Search for posts by nura

First Page  |  «  |  1  ...  10  |  11  |  12  |  13 Search found 124 matches:


nura

36, male

Posts: 124

sahabbai daqaryan da akayimusu

from nura on 08/05/2014 11:51 PM

"SAHABA )RAA(, SON KOWA 'KIN WANDA YA RASA")1()MUTACCIYA, KUMA TSINKAKKIYAR SALSALA WACCEHAR KIYAMA TA TSAYA BA ZA KULLU BA(بسم اللهﺍﻟﺤﻤﺪ لله ﻭﺍﻟﺼﻼﺓ ﻭﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻰ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ص، ﻭﺑﻌﺪ:Kasantuwar maudu'inmu ya shafi 'daya daga cikin manya manyan mazajen Musulunci, wato dayan cikin khalifofin Musulunci, Aliyu bn Abiy Talib r.a wanda bisa kirkira wasu ke kokarin nasabta masa abubuwan da shi ke ya barrantaga barinsu, hakan ya samuka ga dacewa/muhimmancin bayyana gaskiyar lamarin, tare da nuna rashin tabbatar wannan 'barna da masu mafarki ke jingina masa ta hanyar rakkaba kirkirarriyar isnadi izuwa gare shi, da sunar cewa wai ita ce silarsu na abinda suka rika a matsayin addini."TSINKAKKIYAR SALSALA"Mai magana yace:Daga malam ..... shi kuma daga malam .... shi kuma daga Sayyadiy an-Ni'imatu, daga Mustafa Ma'ul Ainayn, daga Muhammad al-Fadhil, daga Maamin, daga Muhammad at-Talib, daga Akhyaaru, daga Il-Jiyhu, daga Muhammad al-Habib, daga Talib Ali, Muhammad bn Yahya as-Sagir, daga Yahya as-Sagir, daga Ahmad Zarruq, daga Ahmad bn Uqbah al-Hadhramiy, daga Abu al-Fathi il-Wafa'iy, daga Shihabuddeen bn Wafa, daga Yahya al-Kabir Ilqadiriy, daga Aliyu Wafa, daga Muhammad Wafa, daga Ibnu Baakhila, daga Ibnu Ata'illah al-Iskandariy, daga Abul Abbas Ahmad al-Mursiy, daga Abul Aqtab Hassan Aliyu ash-Shaziliy, daga AbdusSalam bn Mashish, daga Muhyiddeen Muh'd bn BN Arabiy al-Hatimiy, daga Abul Najib AbdulQadir as-Suhrawardiy,daga Aliyu bn al-Hiytiy, daga Shugaban Waliyyai AbdulQadir al-Jiylaniy, daga Tajul Arifiyna Muhammad Kaakis, daga Muhammad ash-Shanbakiy, daga Abubakar ash-Shibliy, daga Sayyudut-Ta'ifah Sa'id al-Qawaririy)Junaidu(, daga Sarriyyu Mugallisas-Saqtiy, daga**Dawud at-Ta'iy, daga Habib al-Ajamiy, daga al-Hassan al-Basriy, shi kuma daga Shaihinsa Abul Hasanayn, Aliyu bn Abi Talib)ra(.)Dagalittafin: Majmu'u al-Auraad ... pg 46-47(.Allah Ya kyauta, shi dai wannan kirkirarren isnadi an rakkaba shi domin wani dalili, wanda insha Allahu a gaba zamu ambace shi.SAI DAI MAFI DACEWAR SUNARWANNAN DA'AWAR ITA CE"MUTACCIYA, KUMA TSINKAKKIYAR SALSALA, WACCE HAR KIYAMA TA TSAYA BA ZA TA KULLU BA".BAYANAI ZA SU FARO NE DAGA KAN MUTUMIN DA AKA JINGINA MASA DALIBCI WA ALIYU )RA(, WACCE TSINKEWAR TA FARO DAGA BANGARENSA, WANNAN MUTUM SHINE:)1(. AL-HASSAN AL-BASRIY R.H)mutumin kirki(SUNARSA: al-Hassan bn Abiy al-Hassan, Abu Sa'id al-BasriyMAHAIFI: Abu al-Hassan, Yassar)'yan taccen baiwan Zaid bn Thabit al-Ansariy(MAHAIFIYA: Khairah,)'yan tacciyar baiwar Ummu Salamahr.a.a Matar Annabi s.a.w(GARIN HAIHUWA: Madinatul MunawwarahSHEKARAR HAIHUWA: 21 AH)shekaru biyun karshen khalifancin Umarbn al-Khattab r.a(SHEKARA MUTUWA: 1st/Rajab/110 AHGARIN MUTUWA: Basrah, Iraqi.MATSAYI: Tabi'iBAIWARSA: Kasantuwar jatumarsa 'yan tacciyar baiwar Ummul Muminina Ummu Salamah r.a.a ne, idan ta aiketa i zuwa ga wata bukatar da tayi nisa, ya kanyi ke kuka, saboda tausayi Ummu Salamah r.a ta kan dauke shi ta rarrashe shi danononta. Akan hakan, wasu malamai suke ganin albarkacin wannan rarrashi da Ummul Muminina r.a take masa a halin yarantarsa, ya sanya Allah Yayi masa baiwar ilmi mai amfani dazalaqar harshe.Haka kuma, jatumarsa ta kasance ta kan fitoda shi wa Sahabban Annabi)saw( su yi masa addu'a. Daga cikin wadanda ya rabauta da samun addu'arsu, akwai Khalifan Musulunci na biyu Umar 'Dan Khattab )ra(, wanda yayi masa addu'a irinta Waliyyen Allah da fadinsa:" اللهم فقهه في الدين وحببه إلى الناس ".Kuma cikin yardar Allah, wannan du'aina babban waliyyita karbu akan wannan bawan Allah.RAYUWARSA: Babban bawan Allah mutumin kirki, wanda shi ke malami masani, kuma ma'aikaci, kana kuma abin koyi, jagora a zamaninsa. Abu Qatadah al-Adawiy )rh( yace,"ban taba ganin mutum mafi kamanni da Umar )ra( ba kamarHassan".TSINKEWAR SALSALA DA RASHIN TABBATARKARBARSA)....( KAI TSAYE DAGAALIYU)RA(:Tabbas wannan isnadi a wurin managartan maluman Musulunci tsinkakke ne, domin mafi ingancin magana, ita ce duk wata hadisi ko magana da aka riwaito daga Hassanul Basriy r.h kai tsaye zuwa daga Aliyu r.a riwaya ce rarrauna, wacce kai tsaye ka iyakiranta tsinkakkiya. Domin dadai Hassanul Basriy bai taba zamowa daya daga cikin almajiransa wadanda suka karbi ilmi baka-da-baka a wurinsa ba, hasali ma malamai suka ce gani ne kawai tsakaninsu!Hakika maganganu akan riwayarsa daga Aliyu )ra( awurin maluma masana hadisi/mazaje suna shaida hakan, misali:}1{. AL-HAFIZ ABUISA, IMAM AL-TIRMIDHIY R.H :)SUNAAN AL-TIRMIDHIY( wanda bayan ya kawo hadisin a Kitab al-Hudud, sai yace:" ﻭﻻ ﻧﻌﺮﻑ ﻟﻠﺤﺴﻦ ﺳﻤﺎﻋﺎ ﻣﻦ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ رضي الله عنه ... قال أبو عيسى : قد كان الحسن في زمان علي وقد أدركه ولكنا لا نعرف له سماعا منه")DA SHARHIN TUHFATUL AHWADHIY, 4/577-578(.