Latest posts

First Page  |  «  |  1  ...  21  |  22  |  23  |  24  |  »  |  Last Search found 237 matches:


nura

36, male

Posts: 124

kalmar shahadan yanshi a

from nura on 08/13/2014 12:53 PM

KALMAR SHAHADAR MU DABAN DA TASU(ADDININ SHI'A)ﻻﺇ ﻪﻟﺇﻻ ﻥﺃ ﺪﻬﺷﺃ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﺳﺭ ﺪﻤﺤﻣ ﻥﺃﻭﻪﻠﻟﺍ .WANNAN SHI NE KALMA-SHAHADAWACE ANNABINMU YA KOYAR DAMU,KUMA IDAN KA YI TA KA SHIGA ADDININMUSULUNCI,AMMA A ADDININ SHI'A ABIN BA HAKAYAKE BA, GA YADDA NA SU YAKE:ﻻﺇ ﻪﻟﺇﻻ ﻥﺃ ﺪﻬﺷﺃ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﺳﺭ ﺪﻤﺤﻣ ﻥﺃﻭﻪﻠﻟﺍﻲﻠﻋﻭ ﻲﻟﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﺳﺭ ﺔﻔﻴﻠﺧﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺑﻞﺼﻓ،ﺮﻜﺑﻮﺑﺃ ﻥﺃ ﺪﻬﺷﺃﻭ ﺮﻤﻋﻭﻭ ﺲﻔﺣﻭ ﺔﺸﺋﺎﻋ ﻰﻓ ﺭﺎﻨﻟﺍ .NA'UZUBILLAHIADDININ SHI'A IDAN BAKA YI WANNANBA TO KAI BA DAN ADDININ SHI'A BANE,SHIN WANNAN YA YI KAMA DAMUSULUNCI?AMSA ITA CE: A'A,TO SHIN WANNAN DA WANNE ADDININYA YI KAMA?AMSA ITA CE: MAJUSANCITO ALLAH KA RABA MU DA WANNANADDINI DA SHI'A."

Reply

nura

36, male

Posts: 124

sunce

from nura on 08/13/2014 10:32 AM

Kuma kunce ku 'yanshi'a kun barranta daga gumaka hudu 1 abubakar 2 umar 3 aisha 4 hafasa,kumasune mafi sharrin halittu akan kasa kuma basuyi imani da Allah ba da manzansaaduba littafi حق اليقينnamajalisi shafina 519

Reply

nura

36, male

Posts: 124

shi A sunce

from nura on 08/13/2014 10:29 AM

KUMA KUNCE annabi betafi da abubakar zuwa kugon dasukayi hijiraba sedan kada yanunama kafiran kuraishawa inda annabi yakeما أخذأبي بكر رضي الله عنه معه إلى الغار إلاخشية منه أن يدل كفار قريش عليهADUBA LITTAFINتفسير البرهانNA ALHASHIMULBAHRANI, MUJALLADINA 2 SHAFI NA 137

