tarihin maulidi

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

tarihin maulidi

from nura on 08/05/2014 11:24 PM

TARIHIN MAULIDI: Maulidi dai shine taronda ake yi a duk shekara domintunawa daranar da aka haifi Annabi (S.A.W)wandaaka fara shi a karshen Qarni na 6ko kumafarkon qarni na 7, wato shekaru600-700Bayan Hijira, Ma'ana bayanSahabbai da tabi'ai, databi'ittabi'ina! Wadanda sukafara Maulidi sune YanFADIMIYYUN watoYan shi'a a kasar Masar, wadandasukakashe Malamai Ahlus sunnahsama da4000, saboda kawai suna cewaSahaabbai(R.A). Daga nan sai sarkin IRBILAl- Mudhaffar Abu Sa'eedKawkaboory. Dalilinrashin asali na shari'a da Maulidiyake da shi a Addini shi yasa dayawa dagacikin Malamai suka yi Inkari da shi,kadandaga cikin Malaman MALIKIYYAakwai:1-Abu Ishaq Asshadibi (Al-i'itisam)2-Imamu Tajuddeenil Fakheehani(Al-maurid fil kalami alal Maulid)3-Abu Abdullahi Muhammad Illish(FathulAliyil Malik)4-Muhammad Ibn Ali Abu Abdullahal-affar5-Shehu Usman Bn Fodio. Da daisauran su. Wanda ya bashi kariyama shine ImamuSuyidi, wanda ya ce BID'AH ceamma maikyau, sai dai shima Malamai ba susallamamasa ba domin Annabi yace"DukkaninBID'AH bata ce" Haka a cikinlittafinIbrahim Nyass mai sunaTAFSIRUL ANAM FI ANNAL ILMIHUWAL IMAM yayi bayani indaya ce ba wata BID'AH hasana akarshenlittafin. MENENE SON ANNABI?Shin yinMaulidishine alamar Son Annabi??? Kokadan bazai zama haka ba, dalili kuwashine kowa ya yarda cewaSahabbai da magabataNagarisun fi mu son Annabi nesaba kusaba. Amma sunyi maulidi? Hasalimadukkanin mafiya alkhairin al-ummawadanda suka rayu a Qurunulmufaddhalaba su ma san shi ba balle su yi shi,Shin Addinin su ya cika ko ko dasaura tunda basu yi maulidi ba? Sannan awannan zamanibabu littafin damuke ji da shi wanda ya bayyanaso dakauna na manzon Allah kamarlittafinAshafa na Alkadhi Iyadh shin yayiBABI a kan Maulud?KAMMALAWA: Duk litattafanda muke dasu Ban taba gani ko ji cewa gaBABI akanMaulidi ba. Shin sun sani ne sukaboye?Shin Ilimin su ne bai kai ba?Shin Maulidi ba Addini ba ne?

Reply

« Back to forum