ya mahadi

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

ya mahadi

from nura on 08/02/2014 10:11 AM

YA MAHDI!!!!!!!!!************************Wannan itace Kalmar da ta RiqaFitowa daga Bakin Masu Zanga-Zanga Mabiya Addinin Shi'a.Abin Lura anan Shine Wanene ya Bude Musu Wuta??Mahdin nan nasu dai dama DanDa'adda ne domin Ruwayoyin Addinin Shi'a Sun tabbata Cewa;Da Mutane Sun San Sharrinsa da bazasu Ta6a Fatan Baiyanar Shi ba,An Sami Ruwaya Daga Limamin Shi'a Jafarus Sadiq cewa:لو يعلم الناس ما يصنع القائم إذا خرج لأحب أكثرهم أن لا يروه مما يقتل من الناس، أما إنه لا يبدأ إلا بقريش فلا يأخذ منها إلا السيف ولا يعطيها إلا السيف حتى يقول كثير من الناس: ليسهذا من آل محمد لو كان من آل محمد لرحمWallahi da Mutane Sun San irin)Ta'addancin( Da Kisan Qare dangi da Mahdi zai aikata Idan ya Baiyana Da Mutane Basu yi Gurin Baiyanarshi ba. Kuma bazai fara da kowa na Sai da Kuraishawa )Dangin Annabi(, Babu abinda Zai Shiga tsakaninsu Sai Tokobi Har Mutane zasu Rinka cewa: Kai wannan dai baya Cikin Iyalan Annabi da yana Cikin Iyalan Annabi da ya tausaya.Duba Ilzamun-nasib 2/247.Don Haka Mahdin nan Dai Shine yazo a Sifar Sojoji ya budema 'ya'yan Zakzaki Wuta.Ina Gauga'un da ake Yaudara ana Rabasu da Kiran Allah a Wajen Neman Agaji?Ku kiyayi Kiran Wannan Mugun Kungani da irin Halinda ya Jefa Zakzaki.

Reply

« Back to forum