Reply

nura

36, male

Posts: 124

shi a da dariqu

from nura on 08/13/2014 09:18 AM

YANDA MABIYA ADDININ SHI'A SUKE DUBI AKAN YAN DARIKA.......MUNAFUNCI DODO NE...........KUMA A JURI ZUWA RAFI,WATARANA............A yanzu dai a wannan zamani da muke ciki,rashin tunani da hankali na wasu yan dariku da kuma kiyayya karara ta sanya sun hada kai da mabiya AddininShi'a domin yakan AHLUL-SUNNAH,tare da cewa su yan darikun sunsan Irin munanan akidun Yan Shi'an,tare da cewa su Yan Darikun Sunsan cewa basuyi daidai ba,kuma ba zasuyidaidai ba.Akwai wata kalma da nake tausayawa idan naji wadanda sukayi MERGER da yan darika daga cikin Yan Shi'a suke fada,wai; "MU )YAN SHI'A(MUN KAMA KAKAN NE,KU )YAN DARIKA( KUMA KUKA KAMA JIKAN!!"hakika wannan kalman tayi tasiri a wajen Yan Dariku kuma suke ganin gara Suyi tarayya da Yan Darika da suyi tarayya da Yan Izala,Abun tambaya anan shine Mai ya sanya su yin Hakan? Amsan shine JAHILCI DA SON RAI.To menene matsayin Yan Dariku a wajen Yan Shi'a,bari mu leka littafansu domin ganin hakan,Babban Malamin Shi'a mai suna Alhurrul Aamili yayi bayani akan Sufanci a farko kuma yayi mata kaca-kaca,inda yake cewa,"Ka Sani)ya kai mai karatu(cewawannan suna,watau sufanci,ya kasance ana amfani da shi ne ga wasu falasifawa batattu ga barin hanya.Sa'an nan,daga baya,sai aka rika kiran wasu zindikai da shi,da wasu masu saba mana,makiya Ahlul Baiti,irin su HASANUL BASARI da SUFYANU THAURI da sauransu.Sa'an nan,wasu suka zo wadanda suka bi tafarkinsu,irinsu GAZALI shugaban makiya Ahlul Bait......suka rika ganin cewa nasibawa da zindikai a kan gaskiya suke,sai suka bar lamarin Shari'a".Babban Shehin Malamin yaci gaba da cewa, "Shaihinmu mai girma,Shaihu Baha'uddin Muhammad Al'aamili ya ruwaito a cikin littafinsa mai suna Kishkul cewa Annabi)SAW(ya ce, "Alkiyama ba za ta tashi ba sai wasu mutane daga al'ummata sun bayyanan,sunansu SUFAYE,ba sa daga gareni.Kuma lallai su ne Yahudawan al'ummata,kumasun fi kafirai bata,kuma su 'yan wuta ne")"Duba littafin Risalatul Ithnai Ashariyya fil Raddi alal Sufiyya"na Alhurrul Aamili,shafina 13-16"(ABUN LURAA cikin wasannan maganganu na wannan malami dan Shi'a,zamu ga cewa ya fito karara ya kafirta Many-manyan Shaihunnan Sufaye da Malamansu,ciki har da Hujjatul Islam Algazali,wanda ya kira da shugaban Nasibawa )wato shugaban Makiya Ahlul Baiti(,sannan ya kira Hasanul Basari wanda da yawan sufaye suke daukar sa a matsayin tushen tafarkinsu.Indai wannan dan shi'a zai fito fili ya zagi wadanan manyan Malamai,kuma wanda yasan cewa ku yan Dariku kun jingina kanku zuwa garesu,mai zai hanaba zasu zagi SHEHU ABDULQADIR JAILANI BA? KO ABUL ABBAS SHEHU AHMADU TIJJANI? KO IBRAHIM INYASS KO NASURU KABARA? DA SAURAN SHEHUNNAN DARIKA?A nassi na Biyu ya fito Karara yakawo ruwaya ya jingina ta zuwa ga manzon Allah)SAW( domin karya,a ciki yace: Sufaye )Yan Darika( batattu ne basu cikin Al'umman Manzon Allah,kuma sune yahudawan Al'umman Annabi Muhammad,kuma sunfi kafurai bata,kuma su yan Wuta ne.)Subhanallah(.Idan Dan Shi'a zai suffanta ku da wadannan siffofi ya jingina shi zuwa ga Annabi,to me kake tunani yake kudurtawa a zuciyansa a kanka?.......... kukan kurciya jawabi ne.......Mu Ahlul Sunnah)Yan Izala( babu wani waje a cikin littafanmu da muka fito muka fada muku irin wadannan kalmomin,sabodamunsan ba haka kuke ba,Yanzu mune abun rikewa ko su?Babban Malamin Rafidawan kuma dan hayaki Ni'imatullah Aljaza'iri,ya kulla babi na musamman a cikin littafinsa,indayayi bayani akan akidar malaman Shi'ah ta kafurta dukkan Yan Darika da Shaihunnansu da waliyyansu saboda yarda da sukayi da Khalifancin Abubakar da Umar,kuma har ya siffantasu damafi munin Siffofi.)"Ka Duba Al'anwarul Nu'umaniyya,babin Zulumatun fi Ahawalis Sufiyyati wal Nawasib,mujalladi na 2 shafi na305"(Wannan itace Nazarin Yan Shi'a a Ilmance a kanku Yan Darika.Idan kayi tunanin akwai alaka a tsakaninku to ka sani alaka ce mai cike da ban mamaki,kuma alaka ce wacce take cike da tufka da warwara,saboda ba'a gina ta a kan wani abu na ilimi ko hujja ba,sai dai bidi'a da son zuciya,Sannan a fili take cewa Yan Shi'a suke amfana da wannan alaka,saboda suna bayyana muku bangarorin da kuka hade dasu kuma su boye maku bangarorin da kuka rabe dasu ta hanyar TAKIYYA,don su samu karbuwa a wajen Sufaye,su yada tafarkinsu a tsakanin mabiyansu.Idai Yan Dariku kuka kasa gane haka,tabbas kuna da...........kukarikemun Yan Uwa.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

