU TA "NASSI" A KAN ALIYU )RA( A MATSAYIN KHALIFA BAYAN ANNABI )SAW( KAI TSAYE BA MARABA, SAI YA CE:وبرهان آخر ضروري وهو أن رسولالله صلى الله عليه وسلم مات وجمهور الصحابة رضي الله عنهم حاشا من كان منهم في النواحي يعلم الناس الدين، فما منهم أحد أشار إلىعلي بكلمة يذكر فيها أن رسول الله صلى الله عليه وسلم نص عليه، ولا ادعى ذلك علي قط، لا في ذلك الوقت ولا بعده. ولا ادعاه له أحد في ذلك الوقت، ومن المحال الممتنع الذي لا يمكن البتة، ولا يجوز اتفاق أكثر من عشرين ألف إنسان متنابذي الهمم والنيات والأنساب، أكثرهم موتور في صاحبه في الدماءمن الجاهلية، على طي عهد عاهده رسول الله صلى الله عليه وسلم إليهم. وما وجدنا قط رواية عن أحد بهذا النص المدعى إلا رواية واحدة واهية عن مجهولين إلى مجهول يكنى بأبي الحمراء لا يعرف من هو في الخلق."WANI DALILIN KUMA, WANDA YAKE NA LARURA NE, )WATO HUJJARSA TA DOLE CE, BABU ABIN DA ZAI IYA KAWAR DA ITA( SHI NE CEWA; MANZON ALLAH )SAW( YA RASU ALHALI JUMHURIN SAHABBAI - IN BAN DA WANDA A CIKINSU YA KASANCE A KARKARA YANA KOYA WA MUTANE ADDINI BA -BABU WANI A CIKINSU DA YA TA'BA YIN ISHARA ZUWA GA ALIYU )RA( KO DA DA KALMA 'DAYA WACCE A CIKINTA YAKE AMBATO CEWA; MANZON ALLAH )SAW( YA NASSANTA KHALIFANCI A KAN ALIYU )RA(. KUMA KO SAU 'DAYA ALIYUN)RA( BAI TA'BA DA'AWAR HAKANMA KANSA BA, A WANNAN LOKACIN KO BAYANSA, KUMA BABU WANI DA YA YI MASA DA'AWAR HAKAN, A WANNAN LOKACIN. ALHALI ABU NE KORARRE, WANDA BA ZAI TA'BA YIWUWA BA KWATA - KWATA, BA ZAI TA'BA YIWUWA BA ACE; FIYE DA MUTUM DUBU ISHIRIN )20,000( MASU MANUFOFI DA NIYYOYI DA DANGOGI DABAN - DABAN, MAFI YAWANSU SASHE YA KASHE MA SASHE 'DANSA KO 'DAN UWANSA A ZAMANIN JAHILIYYA, SU 'BOYE NA'DIN DAMANZON ALLAH )SAW( YA YI GARESU )NA'DA ALIYU )RA( A MATSAYIN KHALIFA DA IMAMI A BAYANSA(. BA MU TA'BA SAMUN WATA RIWAYA DAGA WANI MARUWAICI A KAN"NASSIN" DA )RAFIDHA 'YAN SHI'A( SUKE DA'AWA BA, ILLA WATA RIWAYA MAI MATUK'AR RAUNI DAGA "MAJHULAI")WA'DANDA BA A SANSU BA, BARE SU ZAMA AMINTATTU A RIWAYAR HADISI( ZUWA WANI"MAJHULIN" ANA MASA ALKUNYA DA "ABUL HAMRA'I", BA A SAN KO SHI WANENE BA A CIKIN HALITTU DUKA".AL- FISAL FIL MILALI WAL AHWA'I WAN NIHAL 4/ 161.TO RAFIDHA 'YAN SHI'A, HAR YANZU FA MUNA BINKU BASHIN WANNAN "NASSI" DA KUKA RAYA CEWA; -WAI- AKWAISHI, WANDA YAKE 'DAUKE DA NA'DA ALIYU )RA( A MATSAYIN KHALIFA DA IMAMI A BAYAN MANZON ALLAH )SAW( KAI TSAYE BABU JINKIRI.QALU - BALE GA 'YAN SHI'A!QALU - BALE GA 'YAN SHI'A!!QALU - BALE GA 'YAN SHI'A!!!

