Search for posts by nura

First Page  |  «  |  1  |  2  |  3  |  4  |  5  |  6  ...  13  |  »  |  Last Search found 124 matches:


nura

36, male

Posts: 124

fitowa ta goma ABDULL jabbar

from nura on 09/19/2014 08:31 PM

FITOWA TA (10).MU'AWIYA-BAYAN MULKI YATABBATA AHANNUNSA- YACEWA YA'R S. USMAN KADAYASAKE JI TA AMBACIMAHAIFINTA SABODA TATAMBAYESHI YA BATUN JININMAHAIFINTA.MU'AWIYA YACE MATA: "ﺎﻠﻓﻚﻨﻌﻤﺳﺃ ﺪﻌﺑ ﻡﻮﻴﻟﺍ ﺕﺮﻛﺫ ﻥﺎﻤﺜﻋ ".wannan da'awar haka monitankowaye yayita ayunkurinsa nanunawa duniya cewa batunneman jinin S. usman damu'awiya yake yi qaryane,kwadayin mulkine kawai yasanyayasami sabani da s. ALI.YAKAFA HUJJA DA FADINSA:YAZO CIKIN ALBIDAYAHWANNIHAYA 4/7, SANNAN IBNTAIMIYYAH KANSA YA KAWORIWAYAR CIKIN MINHAJ NASA4/408 KUMA RUWAYACESAHIHIYA.ﺎﻤﻟ ﻡﺪﻗ ﺎﺟﺎﺣ ﻊﻤﺴﻓ ﺕﻮﺼﻟﺍ ﻲﻓ ﺭﺍﺩ:ﻥﺎﻤﺜﻋ ﺎﻳ" ﺮﻴﻣﺃ ,ﻩﺎﻨﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍ ﺎﻳ ﺮﻴﻣﺃ,"ﻩﺎﻨﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍ ﻝﺎﻘﻓ ﺎﻣ ?ﺍﺬﻫ ﺍﻮﻟﺎﻗﺖﻨﺑ ﻥﺎﻤﺜﻋ ﺏﺪﻨﺗ ,ﻥﺎﻤﺜﻋ ﻑﺮﺼﻓﺱﺎﻨﻟﺍ ﺐﻫﺫ ﻢﺛ ﺎﻬﻴﻟﺇ :ﻝﺎﻘﻓ ﺔﻨﺑﺍ ﺎﻳﻢﻋ ﻥﺇ ﺪﻗ ﺱﺎﻨﻟﺍ ﺎﻨﻟ ﺍﻮﻟﺬﺑ ﺔﻋﺎﻂﻟﺍﻰﻠﻋ ,ﻩﺮﻛ ﺎﻨﻟﺬﺑﻭ ﺎﻤﻠﺣ ﻢﻬﻟ ﻰﻠﻋ,ﻆﻴﻏ ﻥﺈﻓ ﺎﻧﺩﺩﺭ ﺎﻨﻤﻠﺣ ﺍﻭﺩﺭ ;ﻢﻬﺘﻋﺎﻃﻥﺄﻟﻭ ﻲﻧﻮﻜﺗ ﺖﻨﺑ ﺮﻴﻣﺃ ﻦﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍ ﺮﻴﺧﻦﻣ ﻥﺃ ﻲﻧﻮﻜﺗ ﺓﺪﺣﺍﻭ ﻦﻣ ﺽﺮﻋ,ﺱﺎﻨﻟﺍ ﺎﻠﻓ ﻚﻨﻌﻤﺳﺃ ﺪﻌﺑ ﻡﻮﻴﻟﺍ ﺕﺮﻛﺫﻥﺎﻤﺜﻋ.AMSA GAMEDA WANNANDA'AWAR TASA.1: kamar yanda yagabatawannan mutumin bashi dahujjoji bisa ga da'awoyinsa saidayan biyunnan:¡: ruwayoyi masu rauni wandaduniya tashaida da rauninsu.¡¡: lanqwasa nusus ingantattu,wanda duk mai ido ababin ilimiyasan qarya ce kurum.Ananma abunda yafaru kenan:2: wannan labarin bai ingantabako kusa ko alama,qarya cekurum aka danganta ta gasahabi mu'wiya.* ibn kasir ya kawo ta kamaryanda yagabata abaya kamarhaka:ﻝﺎﻗ :ﺚﻴﻠﻟﺍ ﻲﻨﺛﺪﺣ ﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ ﺢﻟﺎﺻﻦﺑ ﻥﺃ ﻥﺎﺴﻴﻛ ﺔﻳﻭﺎﻌﻣ ﺔﻨﻳﺪﻤﻟﺍ ﻡﺪﻗﻝﻭﺃ ﺔﺠﺣ ﺎﻬﺠﺣ ﺪﻌﺑ ﻉﺎﻤﺘﺟﺍ ﺱﺎﻨﻟﺍ,ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻴﻘﻠﻓ ﻦﻴﺴﺤﻟﺍﻭ ﻦﺴﺤﻟﺍ ﻝﺎﺟﺭﻭﻦﻣ ﻪﺟﻮﺘﻓ ,ﺶﻳﺮﻗ ﻰﻟﺇ ﺭﺍﺩ ﻥﺎﻤﺜﻋ ﻦﺑﺎﻤﻠﻓ ,ﻥﺎﻔﻋ ﺎﻧﺩ ﻰﻟﺇ ﺏﺎﺑ ﺭﺍﺪﻟﺍ ﺖﺣﺎﺻﺔﺸﺋﺎﻋ ﺖﻨﺑ ﻥﺎﻤﺜﻋ ﺖﺑﺪﻧﻭ ﺎﻫﺎﺑﺃ ....har zuwa qarshenta.KUMA ruwayar bata ingantaba;saboda acikin sanadinta akawaiﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ ﺢﻟﺎﺻ ko kace ﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑﺩﻭﺍﺩ duka sunansane wandakuma munkarul hadis ne:ZAHABI yafada cikin mizan3/108, lamba ta 5763:ﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ ,ﻲﻠﺠﺒﻟﺍ ﺩﻭﺩ ﻰﻟﻮﻣ ﺮﻳﺮﺟ ﻦﺑ,ﻪﻠﻟﺍﺪﺒﻋ ﻝﺎﻘﻳﻭ : ﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ .ﺢﻟﺎﺻﻝﺎﻗ :ﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ ﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ -ﺩﻭﺍﺩ ﻝﺎﻘﻳﻭﻥﺍﻮﻠﻋ ﻦﺑ ,-ﺢﻟﺎﺻﺮﻜﻨﻣ .ﺚﻳﺪﺤﻟﺍﻝﺎﻗﻭ :ﻲﻠﻴﻘﻌﻟﺍ ﺚﻳﺪﺣ ﻪﻟ ﺎﻟ ﻊﺑﺎﺘﻳ,ﻪﻴﻠﻋ ﺎﻟﻭ ﻑﺮﻌﻳ ﻻﺇ .ﻪﺑﻝﺎﻗﻭ ﺍﻮﺑﺃ ﺪﻴﻌﺳ ﻦﺑ ﺮﻜﻨﻣ :ﺲﻧﻮﻳﺚﻳﺪﺤﻟﺍ.duba tarjamar ﻦﺑﻥﺍﻮﻠﻋ ﺢﻟﺎﺻ dinacikin: al mugni fiddu'afa i2/442, lamba ta :4204.*** BATUNSA KUMA NA CEWAIBN TAIMIYYA YA KAWOHADISIN- YA INGANTA SHI-karya ce kawai da rashin tsoronAllah tare da jahiltar musdalahatna malaman hadisi, wandakuma son rai da qarya gamalamai shine jagoran sarkingida- kamar yanda hakan zaikara bayyana garemu a rubutumai zuwa-, babu inda ibntaimiyya ya inganta ruwayar,balma yayi ishara zuwa garauninta sdb ya kawota ne daﺔﻐﻴﺻﺾﻳﺮﻤﺘﻟﺍ wadda kuma sanannanabune kan cewa kawo riwaya dawannan sigar yana nuni zuwa garauninta, ga yanda shaikhulislam din yace:" ﻞﺑ ﻱﻭﺭ ﻪﻨﻋ ﻪﻧﺃ ﺎﻤﻟ ﺔﻨﻳﺪﻤﻟﺍ ﻡﺪﻗﺎﺟﺎﺣ...." bal RUWIYA anhu annahulamma qadimal madinatahaaajjan....".wanda kuma kawo riwaya dawannan sigar yana nunine zuwaga rauninta kamar yandamaluma suka ambata:NAWAWI yafada cikin:ﻉﻮﻤﺠﻤﻟﺍ1/63:" :ﺍﻮﻟﺎﻗ ﻎﻴﺻ ﻡﺰﺠﻟﺍ ﺔﻋﻮﺿﻮﻣ ﺢﻴﺤﺼﻠﻟﻭﺃ ,ﻦﺴﺤﻟﺍ ﻎﻴﺻﻭ ﺎﻤﻫﺍﻮﺴﻟ ﺾﻳﺮﻤﺘﻟﺍ.kawo riwaya da sigar RUWIYA,ko YURWA DA sauransu anaamfani dashine ga hadisi mairauni.AL QASIMIY ya naqalto daganawawi acikin ﺪﻋﺍﻮﻗ ﺚﻳﺪﺤﺘﻟﺍ1/210 ::ﻥﺇﻭ " ﻥﺎﻛ ﺎﻔﻴﻌﺿ ﺎﻠﻓ ﻞﻘﻳ ﻝﺎﻗ ﻭﺃﻞﻌﻓ ﻭﺃ ﺮﻣﺃ ,ﻰﻬﻧ ﻭﺃ ﻪﺒﺷﻭ ﻚﻟﺫ ﻦﻣﻎﻴﺻ ,ﻡﺰﺠﻟﺍ ﻞﺑ :ﻝﻮﻘﻳ ﻱﻭﺭ ﻪﻨﻋ ,ﺍﺬﻛﻭﺃ ﺀﺎﺟ ﻪﻨﻋ ,ﺍﺬﻛ ﻪﻨﻋ ﻭﺃ ﻯﻭﺮﻳ ﻭﺃ ,ﺮﻛﺬﻳﻭﺃ ﻰﻜﺤﻳ ﺎﻣﻭ ﻪﻬﺒﺷﺃ .malam nawawi yayi nuni zuwaga malami yakawo ingantacciyarriwaya da sigar ruwiya ko yurwada makamansu kuskurene.** sai mu duba muga da waccesigar ibn taimiyya yakaworiwayar tukunna kafin muyimasa qarya muce ya ingantaruwayar.ALLAH ka azurta mu tsoronkakarabamu da son zuciya daqarya.ZAMU cigaba.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