shi a kafirci

from nura on 08/13/2014 09:11 AM

WALLAHI SHI'A KAAFIRCICEkashi na 6Zanci gabane akan aqidar y'an shi'a maisun ]RIJA'A[DAGA CIKIN HADISAN DA Y'AN SHI'A SUKAKAWO GAMEDA WANNAN AQIDAR AKWAI WANNAN HADISINﻋﻦ ﺑﻜﻴﺮ ﺑﻦ ﺃﻋﻴﻦﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﻟﻲ ﻣﻦ ﻻﺃﺷﻚ ﻓﻴﻪ , ﻳﻌﻨﻲﺃﺑﺎ ﺟﻌﻔﺮ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ :ﺇﻥ ﺭﺳﻮﻝﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﻭﺁﻟﻪ ﻭﻋﻠﻴﺎ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ ﺳﻴﺮﺟﻌﺎﻥ ).ﻭﻋﻨﻪ ﺍﻹﻳﻘﺎﻅ379/ ،ﻭﺍﻟﺒﺤﺎﺭ:53/39 .Aba jaafar yagayamin cewa Lallai Manzon Allah s.a.w da S.Ali r.d.a zasudawo duniya]BABBAR MAGANA !!![Sannan kuma malaman shi'a sunkawo wani hadisi kamar hakaﻋﻦ ﺭﻓﺎﻋﺔ ﺑﻦﻣﻮﺳﻰ: ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ : ﺇﻥ ﺃﻭﻝ ﻣﻦﻳﻜﺮ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎﺍﻟﺤﺴﻴﻦ ﺑﻦ ﻋﻠﻲﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﻭﻳﺰﻳﺪ ﺑﻦﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪﻓﻴﻘﺘﻠﻬﻢ ﺣﺬﻭ ﺍﻟﻘﺬﺓﺑﺎﻟﻘﺬﺓ ! ﺛﻢ ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ : ﺛُﻢَّ ﺭَﺩَﺩْﻧَﺎﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﻜَﺮَّﺓَ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْﻭَﺃَﻣْﺪَﺩْﻧَﺎﻛُﻢْ ﺑِﺄَﻣْﻮَﺍﻝٍﻭَﺑَﻨِﻴﻦَ ﻭَﺟَﻌَﻠْﻨَﺎﻛُﻢْﺃَﻛْﺜَﺮَ ﻧَﻔِﻴﺮﺍً ) . ﻭﻋﻨﻪﺍﻟﺒﺮﻫﺎﻥ:2/408 ،ﻭﺍﻟﺒﺤﺎﺭ:53/76 .Mutum nafarko da zaifara dawowa duniya shine S.Hussainbin Ali r.d.a zaidawone shida sahabbansaSannan kuma Yazidu bin Mu'awiya bin Abu sufyan r.d.a shima zaidawo tareda sahabbansa sai Su S.hussainsukashe Su Yazidu bin Mu'awiyar.d.aSannan kuma malaman shi'a sukakawo wannan ayar da sukace wai itama haka takenufiGA Ayarcan tanasamaMALAMAN SHI'AHADISI NAQARSHE DA ZANKAWO AYAU SHIN، ﻋﻦﺍﺑﻦ ﻣﺴﻜﺎﻥ , ﻋﻦﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ ﻗﺎﻝ: ﻣﺎ ﺑﻌﺚﺍﻟﻠﻪ ﻧﺒﻴﺎً ﻣﻦ ﻟﺪﻥ ﺁﺩﻡﻓﻬﻠﻢ ﺟﺮﺍً ﺇﻻ ﻭﻳﺮﺟﻊﺇﻟﻰ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﻳﻨﺼﺮﺃﻣﻴﺮ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ , ﻭﻫﻮ ﻗﻮﻟﻪ:ﻟﺘﺆﻣﻨﻦ ﺑﻪ ﻳﻌﻨﻲ:ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ،ﻭﻟﺘﻨﺼﺮﻧﻪ ﻳﻌﻨﻲ ﺃﻣﻴﺮﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻋﻠﻴﻪﺍﻟﺴﻼﻡ ). ﻭﻣﺜﻠﻪﻣﺨﺘﺼﺮﺍﻟﺒﺼﺎﺋﺮ25/ , ﻋﻦﻓﻴﺾ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺷﻴﺒﺔ ،ﻗﺎﻝ: ﺳﻤﻌﺖ ﺃﺑﺎ ﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ،ﻭﻓﻲ42/ , ﻛﻤﺎ ﻓﻲduk kannin annabawan da sukamutu to sai sundawo duniya domin sutaimakama S.Ali r.d.aKuma wannan hadisin shine fassarar ayar nan da Allah s.w.t yakecema Annabawa kuyarda zakuyi imani dashi kuma za kutaimakeshi,Zand'aura daga inda natsayaTO KAI DA KAKECEWA Y'AN SHI'A MUSULMAINE SHIN KAIMA KAYARDA CEWA MANZON ALLAH S.A.W ZAIDAWO DUNIYA???Allah yasa mudace,

