sunkafirta s ALIYU

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

sunkafirta s ALIYU

from nura on 09/05/2014 08:56 AM

YAN SHI'A SUN KAFIRTA SAYYIDI NAALIR.T.A.kulaini ya rubuta acikin (al-kafi)juz'e 8shafi 245,ga abinda ya ce.dagaabu-jafar ya ce:duk sahabbai sunyi ridda (sunkomakafirci) bayan wafatin ANNABIS.A.Wbanda mutane 3,sai aka tambayeshi,su waye mutaneukun da ba su yi riddaba?,sai ya ce:1. miqdadu bin aswad.2.abuzarril-gifari.3. salamanul-farisi.yardarAllahta qaru akare su,to fa!!!gane minihanya,cikin ukun da aka lissafa akwaiimamali?,ni dai ban ga sunan saba,alokacinshi ba sahabi ba ne?,ko shi ma ya shigarububi ne?,Allah dai ya tabbatardamusulmcin su,kuma sayyidi ali r.t.ahalifanannabi na 4ne,hanyar gaskiya dai 1ce,hanyar karya kuma barkatai.

Reply

« Back to forum