ha incin ABDULL jabbar

from nura on 09/19/2014 08:09 AM

FITOWA TA(11).HA'INCIN ABDUL JABBAR!!kamar yanda muka ambata cewa wannan mutumin rashin tsoron Allahnsa ya kai ya lanqwasawa mutum magana domin tadace da son zuciyarsa don yasami damar sukan mutum da ita, wanda sababin hakan yana komawa zuwa ga dayan biyunnan:1: ko dai bai karanta maganar dakansaba daga cikin littafin mutum kawai ya taqaitane da karanta ta daga litattafan masu tuhumar wannan malamin.2: ya karanta dakansa amma rashni tsoron Allah yasa yafito yayiwa malamin qage don yasami abunda zai qarfafi da'awarsa.MISALAN WANNAN AIKINNASA.1: fadinsa: IBN TAIMIYYAH YACE: " S. ALIYYU YAFI MU'AWIYA SON YAQIN YAKASANCE SABODA KAWAI YANA SON KASHE MUTANE DA ZUBDA JININSA... yakuma karanto kamar haka: ibn taimiyya yace:ﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻣﻤﻦ ﺍﺧﺘﺎﺭ ﺍﻟﺤﺮﺏ ﺍﺑﺘﺪﺍﺀ, ﺑﻞ ﻛﺎﻥ ﻣﻦ أﺷﺪ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺣﺮﺻﺎ ﻋﻠﻰ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﻗﺘﺎﻝ, ﻭﻛﺎﻥ ﻏﻴﺮﻩ أﺣﺮﺹ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻘﺘﺎﻝ ﻣﻨﻪ.duba: minhaju 4/200.sai yafassara fadin ibn taimiyya:ﻭﻛﺎﻥ ﻏﻴﺮﻩ أﺣﺮﺹ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻘﺘﺎﻝ ﻣﻨﻪ.dacewa: ai ibn taimiyyah yana nufin s. ALI yafi mu'awiya son zubda jini, wanda wannan ha incine ko kadan ibn taimiyyah ba ya nufin s. ALI da wannan maganar, idan muka kalli cewarshaikul islam ya ambata cewa s.ALI da mu'awiyan sunfi kowa neman akame hannu gabarin yaqin don kada azubda jini, kuma acikin rundnonin guda biyune aka samu wadanda sukeganin gwanda ayi yaqin wanda kuma ba sa biyayya ga jagororin, kuma sanannen abune cewa idan fitina tataso jagororin tafia sukan kasa kasheta.. ga nassin maganar:ﻭﺃﻛﺜﺮ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﺨﺘﺎﺭﻭﻥ ﺍﻟﻘﺘﺎﻝ ﻣﻦ ﺍﻟﻂﺎﺋﻔﺘﻴﻦ ﻟﻢ ﻳﻜﻮﻧﻮﺍ ﻳﻂﻴﻌﻮﻥ ﻟﺎ ﻋﻠﻴﺎ ﻭﻟﺎ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ, ﻭﻛﺎﻥ ﻋﻠﻲ ﻭﻋﺎﻭﻳﺔ-ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ- ﺃﻃﻠﺐ ﻟﻜﻒ ﺍﻟﺪﻣﺎﺀ ﻣﻦ أﻛﺜﺮ ﺍﻟﻤﻘﺘﺘﻠﻴﻦ ﻟﻜﻦ ﻏﻠﺒﺎ ﻓﻴﻤﺎ ﻭﻗﻊ. ﻭﺍﻟﻔﺘﻨﺔ إﺫﺍ ﺛﺎﺭﺕ ﻋﺠﺰ ﺍﻟﺤﻜﻤﺎﺀ ﻋﻦ ﺇﻃﻔﺎﺀ ﻧﺎﺭﻫﺎ.duba: minhajussunnah 4/221.YANZU wannan idan da tsoron ALLAH taya ya za ace fadinsaﻭﻛﺎﻥ ﻏﻴﺮﻩ yana nufin s. ALI indaiba ha inciba da rashin tuna gamuwa da ALLAH??MISALI na biyu(2).FADINSA: tsohon harrana- dan taimiyya- yagama duk tawilin dazaiyi qarshe dakansa yadawo yace yaqar mu'awiya shine adalci, ga abinda yafada acikin minhajul bida ah:ﻫﺬﺍ ﺩﻟﻴﻞ ﻋﻠﻰ أن ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﺑﻐﺎﺓ, ﻭﺃﻥ ﻗﺘﺎﻝ ﻋﻠﻲ ﻟﻬﻢ ﻗﺘﺎﻝ أﻫﻞﺍﻟﻌﺪﻝ ﻟﺄﻫﻞ ﺍﻟﺒﻐﻲ......WANDA SHIMA NAN IDAN MUKA DUBA