Reply

nura

36, male

Posts: 124

da awa amakarantan annabi s a w

from nura on 08/06/2014 02:53 PM

Da’awah a Makarantar Manzon AllahCi gaba daga bugun bayaHakika rayuwar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) makaranta ce ga dukkan Musulmindake cikin al’ummarsa. Allah (Ta’ala) ya sanya Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya zama abin koyi ga dukkan Musulmia cikin rayuwarsa baki xaya. Don haka, kasancewar aikin da’awah na daga cikin muhimman wajibai da addinin Musulinci ya xora akan wannan al’umma, ya zama tilas a bisa duk mai gabatar da wannan aiki ya koma makarantar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) don xaukan darussa bisa yadda ma’aikin ya gudanar da wannan aiki a zamaninsa.Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kira rukunonin mutane daban daban a cikin rayuwarsa ta manzanci na shekaru ashirin da uku. Ya kira makusantansa, ya kira larabawan Makkah waxanda ya tarar cikin rayuwar jahiliyya, ya yi kira zuwa ga ma’abota littafi daga Yahudu da Nasara, ya yi kira zuwa ga shugabannin duniya na zamaninsa,sannan ya yi wa’azi a tsakanin sahabbansa. Duk waxannan matakai na da’awah an dora su ne bisa doron buqatar isar da saqon kaxaita Allah wajen bauta, cikin basira da jawo hankalin mutane a maimakon kausasawa ko tursasawa. Wannan ita ce hanyar da Allah (Ta’ala) ya shimfida wa Manzonsa (Sallallahu Alaihi Wasallam), kamar yadda yake cewaa cikin littafinsa mai girma;“Ka ce, ‘Wannan ce hanya ta; ina kira zuwa ga Allah a kan basira, ni da waxanda suka bi ni, kuma tsarkiya tabbata ga Allah! Ni kuma, ban zama daga masu shirka ba”. (Yusuf:108)Hanyar da Allah (Ta’ala) ya tabbatarda Manzon sa a kai ita ce hanyar kaxaita Allah wajen bauta, kore dukwani abin bauta bayan sa da kuma bin shari’ar sa. A bisa wannan yakekiran mutane kuma cikin salo ingantacce wadda aka xora bisa doron basira wato yaqini, bayyanannun hujjoji na hankali da kuma na shari’ah, sannan kuma da usulubi shimfixaxxe. An kara fito da wannan usulubi fili a cikin suratul Nahli, in da Allah (Ta’ala) yake cewa Manzon sa; “Ka yi kira zuwa ga hanyar Ubangijinka da hikima da wa’azi mai kyau, kuma kayi jayayya da su da magana wadda take mafi kyau. Lalle ne Ubangijinka Shi ne mafi sani ga wanda ya vace daga hanyarSa, kuma shi ne mafi sani ga masu shiryuwa” (Nahl:125)Irin waxannan matakai da hanyoyi da aka umurci Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) na gudanar da aikin da’awah su ne suka fito da salon Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) na kiran mutane zuwa ga kaxaita Allahwajen bauta da bin shari’arsa, kuma su ne ya koyar da al’ummarsa.Daga cikin muhimman abubuwa daManzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya koyar da al’ummarsa a fagen da’awah akwai;1. Jajircewa tare da nuna juriya na daga cikin hanyoyi managarta da ya kamata mai da’awah ya yi kokarin tabbatuwa akai don koyi daManzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam). Rayuwar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) a fagen isar da saqon Allah na cike da misalai na sadaukar da kai, nuna juriya da haquri a cikin aikin da’awah, duk da kalubalai masu yawa da ya fiskanta. