zagin sahabbai

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Oldest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

zagin sahabbai

from nura on 09/04/2014 03:06 PM

ZAGIN KA GA SAHABBAI MLM SRK ABIN ZUBARWA A SHARA NE ABIN JEFAWA A BOLA NE ABN MAKAMA ABN KA A FUSKAR KA NE KO KAI WAYEبسم الله الصلاة والسلام على رسول الله وآله وصحبه أجمعين.وبعد ؛Ya tabbata hadisi manzan Allah (s) yace ;من كان يؤمن با الله واليومالآخر فاليقل خيرا أو ليسكتwanda yayi imani da Allah da ranar lahira "to" ya fadi alkhairyko yayi shiru.سنن ابن ماجة ٢/١٣١٣كتاب الفتن باب كف اللسان فى الفتنةرقم ٣٩٧١دار الفكر.A yau bayin Allah na gari suna ganin ta kansu gurin wasu da aka tara ana musu kuri da cika baki cikin abnd kowa yasan jahilci ne qarara ake bayyanawa.Mafi aksarin masu zagin sahabbai suna farawa ne da sahabi Mu'awiya r.a da Qabilar بنو أمية wanda hakan sabon Allah ne.Ya tabbata da yawa daga cikin al'ummar بنو أمية din musulmai ne sun baiwa addini gudumawa.Kai ciki ma har da matar manzon Allah ( s ) wato ;أم حبيبة رضي الله عنهاwnd cikakken sunan ta shine ;رملة بنت أبي سفيان sunan mahaifiyar ta صفية بنت العاص.Tana da falala mai tarin yawa, falalar da tafi kowacce a gurin musulmai shine kasancewar ta MATAR ANNABI ( S )Babban sahabin Annabi ( s ) عثمان بن عفان r.a wanda ya auri رقية da أم كلثوم 'ya'yan Annabi ( s ) shima daga banu Umayya yake.Shine ;عثمان بن عفان بن أبي العاص بن أمية.Babban malami أبو معاذ السيد بن أحمد الإسمائيلي ya kawo a litafi.الأسماء والمصاهرات بين أهلالبيت والصحابة ص ٢٢ yace ;أبو العاص بن الربيع وهو من بني أمية فقد تزوج زينب بنت رسول الله (ص) وولدت له ابنة وهي أمامة وتزوجها علي بن أبي طالب (ر) بعد وفات فاطمة الزهراء.Akwai عبد الرحمن بن عامر بن كريزي wanda ya auri خديجة بنت علي رضي الله عنه.Sai معاوية بن مروان بن الحكم wanda ya auri رملة itama 'ya ga علي رضي الله عنه.Sai الوليد بن عبد الملك بنمروان wanda ya auri زينب بنت الحسن المثنى بن عليبن أبي طالب.Sai عبد الله بن عمرو بن عثمان بن عفان da ya auri فاطمة بنت الحسين بن علي بن أبي طالب.To wnn ne yasa magada annabawa suke kame baki ga barin abnd ya auku tsakankaninwadancan zababbun al'umma r.aakmr ynd بن المبارك yace.معاوية عندنا محنة فمن رأيناه ينظر إليه شزرا إتهمناه على القوم -يعني الصحابة-mu mu'awiya a wurin mu kantafi ne, idan muka ga mutum yana masa gani-gani saimu tuhumci "yana son zagin" sauran sahabbai ne.Akace masa to me zaka ce gameda mu'awiya r.a ?Sai yace ;ما أقول فى رجل قال رسول الله (ص) "سمع الله لمن حمده" فقال خلفة ؛ ربنا ولك الحمد...Ni ko mai zance ga wnd Annabi (s) yace "a cikin sallah" sami'allahu liman hamida, shi kuma yana daga baya yace"rabbana wa lakal hamdu"har yau dai بن المبارك yace ;عن محمد بن مسلم عن إبراهيم بن ميسرة قال ؛ ما رأيت عمر بن عبد العزيز ضرباإنسانا قط إلا إنسانا شتم معاوية فإنه ضربه أسواطibn Maisara yace ban taba ganin ibn abdl-aziz yana dukan mutum da bulala ba, sai mutumin da ya zagi mu'awiya r.a, haqiqa ya shashshauda masa bulala.معاوية رضي الله عنه شخصيته وعصره الدولة السفيانية ص ١٩٤تأليف الدكتور علي محمد محمد الصلابيدار بن كثير.Mafi yawan 'yan shi'a da 'yan koren su daga wawayen sufaye suna zagin sa ne dangane da abnd ya faru tsakanin sa da Aliyu r.aشمس الدين الذهبيyake cewa kamar ynd yazo a littafin سير أعلام النبلاء ٣/١٢٠وكان معاوية من خيار الملوكالذين غلب عدلهن على ظلمهم....Mu'awiya r.a yana daga mafiya alkhairin shugabanni da adalcinsu ya rinjayi zaluncin su.......عبد العز الحنفي yace, kamar yanda yazo a litafiشرح عقيدة الطحاوية ص ٢٢٧و أول ملوك المسلمين معاوية و هو خير ملوك المسلمينfarkon shugaban musulmai "a tsarin da ba khilafa ba" shine Mu'awiya r.a shine mafi alkhairin shugabannin musulmai.Sbd haka zagin musulmi fasikanci ne, kamar ynd ya tbbt a hadisi sahihi.Hadisi daga عبد الله بن مسعود r.a yace, manzon Allah ( s ) yace :سباب المسلم فسوق وقتاله كفرzagin musulmi fasiqanci ne, yaqin sa kuwa kafirci ne.سنن ابن ماجة ٢/١٢٩٩كتاب الفتنباب سباب المسلم فسوق وقتاله كفررقم ٣٩٣٩haka ma hadisin أبي هريرة daسعد بن أبي وقاص r.aasbd haka duk kannin sahabbai adalai ne kamar yanda الخطيب البغدادي ya qulla babi sukutum a littafin sa الكفاية فى معرفة أصول علم الرواية، ya kira shi da الصحابة كلهم عدول.Ya tabbata falalar abi sufyan r.a amsa masa da Annabi ( s ) yayi kan buqatar sa ta ya kyale shi yayi yaqi da kafirai kmr ynd ya yaqi mslm lokacin bai musluntaba, kuma ya sanya dansa Mu'awiya r.a ya zama sakatarensa, kmr ynd yazo aصحيح مسلم بشرح النووي ١٦/٦٢العالم الإسلامي فى العصر الأموي ص ١١HAKA KUMA MANZON ALLAH ( S ) YACE RANAR FATHU MAKKA.من دخل دار أبي سفيان فهو آمنwnd ya shiga gidan abisufyan yaaminta.البخاري ٤٢٨٠Dukan hancin dan shi'a daga Aliyu r.aيزيد بن الأصم yacebyn gama yaqi syd Aliy r.a yaje gurin gawawwakin yace ;هؤلاء فى الجنة ثم خرج إلى مقتلى معاوية فقال هؤلاء فى الجنة ويصير الأمر إلى وإلى معاويةمصنف ابن أب شيبة ١٥/٣٠٣ بسند حسنليس المؤمن بطعان ولا بلعانmslm baya zagi da tsinuwaصحيح سنن الترمزي ٢/١٨٩ -١١١٠سلسلة الصحيحة رقم ٣٢٠Aliy r.a yace ;إني أكره أن تكونو سبابين......Ban so ku zama masu zage 2نهج البلاغة ص ٣٢٣أصول مذهب الشيعة ٢/٩٣٤zamu ci gaba insha Allahوالحمد لله !

Reply

« Back to forum