RASHIN TSORON ALLAH NE YASA SHI DANGANTAWA IBN TAIMIYYAH WANNAN MAGANAR ALHALIN IBN TAIMIYYA YANA HAKAITO RA'AYIN MALAMAINE GAMEDA HADISIN ﺗﻘﺘﻞﻋﻤﺎﺭﺍ INDA YAKE CEWA:ﺑﻞ أﻫﻞ ﺍﻟﻌﻠﻢ ﻓﻲ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻋﻠﻰﺛﻠﺎﺛﺔ أﻗﻮﺍﻝ:SAI YAFARA AMBATO SU:ﻓﻂﺎﺋﻔﺔ ﺿﻌﻔﺘﻪ ﻟﻤﺎ ﺭﻭﻱ ﻋﻨﺪﻫﺎ ﺑﺄﺳﺎﻧﻴﺪ ﻟﻴﺴﺖ ﺛﺎﺑﺘﺔ ﻋﻨﺪﻫﻢ.... yacigaba da bayani har zuwa fadinsa:ﻭﻣﻨﻬﻢ ﻣﻦ ﻗﺎﻝ: ﻫﺬﺍ ﺩﻟﻴﻞ ﻋﻠﻰ ﺃﻥ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﺑﻐﺎﺓ, ﻭﺃﻥ ﻗﺘﺎﻝ ﻋﻠﻲ ﻟﻬﻢ ﻗﺘﺎﻝ أﻫﻞ ﺍﻟﻌﺪﻝ ﻟﺄﻫﻞ ﺍﻟﺒﻐﻲ ﻟﻜﻨﻬﻢ ﺑﻐﺎﺓﻣﺘﺄﻭﻟﻮﻥ ﻟﺎ ﻳﻜﻔﺮﻭﻥ ﻭﻟﺎ ﻳﻔﺴﻘﻮﻥ.DUBA: minhajussunnah 4/188.sai ABDUl jabbar yashafe fadin ibn taimiyyah:ﻭﻣﻨﻬﻢ ﻣﻦ ﻗﺎﻝ don yasami damar danganta masa maganarkada agane cewa ra'ayin wasu yake hakaitowa, babu abun mamaki ma kuma irin runtse idonsa ga amsar da ibn taimiyya din yabaiwa masu wannan ra'ayin, inda yake cewa:ﻭﻟﻜﻦ ﻳﻘﺎﻝ: ﻟﻴﺲ ﻓﻲ ﻣﺠﺮﺩ ﻛﻮﻧﻬﻢ ﺑﻐﺎﺓ ﻣﺎ ﻳﻮﺟﺐ ﺍﻟﺄﻣﺮ ﺑﻘﺘﺎﻟﻬﻢ......DON ganewa idonka yanda lamarin yake dakuma ha incin da sarki yatafka sai kakoma minhaju 4/189.AMMA babu kunya sai yarufe idonsa yahsafe abunda zai shafe don yasamarwa qaryarsa dalili.MISALI na uku(3).fadinsa: ibn taimiyyah yace:ﺛﻢ إن ﻋﻠﻴﺎ ﺑﺪﺃﻫﻢ ﺑﺎﻟﻘﺘﺎل( s. ALI neyafara yaqar mu'awiya).anama sarkin ya sake tafka ha incin dayasaba domin shaikhul islam hakaito ra'ayin wasu yake yi agabar inda yace:ﻭﺃﻣﺎ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻗﺎﻟﻮﺍ: إن ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ- ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ - ﻛﺎﻥ ﻣﺼﻴﺒﺎ ﻓﻲ ﻗﺘﺎﻟﻪ ﻟﻪ, ﻭﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻋﻠﻲ- ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ- ﻣﺼﻴﺒﺎ ﻓﻲ ﻗﺘﺎﻟﻪ ﻟﻤﻌﺎﻭﻳﺔ ﻓﻘﻮﻟﻬﻢ ﺃﺿﻌﻒﻣﻦ ﻗﻮﻝ ﻫﺆﻟﺎﺀ....yacigaba da kawo dalilin masu wannan ra'ayin:ﺛﻢ ﺇﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﺑﺪﺃﻫﻢ ﺑﺎﻟﻘﺘﺎﻝ ﻓﻘﺎﺗﻠﻮﻩ ﺩﻓﺎﻋﺎ ﻋﻦ أﻧﻔﺴﻬﻢ ﻭﺑﻠﺎﺩﻫﻢ.ﻗﺎﻟﻮﺍ: ﻭﻛﺎﻥ ﻋﻠﻲ ﺑﺎﻏﻴﺎ ﻋﻠﻴﻬﻢ.duba: minhaju 4/405.AMMA duk dahaka sai yarintse ido yadangantawa ibn taimiyyahwannan ra'ayin, babu kuma abun mamaki irin idan kaga ibn taimiyyan kansa yayiwa masu wannan ra'ayin raddi dafadinsa:ﻭﺃﻣﺎ ﻗﻮﻝ ﺍﻟﻘﺎﺋﻞ: ﺇﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﺑﺪﺃﻫﻢ ﺑﺎﻟﻘﺘﺎﻝ.ﻗﻴﻞ ﻟﻪ: ﻭﻫﻢ أﻭﻟﺎ ﺍﻣﺘﻨﻌﻮﺍ ﻣﻦ ﻃﺎﻋﺘﻪﻭﻣﺒﺎﻳﻌﺘﻪ ﻭﺟﻌﻠﻮﻩ ﻇﺎﻟﻤﺎ ﻣﺸﺎﺭﻛﺎ ﻓﻲ ﺩﻡ ﻋﺜﻤﺎﻥ, ﻭﻗﺒﻠﻮﺍ ﻋﻠﻴﻪ ﺷﻬﺎﺩﺓ ﺍﻟﺰﻭﺭ, ﻭﻧﺴﺒﻮﻩ إﻟﻰ ﻣﺎ ﻫﻮ ﺑﺮﻱ ء ﻣﻨﻪ....Don ganewa idonka koma minhaju 4/411.WANDA wannan ba ya hakaito komai illa ha inci da rashin tsoron ALLAH ababin naqali.BANDA kuma karyar da yayiwa ibn taimiyya kan cewa ya soki hadisin ﺗﻘﺘﻞ ﻋﻤﺎﺭﺍ wai yace ba mutawatiri bane... wanda itama wannan qaryar idan hali yayi zamu warwareta insha allah.ZAMU cigaba!!