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya fita zuwa Xa’if, a lokacin da yake cikin matsuwa, takura da kuma baqin cikin rashin baffansa Abdul Mutallib da matar sa Ummuna Khadija. Ya tafi don ya isar wa mutanen Xa’if saqon Allah, amma amaimakon mutanen su saurare shi, sai suka yi masa bore, suka auka masa da jifa har sai da suka ji masa rauni. Duk da wannan hali daya shiga ciki bai hana shi yayi musuaddu’ar Allah ya shiryar da su ba. Wannan al’amari kuma bai kashe masa guiwa wajen ci gaba da isar da sakon Allah ba.Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya bi qabilun Madina xaya bayan xaya a tantunansu na Mina, a lokacin aikin hajji gabanin hijirarsa zuwa Madina, don isar da sakon Allah a gare su. Ya kulla mubaya’ar farko da ta biyu ta Aqaba sakamakon da’awarsa a gare su, wadda kuma ita ta share fagen hijirar sa zuwa Madina.2. Bin al’amura cikin sauqi kuma bisa jan hankali da kwaxaitarwa. Wannan kuma ita ce manufar shari’a da Allah ya saukar akan bayin sa, wato kawo sauki a tsakanin al’umma, kamar yadda Allah (Ta’ala) yake cewa; “Allah ba ya nufin ya sanya wani kunci a kan ku, kuma amma ya na nufin ya cikani’imarsa a kan ku, tsammaninku kuna godewa” (Ma’idah:6).Ayyuka da maganganun Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) sun karfafa wannan tafarki na rayuwar al’ummar Musulmi. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) yana cewa “Mafi alhairin (cikin) addinin ku shine abinda ya kasance mafi sauki a cikin sa” (Bukhari). Sannan kuma a cikin wani hadisi, Uwar Muminai Aishatu (R.A) tana cewa “Ba’a ta va baiwa Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) wani zavi cikin abubuwa biyu ba face ya zavi wadda ya fi sauqi a cikin su, matuqar ba savon Allah ba ne. Amma idan ya kasance savon Allah, to, ya fi kowa nisantarsa”.A bisa wannan minhaja ta rayuwar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ne ake buqatar mai da’awah ya kasance mai sauqaqewa, jan hankali da kwadaitarwa a maimakon tsanantawa da kausasawa. ManzonAllah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya na cewa, a cikin hadisin Anas (R.A) “Ku sauqaqa ka da ku tsananta, ku kwaxaitar ka da ku kori mutane” (Bukhari).3. Nuna sassauci da tausayawa ga waxanda ake kira, yana daga cikin karantarwar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam). Domin kyautata mu’amala a tsakanin jama’a yana inganta zamantakewa da kawo fahimtar juna a cikin rayuwar yau da kullun. Allah (Ta’ala) ya nuna haka cikin fadinsa; “Saboda wata rahama ce daga Allah ka yi sanyin hali a gare su. Kuma da ka kasance mai fushi, mai Kaushin zuciya (Taurin Kai), da sun watse daga gefenka. Sai ka yafemusu laifinsu, kuma ka nema musu gafara, kuma ka yi shawara da su a cikin al’amarin. Sa’an nan kuma idan ka yi niyyar zartarwa, to,ka dogara ga Allah. lalle