Reply

nura

36, male

Posts: 124

tambaya goma ga yan dariqa

from nura on 09/10/2014 08:36 AM

TAMBAYOYI GUDA 10 GA YAN DARIKU***************************1- kafin zuwan shehu tijjani ko kadiri anyiaddinin musulunci, shin menene hukuncinwadannan wanda basu hadu dashehu bakuma sunyi addini ??2- Annabi (SAW) da sahabbansada tabi'ai dasauran malamai sunyi addini amma basuyimaulidi ba, shin sun jahilci maulidinne? Kosun boye Gaskiya? Ko sun daukimaulidin baAddini bane?3- shin wai Mauliiidi ne, ko maulud, maulid.4-Littafin kawa'idi, Ahlari, ashmawi, iziyya,risala, d.s dukkaninmu, mu daku mun yardadasu amma basu kawo babin maulidi ba,shin sun mantane? Ko sun boyegaskiya? Kosun dauki maulidin ba addini bane?5- sannan da masu taran maulidi farkonsada masu rakata da masu yinta atsakiya,wanne yafi lada?6- shin darikar wanne tafine tijjaniyya koKadiriyya?7- shin kasan da darikar tijjaniya da kadiriyyasun taba fada harda kashe-kashe? Tambayimalamanka8- shin mai yasa ba'a karantar da littafandariku irinsu Jawahiril-ma'ani da yakutatu-farida a masallatai kamar yaddaake karantarda sauran littafai? Dan Allah kasa asa makawadannan littafai zakaji abin mamaki.9- Ina da dalili acikin Qur'ani da hadisiwanda ke tabbatar da cewa mubi Annabi(SAW), shin kai kanada dalili a Qur'ani koHadisi da yake tabbatar mana mubi Shehi ??10- Wallahi duk wanda baibi Annabi Muh'd(SAW) bazai shiga Aljannaba, kai kumakarantse duk wanda baibi shehu ba bazaishiga Aljannaba.Don ALLAH amsa nakeso ba zagi ba, sannankafin kace komai kabani amsa.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

duk dan shi a yakamata akaishi sakatry

from nura on 09/10/2014 08:35 AM

DUK DAN SHI'A KAMATA YA YI A GARZAYA DA SU SAKATIRI GIDAN MAHAUKATA!Daga Dan'uwa, MalamHatta tsuntsu be tsira daga sharri da qage na yan shi'a ba, naga wani malamin shi'a a setilait yana cewa, wai Talatalo da Mujiya a binda yasa suka zama munana wai basu yarda da imamar Aliyu bane, kuma wai in kaga kankana mara zaqi wai itama bata yarda da imamar Aliyu bane.Sai nace Hatta tsuntsu da tsirraida Allah be wajabta musu ibadaba, basu kubuta daga sharrin malam shi'a ba! To, dan Allah ina ga matan Annabi (SAW) iyayyen Muminai da Abokan Annabi (SAW) su Abubakar da Umar (RA), da sauran Musulmaizasu tsira daga sharrin wannan Addini na shi'a???

Reply

nura

36, male

Posts: 124

wani malami cikin malamandasukace an sauya qur ani

from nura on 09/10/2014 08:33 AM

GA WANI JIBGEGENWALIYI NA Y'ANSHI,AALHAJ MIRZ HUSAINBIN MUHAMMAD TAQI[AL TABRSI]saboda girmandasukebashidayamutu ashekarata1320Sai sukabinneshiawani gininda sukafigirmamawaMaisuna [al mashhadal murtadawi] agarinnajafYa wallafa wanilittafi maisunaMAGANABAYYANANNIYAAKAN TABBATAR DASAUYE SAUYE ACIKINLITTAFIN UBANGIJINBAYIAcikin wannan littafiya taro d'aruruwannassoshi dagamalamansu na shi,aAzamani dabandaban wandakenunacewa waiacikin alqur,aniakwai qari da ragiwannan littafiyarubutashine a iranashekarar1289Malamansu na shi,asunyi surutai akanwannan littafi dominbasaso sununawamutanensu shakkugameda al qur,aniKuma basaso atarahujjojin dakenunahakan awaje gudaDon basaso ahalulsunnah susani.Zancigaba gobe inALLAH

Reply

nura

36, male

Posts: 124

batanci ga s UMAR

from nura on 09/10/2014 08:30 AM

*WANNAN 6ATANCIN YAYI MUNI* Sunce Sayyidina Umar(rta) Akwai waniciwo da Umar yake dashi a duburarsa,idan ya taso masa sai anyi luwadi dashi sannan ciwon ya kwanta. Kuma sukace shima Umar yana yin luwadi bayan anayi dashi. Duba Al-anwarun Nu'umaniyya (1/63)da(S.25) SUBHANALLAHI..