Reply

nura

36, male

Posts: 124

jihad in christian books

from nura on 09/19/2014 07:23 AM

CHRISTIAN JIHAD IN THE
BIBLE..!!!* Deuteronomy
13vs6-11 & Leviticles24:16-17.
KILL ur own Brothers,
Sisters,Sons,Daughters, Friends
who entice u toworshipanother
God.* Exodus 22v20. KILL d
followers ofotherreligion.*
2Cronicles 15vs12-13. KILL
nobelievers.* Deuteronomy
13vs13-17. KILL entiretown ifone
person worship another God.*
1Samuel 15v3, Numbers
31vs17-18 &Deuteronomy
20v16. KILL Men,
Women,Children, Infants or
Suckling Babies andAnimals.*
Isaiah 14v21. KILL Sons of
Sinners.* Exodus 12vs29-30.
God KILL first bornofegypt.*
Jermiah 51vs20-26. KILL old
Men andWomen.* Isaiah
13vs15-18. KILL all d Babies.*
Isaiah 15vs2-5. Mass KILLING.*
Jermiah 48v10. You have to
KILL.* Jermiah 15vs1-4 & Ezikiel
35vs7-9. GodKILLS and promise
to KILL more.* 1Kings 14vs9-16.
God KILL extendedFamily.*
Exodus 32vs26-29. KILL ur
neighbour.* Numbers 25vs1-9.
KILL d follwers ofotherreligion.*
Jermiah 50vs21-22. KILL all d
Babylon.* Deuteronomy 20v16.
KILL all dlivingthings.* Judges
18vs27-29. Micah KILL d
wholetown.* Deuteronomy
32v42. God loveKILLING.*
Deuteronomy 22vs20-21. KILL
Womenwhoare not VIRGINS on
their wedding night.* 2Samuel
6vs3-7. KILL d goodSamaritans.*
Exodus 31vs12-15. KILL people
forworking on d Sabath day.*
Deuteronomy 17v12. KILL
people whodoesnot obey
priest.BUT IT IS STILL TO BE
HOLYBOOK????????