ne, Allah Yana son masu tawakalli”. Al’imran:159)Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) kuma yana cewa “Babu wani abu da tausasawa za ta shiga cikinsa face ta qayata (wato inganta) shi, idan kuma aka fidda ita cikin al’amari sai ta raunana shi”.4. Bin matakai (wani bayan wani) wajen aikin da’awah yana daga cikin koyarwar Sunnar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam). Wannan kuma shi ne salon da Allah (Ta’ala) ya saukar da hukuncehukuncensa masu yawa na umurni da hani. Shine kuma Sunnar Allah awajen saukar Alqur’ani da wajen halittar duniya da halittar xan Adam. Alal misali, a cikin Suratu Al’imran Allah (Ta’ala) ya bamu labarin yadda ya samar da kayan marmari ga Maryam (Alaihas salam) a lokacin da ba’a samun su (saboda shuxewar yanayin Damina), a matsayin shimfixa domin ya ba mu labarin yadda ya bai wa Zakariyyah (A.S) haihuwa alhali ya tsufa ya wuce haihuwa, sannan kuma matarsa bakararriya ce. Ko kuma a cikin Suratu Maryam, a inda Allah (Ta’ala) ya fara shimfixa da labarin haihuwar Yahaya (A.S) xan Annabi Zakariyyah, alhali iyayensa sun tsufa, (kamar yadda aka ambata a sama), don ya isa zuwa labarin samar da Annabi Isa (A.S) ba tare da uba ba.5. Yana daga cikin aikin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ware wasu lokuta na musamman saboda gudanar da da’awah dominbai wa sahabbansa lokutan da za su shagaltu da sauran al’amuran rayuwar su. Ya zo cikin wani hadisin Abdullahi bin Mas’ud (R.A) cewa “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sanya wasu ranaku don yin wa’azi a cikin mako,domin ka da mu qosa, kuma ya umurci sauran mutane su ma suyi haka”. (Bukhari).6. Kamar yadda babbar manufar da’awah ita ce buqatar jawo mutane zuwa ga abin da ake kira a kansu, yana da matukar amfani mai kira ya yi qoqarin kusanto jama’a zuwa gare shi ta hanyar girmama su da kula da al’amuransu. Za mu iya koyon hakaa cikin koyarwar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), musamman irin salonsa na kiran ma’abuta littafi, kamar yadda ya zo a cikin alkur’ani cewa “Ka ce: Ya ku mutanen littafi! Ku tafo zuwa ga kalma mai daidaitawa a tsakaninmu da ku; kada mu bauta wa kowa face Allah. Kuma kada muhaxa kome da shi, kuma kada sashenmu ya riqi sashe Ubangiji baicin Allah.’ To, idan sun juya bayasai ku ce: ‘Ku yi shaida cewa, lalle ne mu masu miqa wiya ne” (Al’imran:64).Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya rubuta takardun wasika zuwa ga sarakunan duniya guda biyar na wannan lokaci don kiransu zuwa ga Musulinci. A dukkan sakwannin da aka aika musu, mafificin halitta ya nuna girmamawa ga waxanda yake kira tare da kwaxaitar da su zuwa kaxaita Allah wajen bauta. Alal misali, a cikin takardar da ya aika zuwa ga Sarkin Hiraql na daular Turkawa, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kira shi da (sunan) Mashahurin mutum, don girmamawa a gare shi. Sannan ya ambata masa ayar dake sama, cikin suratul Al’imran.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

