tijjani3

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

tijjani3

from nura on 09/10/2014 09:34 AM

التجاني والإلحاد (٣) !!!قال الشيخ إبراهيم إنياس :يقول الشيخ أحمد التجاني :" حقيققة التوحيد لا تدرك ، لأنك ما دمت تقول موجود و الله موجود فثم اثنان ، أين التوحيد؟ لاتوحيد إلا إذا كان لله با الله إلى الله . والعبد لا مدخل له فيه و لا مخرج . و هذا لا يصلح إلا من طريق الفناء ، فلهذا العارفون أول ما يهتمون للمريد به أن يجدالفناء في الله تبارك و تعالى ، ثم بعد ذالك يترقى حتى يصل با الشيخ لأنه صفة الله "( جواهر الرساءل . ج: ٢ -ص: ٦٠)fassara:ibrahim inyaas yace :shehuu tijjany yace : " haqiqanin tauhidi ba'aganeshi saboda matuqar kana qudurta samuwan wasu halittu daban kuma kana qudurta samuwan Allah to katabbatar da abubuwabiyu kenan ( samammun abubuwa da Allah samamme) to ina tauhidin yake anan ? Babu wani tauhidi sai idan yazama dan Allah , kuma da Allah kuma zuwaga Allah . Bawabashi mashiga zuwaga wannan matakin kuma bashida mafita daga gareshi . Amma samun hakan baya yiwuwa saita hanyarfana'i ( narkewan bawa acikin zatin Allah ) saboda hakane sheninnai arufai farkon abunda suke himmatuwa dashi ga muridi shine yasamu qarewa acikin xatin Allah , sannan yacigaba har yahade da shehinsa saboda shehinsa shine siffofin Allah "fadakarwa:jama'a kungade inyaasne yajingina wannan magana ga tijjany yace tana cikin jawahirul ma'ani , saboda haka dan Allah ni kada wani yazageni saide yazagi tijjany kokuma inyaass amma idann wani yamakance daga gaskiya yazageni to nayafemasa .MAULUDI..:babban dalilin da yasa muke mayar da hankalin mu akansa domin a fadakar da jama'a akan cewa bidi'a ne, sune,,,: 1-ana fifita mauludi akan ibadu da dama, 2_ana bawa mutane wahala akan abunda babu lada, 3_kuma ana cewa wadanda basuyin mauludimakiya annabi saw ne alhalin ba annabin ne yace ayi ba, YANZU da ace kunyar da mauludin nan bidi'a ne da ba ajimu daku ba ______

Reply

« Back to forum