Reply

nura

36, male

Posts: 124

tonan silili akan salatil fati 2

from nura on 09/16/2014 08:54 AM

**TONON SILILI GAMEDA SALATUL FAATIH**(2)Assalamu alaikum, A rubutuna na 1, nayi bayanin yanda salatulFaatih ta samo asali bisa Fadin Shehu Tijjani ta bakin Babban Haadiminsa Aliyu Harazimi, acikin JAWAHIRUL MA'ANI 1/94 da kuma 1/138, da kuma yanda Shehu ya baiyana Falalarta da romonta da cewar Tafi Sauqar Qur'ani sau 6000! Har Qarshe shi MUHAMMADUL BAKARI (wanda yace wai an masa wahayin salatul faati) yace: Duk wanda ya karanta salatul Faati, sai a lahira ya shiga Wuta, to ya shaqe shi gaban Allah yace ya cuceshi!! Ku duba jawahirul Ma'aani:1/138!TONON ASIRI:Yan uwa, Wallahi Tallahi Salatul Faatihi ta girme Shehu Tijjani daMuhammadul Bakari, ta Girmesu da sama da shekaru 1000! Qarya suke sun sace ta nesai sukai mata kwaskwarima don su Kautar da jama'a daga TAFARKIN MANZON ALLAH s.a.w!!!!!Bari kuga dalilaina don kauda shakku, kunsan bama Magana sai da Dalili:::"An Karbo daga Muhammad bnFadl, daga Abdullahil Asdiy, daga wani mutum daga Sayyidnaa Aliyyu, (mutumin shine Salaamatal kindiy) yace, Sayyadi Aliy r.a ya kasance yanacewa:((Allahumma yaa daahil mad'huwaat, wa yaa baanil mabniyaat, wa yaa mursil mursiyaat, wa ya jabbaaral Qulub lil muttaqiyn, ij'al sharaa'ifa salawaatika wa nawaamiy barakaatika, wa ra'afaati tahiyyatuka, wa awaatifu zawaakiy rahmatika alaMuhammadin, Abduka wa rasuluka ALFAATIHI LIMAA UGLIQA, WAL KHAATIMI LIMAA SABAQA, WA FAATIHIL HAQQI BIL HAQQI........))Ku duba wadannan littafai don ganewa idonku Gaskiya:1: MUSANNAF IBN ABIY SHAYBAH: Hadisi mai lamba 29520, 6/66. (littafin Abubakar bn Abiy Shaybah Al-abasiy, wanda ya mutu a shekara ta 235H)2: GARIYBUL HADIYS LIBNI QUTAYBAH: 2/143 (littafin da Abu-Muhammad Abdullahi bn Muslim bn Qutaybah Addaynuriy ya rubuta, ya mutu a shekara ta 276H)3: TAHZHIYBUL AATHAAR: 1/222.4: Mu'ujamul Ausat: Hadisi mai Lamba 9089, 9/42.5: Al-faa'iq fiy Gariybul Hadis: 1/416.6: Tafsir IBN KATHIYR: Qarqashin: Suratul Ahzaab, Aaya ta 56.7: Addurrul Manduwd fissalaati ala saahibil Maqaamul Mahmud: 1/92.8: Kanzul Ummaal: 2/270.9: Silsulatul ahaadiysudda'iyfah wal maudu'ah: 1/174.10: Mahabbatur-rasul baynal Itbaa'I walibtidaa: a Babin Salatotin Bidi'a ga Manzon Allahs.a.w: 1/285.11: Ash-shafaa bi Ta'ariyfi huququl Mustafaa: 2/164.*Daya Ruwayar da tazo da cikon: WA'ALAA AALIHI HAQQA QADRIHI WA MIQDAARIHIL AZIYM kuwa, sai ku duba:Al-Fasl fil milali wal ahwaa'I wannihali, na Abu Muhammad Aliyyu bn Ahmad bn Sa'iyd bn hazm Al-anadalasiy Alqurtabi azzaahiri, wanda ya mutu a shekara ta 456Hijriyyah, 5/91.Wannan Hadisi yazo ta Hanyoyi da yawa, amma dukkansu MAUQUFAI Ne, dayawan Malaman Hadisi sun sanya hadisin a layin MAUD'I! Domin baida inganci kwata-kwata! Gabaki daya hadisin na tuqewane kan cewa Imam Ali r.a, akan cewar Shi Imam Ali r.l shine yake koyawa Jama'a wannan Salaati! Kunga Bazai Yiwu Sayyadi Ali r.a yabar karantarwar Annabi s.a.w yakoma ya qirqiri wani abu sabanin na Annabi kuma ace wai har ya dinga koyawa Jama'a wannan salati na Shirmen ba! Hankalima ba zai dauka ba wlh! Kai kodama Hadisin nan ya Inganta, to ai Ba Sayyadi Ali aka aiko mana ba, ba shi akace mu bi ba, Annabi s.a.w aka ako mana kuma akace muyiwa biyayya!Idan kuma Akwai wanda ya isa, to yazo ya inganta wannan hadisi, ko ya wanke Shehu da Baqari daga wannan Abin kunyada suka Tafka!Mu hadu a kashi na 3!!!!!

