Zikirin tj

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


nura

36, male

Posts: 124

Zikirin tj

from nura on 01/23/2015 09:39 AM

DARIQAR TIJANIYYAH>>> Yau ma dai ga wani Sunan Wuridi da yan Dariqar tijani keyi: WURIDDAN ZAWIYYAH. Acikin JAWAHIRUL MA'ANI 1/178. BABI NA4, FASLI NA 1: . ACIKIN JERIN WURIDANSA (TIJANI) DA ZIKIRORINSA, DA KUMA AMBATON DARIQARSA DA MABIYANSA. Acikin wannan faslin, akwai inda yace: : . Ma'ana: AMMA WURIDDAN ZAWIYYAH, SUNE: YIN ISTIGFARI DA KOWACCE IRIN SIGA, SAU 100, DA KUMA KARANTA SALATUL FATIHI SAU 100, KO SAU 50. DA KUMA KARANTA HAILALA (LA ILAHA ILLALLAH) SAU 200, KO SAU 100, DA KARANTA JAUHARATUL KAMAL SAU 11. Tambayata ga yan dariqar tijani, shin ina kuka samo sunan wadannan wuridai haka daga cikin hadisan Annabi s.a.w.? Sannan shin Annabi s.a.w. ne ya koyar da irin wannan wuridin? By Abdulqadir sulaiman

Reply

« Back to forum