Reply

nura

36, male

Posts: 124

matsayin shi a ga s umar

from nura on 09/10/2014 08:29 AM

*MATSAYIN 'YAN SHI'AH GAME DA SAYYIDINA UMAR(rta).(2). Sunce Kafircin Umar dai-dai yake da kafircin shedan imma kafircin Umar din bai fi na shedan ba.Duba,Tafsirul Eyashi(2/223) SUBHANALILLAHI Allah kayi mana tsari da wannan mummunar aqida ta shi'ah.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

karkasuwan shi a

from nura on 09/10/2014 08:27 AM

**** KARKASUWAN SHI'A ****Duk a cikin kungiyoyin da akayi a musulunci shi'ace, kungiyar da tafi kowace kungiya karkasuwa domin ko a acikin littafin Algunya na Sidi Abdulkadir jilani yakawo kungiyoyin shi'a kusan talati (30) a zamanin sa, ga kadan daga cikinsu:1)SHI'A IMAMIYYAH: wannan shi'ar ita ce tafi karfi don haka ita zamu yi magana a kanta, saboda haka basai mun tsawaita magana akanta ba a nan.2)SHI'A ZAIDIYYA: wannan shi'ar itace ake ganin tana da sassauci domin basu la'antar sahabbai kuma fiqihun su yana kama da na Ahlus-sunnah, sai dai su suna fifita imamu Aliyu r.a akan halifofin manzon Allah s.a.w, ayanzu ana samunsu a kasar yeman.3)SHI'A ISMA'ILIYYA: ita kuma wannan shi'ar ta balle ne daga isna ashariyya(imamiyya) ana samun sune a Afirka da Asiya.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

batancin shi a ga s ABUBAKAR

from nura on 09/10/2014 08:26 AM

6ATANCIN SHI'AH GAME DA SAYYIDUNA ABUBAKAR(rta) 5 "Sunce Sayyidna Abubakar ya kasance da gan-gan yakan kare azumi da rana acikin watan ramalan yasha giya ya 6aci manzon Allah(saww). Duba AL-BURHAN(1/500) Ya Allah ka tarwatsa manufofin shiah da magoya bayanta.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

maulidi

from nura on 09/10/2014 08:24 AM

Q 1: What is the ruling on preaching and giving sermons on the day of Mawlid (the Prophet’s birth)?A: Propagation of virtue and prevention of vice, teaching people the rules of their religion and preaching them to soften their hearts are lawful at anytime, for the general stated commands to do so, without limiting to specific times. Allah (Exalted be He) says (what means): Let there arise out of you a group of people inviting to all that is good (Islâm), enjoining Al-Ma‘rûf (i.e. Islâmic Monotheism and all that Islâm orders one to do) and forbidding Al-Munkar (polytheism and disbelief and all that Islâm has forbidden). And it is they who are the successful. Allah (Glorified be He) also says: Invite (mankind, O Muhammad صلى الله عليه و سلم) to the Way of your Lord (i.e. Islâm) with wisdom (i.e. with the Divine Revelation and the Qur’ân) and fair preaching, and argue with them in a way that is better. Furthermore, Allah (Glorified beHe) illustrates the manners of the hypocrites and the way the Du`ah (callers to Islam) should deal with them, saying: And when it is said to them: "Come to what Allâh has sent down and to the Messenger (Muhammad صلى الله عليهوسلم)," you (Muhammad صلى الله عليه وسلم) see the hypocrites turn away from you (Muhammad صلى الله عليه وسلم) with aversion. How then, when a catastrophe befalls them because of what their hands have sent forth, they come to you swearing by Allâh, "We meant no more than goodwill and conciliation!" They(hypocrites) are those of whom Allâh knows what is in their hearts; so turn aside from them(do not punish them) but admonish them, and speak to them an effective word (i.e. to believe in Allâh, worship Him, obey Him, and be afraid of Him)to reach their innerselves. In addition to many other Ayahs carrying this meaning.Allah does not lay any restrictions concerning the timeof preaching to people. However, preaching and guiding is more necessary on certain occasions such as the Friday Khutbah (sermon), and the two ‘Eid Khutbahs, for doingso was authentically reported from the Prophet (peace be upon him). It is also necessary upon seeing wrong or evil actions being committed, because the Prophet (peace be upon him) said:Anyone among you who sees an evil action, let him change it with his hand (by taking action);if he cannot, then with his tongue (by speaking out); and if he cannot, then with his heart (by hating it and feeling that it iswrong). The day of the Mawlid should not be singled out with any act of worship, preaching, or reading the birth story of theProphet (peace be upon him), since the Prophet (peace be upon him) himself did not do that, nor commanded doing it. Moreover, if there was any special benefit in singling out that day, the Prophet (peace be upon him) would have been thefirst to do and command it, but he did not. This is evidence that singling out this day with any kind of preaching, reading the story of his birth, or any specialact of worship is a mere Bid‘ah (innovation in religion). It is authentically reported that the Prophet (peace be upon him) said: Anyone who introduces anything into this matter of ours (Islam) that is not part of itwill have it rejected. According to another narration: Anyone who does an action which is notin accordance with this matter of ours (Islam) will have it rejected. Moreover, it is not reported that the Sahabah (Companions of the Prophet) themselves, who are the most knowledgeable and the keenest to follow the Sunnah, ever did that, may Allah be pleased with them all!May Allah grant us success! May peace and blessings be upon our Prophet Muhammad, his family, and Companions!

Reply
First Page  |  «  |  1  ...  3  |  4  |  5  |  6  |  7  ...  13  |  »  |  Last

« Back to previous page