Reply

nura

36, male

Posts: 124

tonon silili kan salatil fati

from nura on 09/16/2014 08:52 AM

**TONON SILILI GAMEDA SALATUL FAATIH**(1)Assalamu alaikum wr, Barkanmu da saduwa a wannanlokaci!Kamar yanda kuka sani, Salatul Fatihi shine salatin da Yan tijjaaniya keyi maimakon SalatulIbraamiy da Annabi s.a.w ya koyar! Yau da Izinin Allah, zanyi bayani akanta tundaga tushe!TARIHIN SALAATUL FAATIHI:Kamar yanda na taba jin Tarihinsaukar wahayin Salatul Faatihi daga Bakin Malamin Tijjaniyyah a Layinmu, sunan Malamin MUHAMMADU SALLAH, yace: Muhammadul Bakari yayi tsawon lokaci a Khalwah, yana roqon Allah yabashi salaati shaa kundum, shugaban Salatai, sai A Qarshe Allah ya turo masa da Malaa'ika ya kawomasa SALAATUL FAATIH cikin takardar Haske, wacce aka rubutata da Alqalamin Qudurah! Silsilarta kenan!To shi kuma shugaban tafiya (shehu Tijjani) sai yace: (Lallai Annabi s.a.w ya bashi labari, cewa ita -salatul fatih- ba ta cikin ta'alifin Bakariy, sai dai shiBakariy ya fuskanci Allah lokaci mai tsawo akan yabashi salaatinAnnabi, wanda ya tattaro ladan dukka salatai da sirrikansu, ya kwashe lokaci mai tsawo kan wannan buqata, sai Allah ya Amsa masa, ya aiko masa da Malaa'ika da wannan salati, wato Salaatul Faatihi, tana rubuce a wata takarda ta haske)-Jawaahirul ma'aani 1/138.Haka nan, Aliyu Haraazimiy na cewa: (Amma falalar Salatul Faatihi lima Ugliqa zuwa qarshenta, haqiqa naji shehinmu -Tuijjani- yana cewa: Na kasance da ambaton Salaatul Faatihi Limaa Ugliqa sanda nake dawowa daga Hajji a hanyata ta zuwa Tilmisaan, sabida abinda na gani na falalarta -salatul Faatihi din-, falalar kuwa itace: KARANTATA SAU 1, YANA DAIDAI DA SALATI(wanda Annabi ya koyar) SAU DUBU DARI 6 (600000)!Kamar yanda yake a cikin"Wardatul juyub", marubucin littafin Wardah ya Ambato cewa: Sayyadi Muhammadul Bakariy Assiddiyqiy Ya sauka a Misra yana matsayin QUDUBI, yace (shi Bakari): DUK WANDA YA KARANTATA SAI BE SHIGA ALJANNAH BA, TO YA RIQE MA'ABOCINTA -salatil Fati, watoBakari kenan- A WURIN ALLA!!!!!Naci gaba da karantata har saida nai tafiya daga Tilmisaan zuwa Samgon, yayinda naga salaatinda cikin yinta sau 1, daidai ne da sauke Dalaa'ili sau 70000, sai na qyale salatul Faatihi lima ugliqa, na shagaltu da ita -waccan da tafi dalaa'ilu 70000 kenan-, itace: (Allahumma salli alaa sayyidnaaMuhammad wa alaa aalihi salaatan Ta'adilu jamiy'I salawaati ahli mahabbatika wa sallim salaa sayyidnaa muhammad wa alaa aalihi salaaman ya'adilu salaamuhum), sabida abinda nagani na falalarta mai yawa, sai Annabi s.a.w ya Umarceni da nakoma karanta Salatul Faatihi lima ugliqa, sanda ya umarceni da komawa salatul faatih, sai naTambayeshi s.a.w gameda Falalarta, sai ya bani labari da farko: da cewa karantata sau 1 tana daidai da Qur'ani sau 6, sainan na biyu ya bani labari, karantata sau w, yana daidai da dukkan tasbihi da ya auku cikin halittu da dukkan zikiri, da dukkan addu'a babba ko qarama, da Qur'ani sau dubu shida 6000, domin shi yana cikin zikiri ne.........) -Jawaahirul Ma'aani: 1/94-.Kunji cikin tatsuniyar tasu:1: Allah ne ya Aiko Malaa'ika ya kawowa Muhammadul Bakari salatul faati.2: salaatul Faati -wacce bakari ya kawo- tafi salatin da Annabi s.a.w sau 700000.3: Tafi saukar Qur'ani sau 6.4: kai Tafi saukar Qur'ani ma sau 6000.5: Annabi s.a.w shine duk ya fadi wadannan falalolin salatul faatih din.6: Duk wanda Ya karanta salatulFaatihi ko sau 1 ne a rayuwarsa amma kuma sai ya shiga wuta be shiga Aljannah ba, to ya shaqo Muhammadul Bakari agaban Allah!Kai da dai sauran bayanai, duk wanda ya karanta rubutun sama zai sha bayanai!**Da haka nake cigiyar duk wani bijimin Batijjane dan Amutu riqaqqe balagagge isashe qosashshe da ya fito ya kare wannan Qaryar da shehu Tijjani yayi!Kunsan ma ABIN MAAMAKI? Wallahi wannan Salaatin Ya Girmi Tijjani da Bakari da sama da shekaru 1000**Bisimillah,

Reply

nura

36, male

Posts: 124

dawa ake mtn

from nura on 09/14/2014 07:58 AM

DA WA AKE MUTU'A?............................................................................................................................................Ana Yi da Karamar Yarinya!Ana yin Mutu’a da karamar yarinya wacceta kai shekara goma. An tambayi AbuAbdullahi, “Ko mutum na iya yinMutu’a dayarinya karama? Sai ya ce: E, saidai idankarama ce ainun ta yadda ana iyayaudararta. Aka ce: Nawa ne idan ta kaiba’a yaudarar ta? Ya ce: Shekaragoma.”]20[Imam Khumaini, shugaban ‘yan Shi’arduniya na wannan zamani, ya yiwani danijitihadi a nan. Ya ce karamar yarinya dajaririya duka ana iya yin Mutu’a da suamma ba da hakikanin saduwa ba, sai daida sumbata da runguma da kuma abindaya kira ‘cinyantaka’ ]tafkhiz[, wataumutum ya sa zakarinsa a tsakanincinyoyinta. Sai mai karatu ya gafarce musaboda ruwaito wannan danyar magana,maras dadin ji, amma haka Imamin yafadi, kuma maganar tana cikin littafinsada ya rubuta da hannunsa.]21[Wannan ijtihadi na Imam Khumaini ba ailmance kawai ya tsaya ba; a’a ya aiwatarda shi a aikace. Sayyid Hussaini Almusawiya ba da labarin Mutu’a da Khumaini ya yida wata yarinya mai shekara hudu kobiyar a duniya, a lokacin da yake zamangudun hijira a kasar Iraki kafin juyin juyahalin da ya shugabanta a Iran, ashekarata 1979. Mai son ganin wannan labari filla–filla, sai ya duba Kashful AsrarinaAlmusawi, shafi na 35-37.Ba wani abu ya sa muka bi diddiginwannan mas’ala ba sai don mai karatu yasan cewa mutanen da gaske suke. Allahya yi mana Alam Nasharaha!.REFERENCES.]20[ A duba Furu’ul Kafi, muj. na5 sha.na 463; da Tahzibul Ahkam na Aldusi,muj. na 7 sha. na 255.]21[ A duba Tahrirul Wasila naKhumaini, muj. na 2 sha. na 241.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