}2{. AL-HAFIZ ABUL HAJJAJ AL-MIZZIY R.H )TAHDHIB AL-KAMAL( :a. Yace:"رأى علي بن أبي طالب وطلحة بن عبيد الله وعائشة، ولم يصح له سماع من أحد منهم"."Ya ga Aliyu bn Abiy Talib da 'Dalha bn Ubaidillahi da A'isha r.a.a, amma bai tabbata ya ji wani abu daga 'dayansu ba".)6/97, trj no; 1216(.b. Ya kawo maganar Hammam bn Yahya:"وقال همامبن يحيى عن قتادة: والله ماحدثنا الحسن عن بدرى مشافهة"."Yace, daga Qatada, yace : Wallahi al-Hassan bai riwaito mana hadisi )da ya ji( baka-da-baka ba daga wani da ya halarciBadr".)6/122(.}3a{. ABU SA'ID, SALAHUDDEENKHALIL BN KAIKALDIY R.H)JAMI'U AL-TAHSIL FI AHKAM AL-MARASIL, Pg 67, trj no: 135( Yace:"فروايته عن أبي بكر وعمر وعثمان رضي الله عنهم من مرساة بلا شك وكذلك عن علي رضي الله عنه ..."}b{. A gaba kadan ya qara da riwayar Imam Ahmad bn Hanbal r.h:"قال شعبة سمعت قتادة يقول : ما شافه الحسن أحد من البدريين الحديث، رواه أحمد عن مؤمل بن إسمائيل عن شعبة..."".... Qatadah yace: al-Hassan bairiwaito hadisi baka-da-baka daga ko mutum daya daga cikin wadanda suka halarci Badr ba,...".}4a{. DHAHABIY R.H )SIYAR( :"وروى عن : عمران بن حصين والمغيرة بن شعبة وعبد الرحمن بن سمرة وسمرة بن جندب وأبي بكرة الثقفي والنعمان بن بشير وجندب البجلي وابن عباس وعمرو ابن تغلب ومعقل بن يسار والأسود بن سريع وأنس وخلق من الصحابة".)4/304(A shafi na gaba ya kara da cewa:"وقد روى بالإرسال عن طائفة : كعلي وأم سلمة ولم يسمع منهما ....""Hakika yayi riwaya da irsali daga wasu jama'a, kamarsu : ALIYU da Ummu Salamah r.a.a alhali sambai ji )wani zance( daga 'dayan biyun ba ....")4/305(Ya kara da fadin:"قال يعقوب بن شيبة: قلت لإبن المديني: يقال عن الحسن: أخذت بحجزةسبعين بدريا. فقال : هذا باطل، أحصيت أهل بدر الذين يُرْوى عنهم، فلم يبلغوا خمسين، منهم المهاجرين أربعة وعشريون".)4/305(}b{. AL-TALKHIS )8/2903(:Bayan Hakeem ya kawo athar din رجم المجنونة na Umar r.a, kafin yakawo hadisin Hassan r.h na رفعالقلم عن ثلاث sai Dhahabiy yace :"صحيح فيه إرسال".}5{. IBN HAJR R.H)TAHDHIB( :"رأى عليا وطلحة وعائشة، وكتب للربيع بن زياد وإلى خراسان في عهد معاوية"."Ya ga Aliyu bn Abiy Talib r.a da'Dalha da A'isha r.a.a....".)2/24(A wani shafin kuma yakarkare zancen da fadinsa:"قلت : سئل أبو زرعة هل سمع الحسن أحد من البدريين؟ قال : رآهم رؤية، رأى عثمان وعليا. قيل: هل سمع منهما حديثا؟ قال : لا، رأى عليا بالمدينة وخرج عليّإلى الكوفة والبصرة، ولم يلقه الحسن بعد ذلك. وقال الحسن : رأيت الزبير يبايععليا. وقال علي بن المديني : لم ير عليا إلا إنكان بالمدينة وهو غلام....")Ibn Hajr( Nace : an tambayi Abu Zur'ah, shin al-Hassan ya ji)wani abu( daga wani daga cikinwadanda suka halartar Badr? Sai yace: ya dai gansu, ya ga Usman da ALIYU. Sai aka ce :Shin ya ji wani hadisi daga gare su? Yace : A'A, Ya dai ga ALIYU aMadina, ALIYU ya fita daga izuwa Kufah da Basrah, kuma bayan wannan lokaci al-Hassan bai sake gamuwa da shi ba. al-Hassan yace : Na ga Zubair yana mubaya'a wa ALIYU. Aliyu bn Madiniy yace : )al-Hassan( bai ta ba ganin ALIYU ba, sai a Madina a lokacin yana 'dan yaro....")2/26(.***WARE ZARE DAGA ABAYAMai karatu zai iya riskar riwayarda al-Hafiz al-Mizziy r.h ya hakaito daga al-Hassan r.h, wacce take nuni da kai tsaye ya karbi ilminsa ne daga Aliyu bn Abiy Talib r.a, wannan riwaya ita ce mafi karfi a wurin masu dogaro da riwayarsa ta bangaren Aliyu r.a.Hikayar kamar yadda tazo a cikin)Tahdhib al-Kamal, 6/124( mai isnadi/matni kamar haka:"وقال ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻣﻮﺳﻰ ﺍﻟﺤﺮﺷﻲ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺛﻤﺎﻣﺔ ﺑﻦ ﻋﺒﻴﺪﺓ, ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻋﻄﻴﺔ ﺑﻦ ﻣﺤﺎﺭﺏ, ﻋﻦ ﻳﻮﻧﺲ ﺑﻦ ﻋﺒﻴﺪ,ﻗﺎﻝ: ﺳﺄﻟﺖ ﺍﻟﺤﺴﻦ؛ ﻗﻠﺖ : ﻳﺎ ﺃﺑﺎ ﺳﻌﻴﺪ! ﺇﻧﻚ ﺗﻘﻮﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ, ﻭﺇﻧﻚ ﻟﻢ ﺗﺪﺭﻛﻪ? ﻗﺎﻝ : ﻳﺎ ﺍﺑﻦ ﺃﺧﻲ ﻟﻘﺪ ﺳﺄﻟﺘﻨﻲ ﻋﻦ ﺷﻲﺀ ﻣﺎ ﺳﺄﻟﻨﻲ ﻋﻨﻪ ﺃﺣﺪ ﻗﺒﻠﻚ, ﻭﻟﻮﻻ ﻣﻨﺰﻟﺘﻚ ﻣﻨﻲ ﻣﺎﺃﺧﺒﺮﺗﻚ؛ ﺇﻧﻲ ﻓﻲ ﺯﻣﺎﻥ ﻛﻤﺎ ﺗﺮﻯ -ﻭﻛﺎﻥ ﻓﻲ ﻋﻤﻞ ﺍﻟﺤﺠﺎﺝ - ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﺳﻤﻌﺘﻨﻲ ﺃﻗﻮﻝ ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ؛ ﻓﻬﻮ ﻋﻦ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ, ﻏﻴﺮ ﺃﻧﻲ ﻓﻲ ﺯﻣﺎﻥ ﻻ ﺃﺳﺘﻄﻴﻊ ﺃﻥ ﺃﺫﻛﺮ ﻋﻠﻴﺎ".Sai dai wannan labari yana dauke da illoli, wanda zamu iya daukarbiyu kawai daga ciki mu haska su. Wadannan illoli guda biyu sun hada da :أ. عطية بن محاربWannan mutum da sunarsa haka, ba shi da tarjamaa cikin littafan tarajum na mazaje, domin haka ba za ayi aiki da isnadinsa ba.ب. ثمامة بن عبيدةImam al-Bukhari ya hakaito malaminsa Aliyu bn Madiniy r.hya nasabta shi qarya, a cikin littafinsa )Tarikh al-Kabir, 2/160( a karkashin tarjamar mutum mailamba ta : 2120, yace:ثمامة بن عبيدة العدوى : ضعفه علي، ونسبه إلى الكذب ..."".... Aliyu ya raunan shi, kuma ya nasabta daQARYA ..."Ka ga kuwa riwayar wannan akajefe shi da qarya ba za ayi aiki da ita ba. Wadannan illoli biyu kadai sun ishi mai neman gaskiya ya gane raunin wannan maganar.Insha Allahu a karo na gaba, zamu kara fitar da wasu abubuwa da suke da alaka da wannan qadiyar, tare da kawo sharhi daga maluman kwarai.Wa sallahu ala khairil bariyyati, Nabiyyina Muhammad wa ala Alihi wa Sahbihi Ajma'in.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

tarihin maulidi

from nura on 08/05/2014 11:25 PM

TARIHIN MAULIDI: Maulidi dai shine taronda ake yi a duk shekara domintunawa daranar da aka haifi Annabi (S.A.W)wandaaka fara shi a karshen Qarni na 6ko kumafarkon qarni na 7, wato shekaru600-700Bayan Hijira, Ma'ana bayanSahabbai da tabi'ai, databi'ittabi'ina! Wadanda sukafara Maulidi sune YanFADIMIYYUN watoYan shi'a a kasar Masar, wadandasukakashe Malamai Ahlus sunnahsama da4000, saboda kawai suna cewaSahaabbai(R.A). Daga nan sai sarkin IRBILAl- Mudhaffar Abu Sa'eedKawkaboory. Dalilinrashin asali na shari'a da Maulidiyake da shi a Addini shi yasa dayawa dagacikin Malamai suka yi Inkari da shi,kadandaga cikin Malaman MALIKIYYAakwai:1-Abu Ishaq Asshadibi (Al-i'itisam)2-Imamu Tajuddeenil Fakheehani(Al-maurid fil kalami alal Maulid)3-Abu Abdullahi Muhammad Illish(FathulAliyil Malik)4-Muhammad Ibn Ali Abu Abdullahal-affar5-Shehu Usman Bn Fodio. Da daisauran su. Wanda ya bashi kariyama shine ImamuSuyidi, wanda ya ce BID'AH ceamma maikyau, sai dai shima Malamai ba susallamamasa ba domin Annabi yace"DukkaninBID'AH bata ce" Haka a cikinlittafinIbrahim Nyass mai sunaTAFSIRUL ANAM FI ANNAL ILMIHUWAL IMAM yayi bayani indaya ce ba wata BID'AH hasana akarshenlittafin. MENENE SON ANNABI?Shin yinMaulidishine alamar Son Annabi??? Kokadan bazai zama haka ba, dalili kuwashine kowa ya yarda cewaSahabbai da magabataNagarisun fi mu son Annabi nesaba kusaba. Amma sunyi maulidi? Hasalimadukkanin mafiya alkhairin al-ummawadanda suka rayu a Qurunulmufaddhalaba su ma san shi ba balle su yi shi,Shin Addinin su ya cika ko ko dasaura tunda basu yi maulidi ba? Sannan awannan zamanibabu littafin damuke ji da shi wanda ya bayyanaso dakauna na manzon Allah kamarlittafinAshafa na Alkadhi Iyadh shin yayiBABI a kan Maulud?KAMMALAWA: Duk litattafanda muke dasu Ban taba gani ko ji cewa gaBABI akanMaulidi ba. Shin sun sani ne sukaboye?Shin Ilimin su ne bai kai ba?Shin Maulidi ba Addini ba ne?