S mu awiya

from nura on 09/14/2014 07:54 AM

S.MU,AWUYYA DAN ALJANNA NE ?.PART 1وصلاة وسلم على رسول لله.HAQIQA S.MU,AWUYYA DAN GIDAN ABU SUFIYAN DA GA S.HINDU DAN ALJANNA NE .KUMA BISA DALILI NA AYA DA HADISI.KAFIN IN,FARA ZANYI WANI DAN TANBIHI AKAN WANGA KALMA الصحابي. SABODA NAGA WASU BASU SAN MAI AKE NUFI DA ITA BA.TO HAQIQA MALAMIN MUSULUNCI ALITTAFINSA YA BAMUBAYANI هو من لقي النبي <ص>مؤمنابه ومات على الإسلام. {الإصابة 1/10}KAGA KENAN S.MU,AWUYYA YANA CIKI.TO BARI MUJI MAI ALLAH YACE AKAN SU MU,AWUYYA في سورة التوبة٨٩، ٨٨لكن الرسول والذين ءامنوا معه جهدوبأموالهم وأنفسهم وأولئكلهم الخيرات واو لئك هم المفلحون.اعدالله لهم جنت تجري من تحتحا الأنهر خلدين فيحا ذلك الفوزالعظيم.TO ALLAH YANACEWA SAI DAI CEWAR MANZONSA TARE DAWADAN DA SUKAYI IMANI DA SHI KUMA SUKAYI JIHADI DA DUKIYOYINSU DA KAWUNANSU TOHAQIQA SUNA DA ALKHAIRI KUMAHAQIQA SUNE MASU RABAUTA KUMA ALLAH YAYI MUSU TANADI NA ALJANNAH WACCE QORAMAI KE GUDANA ACIKINTA KUMA SUNA MASU DAWWAMA ACIKINTAWANNAN SHINE RABO MAI GIRMA.TO TABBASA S.MU,AWUYYA YANA DAYA DAGA CIKIN WADANNAN MUTANE. KAGA KENAN DAN ALJANNA NE DA FADIN ALLAH KUMA GA SHI MA,AIKI YANA FADA CIKIN البخاري ٢٩٢ والبداية ٥/٦٢٩قال <ص>أول جيش من أمتي يغزون البحر قد او جبوا واول جيش من امتي يغزون مدينة قيصر مغفور لهم.قال ابن الحجر :ا قد اوجبو اي فعلوا فعلا وجبت لهم به الجنة.١٠٣MA,AIKI YACE FARKON RUNDUNARDAZATA FARA YAQI TACIKIN KOGI TO HAQIQA TAWAJABA AGARE SU KUMA FARKON RUNDUNAR DATA YAQI GARIN QAISARA TO ANGAFARTA MUSU.TO KUMA WADANNAN YAQIN HARDA MU,AWUYYA ZAKA IYA KOMAWA FATAHULBARIY KAGANI.SHIN KASAN ANNABI YASAN ZASUYI RIKICI SHI DA SU S.ALIYU DA S.AMMAR AMMA KUMA YACE ZASU SHIGA ALJANNAH KUMA KOMAI ZASUYI ANGAFARTA MUSU?TO SHIN BAKA BIYAYYANE GA MA,AIKI ?TO HAR,INDAI KANA BIYAYYA TO CENE MUSU YAN,ALJANNA KUMA WADANDA AKA GAFARTAWA.IDAN KUMA KAKARANTA TARIHI NE KO WANI ABU KAGA LAIFIN WANI TO KATUNAFA ANGA FARTAMUSU.KO KUMA KAKAME BAKIN KA KAMARYAN DA YAYI UMARNI.ZAMUCI GABA

Reply

nura

36, male

Posts: 124

SHI A DA LUWADI

from nura on 09/14/2014 07:48 AM

ABIN KUNYAR YAN SHI,A!/LUWADI!/AKWAI MAZA MASU MAHAIFA IRIN TAMATA/YAHALATTA NAMIJI YAYI WASA DAAZZAKARINNAMIJI DAN UWANSA INJI YANSHI,A/!!!!!!!INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI,UNGODIYA TA TABBATA GA ALLAHWANDAYASANYA SAMAN GARIN MUTAENANNABILUUDYA KOMA QASA SANNAN YAI MUSURUWANDUWATSUTSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATAGASHUGABAN HALITTU WANDA YA BADAUMARNI:AKASHE DAN LUWADI DA WANDA AKAILUWADIDASHIBAYAN HAKA:YAN UWA MUSULMI ABUNE SANANNECEWA YANSHI,A MABIYA DAN SABA,I BAYAHUDESUNHALATTAWA KANSU AUREN JIN DADIWATOMUTU,A! TO KADA KA ZACI CEWA ABINNASU IYANAN YA TSAYA A,A HARDA HALATTALIWADI!NEMAN MAZA....!!!!!BABBAN MALAMIN SHI,A KULAINIYACIKINLITTAFINSA ALKAFIY YACE:ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻨﻜﺎﺡ : ﺑﺎﺏ ﺍﻟﻠﻮﺍﻁLITTAFIN AURE: BABIN LUWADI!!!ME SHARHIN ALKAFIY ME SUNAALIYUAKBARALGIFARIY YACE:WANNAN DALILINE AKAN CEWA LIWADIYAHALATTA KAMAR YANDA ABU JA,AFARAHMADBN MUHAMMAD BN KHALID ALBARAQIYYAFADA!!!YAZO ACIKIN ALBIHAR: WAI DAGA ALIYACE:LALLAINE ALLAH YANA DA WASU BAYIMAZAMASU MAHAIFA KAMAR MAHAIFAR MACE!SAI AKA TAMBAYESHI AKACE: TO MEYASA BASADAUKAR CIKI??SAI YACE: AI MAHAIFAR TASU AJUYETAKEBAZASU DAUKI CIKIBA!DUBURARSU TANA KUMBURA KAMARDUBURARRAQUMI ADUK SANDA TA MOTSA SAINAMIJI YASADU DASU TA DUBURA SANNAN TAKESACEWA!!!albihar na majlisiy:70/79SANNAN KU,IY YACE:LALLAINE DALIBAN SHI,A DUK WANDAMALAMIYAI LUWADI DASHI SAI YA WAYIGARIKAMARLIBRARY )DAKIN KARATU(madinatu ma,ajizil a,immah: 1/258TO DALIBAN SHI,A KUNJI DAI YADDA AKESAMUNILIMI A ADDININKU!!AYI LUWADI DAKU KU SAMU KARATUNTAFIYAWUTA!!!ﺛﻢ ﻗﺎﻝ: ﺃﻧﺎ ﻗﺴﻴﻢ ﺍ ﻟﺠﻨﺔ ﻭﺍﻟﻨﺎﺭ !!!!ﺷﻬﺪ ﻟﻲ ﺑﺬﻟﻚ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪﻓﻲHAKA AYATULLAHI ASSAYYIDALMURTADAASHI,IY DA ISNADINSA YA MQALA SHI DAAMMARBINI YASIR WAI YACE:WATA RANA SAYYIDINA ALI YANA ZAUNEADARULQADA,I SAI WANI MUTUM YA MIQETSAYEMAI SUNA SAFWAN BNBN AL,AKHALYACE:NI MUTUMNE DAGA CIKIN YAN SHI,ARKANA INAAIKATA WANI ZUNUBI DA NAKESO KATSARKAKENI INJE LAHIRA BABUZUNUBISAI ALI YACE: WANNAN WANE IRINLAIFINEKAKE AIKATAWA??SAI MUTUMIN YACE: NA KASANCE INAAIKATALUWADI DA QANANAN YARA!SAI ALI YACE: NINE ME BADA ALJANNAHKUMAME SANYAWA AWUTA,YAKU YAN SHI,ATA: KUJE KU AIKATA DUKWANIFAJIRCI DA FASIQANCI KADA KUDAMU!DOMIN IMAMINKU ZE KUBUTAR DAKUDAGAWUTA KUMA YA KAIKU ALJANNAH! KADAKUJITSORO KADA KUYI BAQIN CIKIduba uyunul mu,ujiazat na ayatullahisayyidmurtadaSANNAN YAZO ACIKIN LITTAFINWASAILUSHHI,A============AN TAMBAYI ABU ABDILLAHI CEWA:MUTUMNEYANA AZUMI SE YAYI LUWADI DAMATARSAMEYE HUKUNCIN AZUMINSA??SAI YACE: AZUMINSA YANA NAN BEKARYEBA!!!Wasa ilusshi,a juzu,i na biyu kitabunnikahhadisi na: 1923AN TAMBAYI KU, IY :SHIN YA HALLATA NAMIJI YA SHAFIAL,AURARNAMIJI MACE TA SHAFI AL,AURARMACE??SAI WANNAN SHAQIYYIN MALAMI YACE:BAHARAMUN BANE, BABU LAIFI!!!!!Duba littafin:siradun najah juzu,i na uku masa,ilussitriwannazri.YAN SHI,A ME ZAKUCE GAME DAWANNA????

Reply

nura

36, male

Posts: 124

DAWA AKE MUTU A

from nura on 09/14/2014 07:47 AM

DA WA AKE MUTU'A?............................................................................................................................................Ana Yi da Karamar Yarinya!Ana yin Mutu’a da karamar yarinya wacceta kai shekara goma. An tambayi AbuAbdullahi, “Ko mutum na iya yinMutu’a dayarinya karama? Sai ya ce: E, saidai idankarama ce ainun ta yadda ana iyayaudararta. Aka ce: Nawa ne idan ta kaiba’a yaudarar ta? Ya ce: Shekaragoma.”]20[Imam Khumaini, shugaban ‘yan Shi’arduniya na wannan zamani, ya yiwani danijitihadi a nan. Ya ce karamar yarinya dajaririya duka ana iya yin Mutu’a da suamma ba da hakikanin saduwa ba, sai daida sumbata da runguma da kuma abindaya kira ‘cinyantaka’ ]tafkhiz[, wataumutum ya sa zakarinsa a tsakanincinyoyinta. Sai mai karatu ya gafarce musaboda ruwaito wannan danyar magana,maras dadin ji, amma haka Imamin yafadi, kuma maganar tana cikin littafinsada ya rubuta da hannunsa.]21[Wannan ijtihadi na Imam Khumaini ba ailmance kawai ya tsaya ba; a’a ya aiwatarda shi a aikace. Sayyid Hussaini Almusawiya ba da labarin Mutu’a da Khumaini ya yida wata yarinya mai shekara hudu kobiyar a duniya, a lokacin da yake zamangudun hijira a kasar Iraki kafin juyin juyahalin da ya shugabanta a Iran, ashekarata 1979. Mai son ganin wannan labari filla–filla, sai ya duba Kashful AsrarinaAlmusawi, shafi na 35-37.Ba wani abu ya sa muka bi diddiginwannan mas’ala ba sai don mai karatu yasan cewa mutanen da gaske suke. Allahya yi mana Alam Nasharaha!.REFERENCES.]20[ A duba Furu’ul Kafi, muj. na5 sha.na 463; da Tahzibul Ahkam na Aldusi,muj. na 7 sha. na 255.]21[ A duba Tahrirul Wasila naKhumaini, muj. na 2 sha. na 241.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

الحديث

from nura on 09/11/2014 04:03 PM

باب صور الوحي 2- حدثنا عبد الله بن يوسف قال: أخبرنا مالك عن هشام بن عروة عن أبيه عن عائشة أم المؤمنين رضي الله عنها أن الحارث بن هشام رضي الله عنه سأل رسول الله صلى الله عليه وسلم فقال يا رسول الله كيف يأتيك الوحي فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم: ((أحيانا يأتيني مثل صلصلة الجرس- وهو أشده علي- فيفصم عني وقد وعيت عنه ما قال، وأحيانا يتمثل لي الملك رجلا فيكلمني فأعي ما يقول)). قالت عائشة رضي الله عنها ولقد رأيته ينزل عليه الوحي في اليوم الشديد البرد، فيفصم عنه وإن جبينه ليتفصد عرقا. [طرفه 3215، تحفة 17152- 3/ 1].

Reply
First Page  |  «  |  1  |  2  |  3  |  4  |  5  |  6  ...  13  |  »  |  Last

« Back to previous page