Reply

nura

36, male

Posts: 124

tarihin maulidi

from nura on 08/05/2014 11:24 PM

TARIHIN MAULIDI: Maulidi dai shine taronda ake yi a duk shekara domintunawa daranar da aka haifi Annabi (S.A.W)wandaaka fara shi a karshen Qarni na 6ko kumafarkon qarni na 7, wato shekaru600-700Bayan Hijira, Ma'ana bayanSahabbai da tabi'ai, databi'ittabi'ina! Wadanda sukafara Maulidi sune YanFADIMIYYUN watoYan shi'a a kasar Masar, wadandasukakashe Malamai Ahlus sunnahsama da4000, saboda kawai suna cewaSahaabbai(R.A). Daga nan sai sarkin IRBILAl- Mudhaffar Abu Sa'eedKawkaboory. Dalilinrashin asali na shari'a da Maulidiyake da shi a Addini shi yasa dayawa dagacikin Malamai suka yi Inkari da shi,kadandaga cikin Malaman MALIKIYYAakwai:1-Abu Ishaq Asshadibi (Al-i'itisam)2-Imamu Tajuddeenil Fakheehani(Al-maurid fil kalami alal Maulid)3-Abu Abdullahi Muhammad Illish(FathulAliyil Malik)4-Muhammad Ibn Ali Abu Abdullahal-affar5-Shehu Usman Bn Fodio. Da daisauran su. Wanda ya bashi kariyama shine ImamuSuyidi, wanda ya ce BID'AH ceamma maikyau, sai dai shima Malamai ba susallamamasa ba domin Annabi yace"DukkaninBID'AH bata ce" Haka a cikinlittafinIbrahim Nyass mai sunaTAFSIRUL ANAM FI ANNAL ILMIHUWAL IMAM yayi bayani indaya ce ba wata BID'AH hasana akarshenlittafin. MENENE SON ANNABI?Shin yinMaulidishine alamar Son Annabi??? Kokadan bazai zama haka ba, dalili kuwashine kowa ya yarda cewaSahabbai da magabataNagarisun fi mu son Annabi nesaba kusaba. Amma sunyi maulidi? Hasalimadukkanin mafiya alkhairin al-ummawadanda suka rayu a Qurunulmufaddhalaba su ma san shi ba balle su yi shi,Shin Addinin su ya cika ko ko dasaura tunda basu yi maulidi ba? Sannan awannan zamanibabu littafin damuke ji da shi wanda ya bayyanaso dakauna na manzon Allah kamarlittafinAshafa na Alkadhi Iyadh shin yayiBABI a kan Maulud?KAMMALAWA: Duk litattafanda muke dasu Ban taba gani ko ji cewa gaBABI akanMaulidi ba. Shin sun sani ne sukaboye?Shin Ilimin su ne bai kai ba?Shin Maulidi ba Addini ba ne?

Reply

nura

36, male

Posts: 124

ya mahadi

from nura on 08/02/2014 10:11 AM

YA MAHDI!!!!!!!!!************************Wannan itace Kalmar da ta RiqaFitowa daga Bakin Masu Zanga-Zanga Mabiya Addinin Shi'a.Abin Lura anan Shine Wanene ya Bude Musu Wuta??Mahdin nan nasu dai dama DanDa'adda ne domin Ruwayoyin Addinin Shi'a Sun tabbata Cewa;Da Mutane Sun San Sharrinsa da bazasu Ta6a Fatan Baiyanar Shi ba,An Sami Ruwaya Daga Limamin Shi'a Jafarus Sadiq cewa:لو يعلم الناس ما يصنع القائم إذا خرج لأحب أكثرهم أن لا يروه مما يقتل من الناس، أما إنه لا يبدأ إلا بقريش فلا يأخذ منها إلا السيف ولا يعطيها إلا السيف حتى يقول كثير من الناس: ليسهذا من آل محمد لو كان من آل محمد لرحمWallahi da Mutane Sun San irin)Ta'addancin( Da Kisan Qare dangi da Mahdi zai aikata Idan ya Baiyana Da Mutane Basu yi Gurin Baiyanarshi ba. Kuma bazai fara da kowa na Sai da Kuraishawa )Dangin Annabi(, Babu abinda Zai Shiga tsakaninsu Sai Tokobi Har Mutane zasu Rinka cewa: Kai wannan dai baya Cikin Iyalan Annabi da yana Cikin Iyalan Annabi da ya tausaya.Duba Ilzamun-nasib 2/247.Don Haka Mahdin nan Dai Shine yazo a Sifar Sojoji ya budema 'ya'yan Zakzaki Wuta.Ina Gauga'un da ake Yaudara ana Rabasu da Kiran Allah a Wajen Neman Agaji?Ku kiyayi Kiran Wannan Mugun Kungani da irin Halinda ya Jefa Zakzaki.

Reply
First Page  |  «  |  1  ...  10  |  11  |  12  |  13

« Back to previous page