karimmagana

from nura on 08/06/2014 02:48 PM

New Hausa Proverbs.----------------------------1. Bikin Shekau bai hana naShekarau2. Dan ba kara Dan'sanda aSambisa3. Ba'a rabu da Ebele ba, sai gaEbola ya zo.4. Wanda bomb ya tashi dashi in yaga leda sai ya gudu.5. Kukan Patience ma jawabi ne....Mai hankali ke ganewa.6. A rashin kira yan' matan Chiboksuka bata.7. Kowa yaci ladan PDP ... zaimataaiki.8. I.G. bari murna Dan sandan kaya kama Shekau.9. Allah wadan naka ya lalaceObasanjo yaga Jonathan.10. Muje zuwa Labaran Maku yahau Kura.- Sako daga cibiyar yada Al'adu dabunkasa Harshen Hausa.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

luwadi ashi anci

from nura on 08/06/2014 02:45 PM

MUT’A KO DAI ZINA (Luwadi)Ci gaba daga fitowa ta 250LUWAXI DA MATALalle kowa ya san luwaxi mummunar xabi’a ce kuma yana daga cikin manyan laifuffuka a wurin Allah (Subhanahu Wata’ala). Kuma haqiqa yin luwaxi na daga cikin abubuwan dake kawo musibu a cikin qasa. Shi ya sa saboda muninsa ko dabbobi ma suna qyamarsa, amma abin ba haka yake ba a wurin Shi’a `yan sha biyu, domin suna ganin halaccin yin luwaxi da mace, kamar yadda ya zo a cikin manyan littafansu ingantattu a wurinsu. Suna cewa: daga Safwan xan Yahya yana cewa “Na ce wa Arrida (A.S.) “Lalle wani mutum daga cikin bararrun bayinka ya umurce ni in tambaye ka game da wata mas’ala, sai ya ga girman kwarjininka, kuma ya ji kunyarka. Ya ce: Mece ce tambayar? Sai na ce masa “Mutum ne ya zo wa matarsa ta duburarta?”sai ya ce “Ya halatta a gare shi”. Saina ce “To kai kana aikata haka? Sai ya ce “Lalle mu bamu aikata haka?” (Ka duba: Furu’ul Kafi 5/1431 Hadsi na 10253.RA’AYIN KHUMENIAyatullahi Khumeni shi ma yana ganin halacccin luwaxi da mace, bayan ya lissafo wasu al’amura da suke haramta miji ya kusanci matarsa lokacin haila:Daga cikinsu:Haramcin takinta ta farji akan mijinda ita. Sai dai yana halatta ya ji daxida waninsa kamar sumba da wasa da cinyoyinta da abin da ya yi kamada shi; har takinta ta dubura a bisa zance mafi qarfi. Ko da yake an karhanta shi karhanci mai tsanani, amma abin da ya fi kewayewa ya nisance shi”.Ka duba: Tahrirul Wasila na Khumeni shafi na 46-47. Allah ya tsare mu.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

mutu a da Yarinya

from nura on 08/06/2014 02:41 PM

MUT’A DA YARINYA QARAMABa sai da balagaggiya Shi’a `yan sha biyu suka halatta yin mut’a ba. Fasadin ya kaisu ga halatta mut’a da yarinya qarama wacce ba ta balaga ba. Ita ma wannan mas’ala sun qirqiro mata Hadisi kamar yadda suka saba. Suna cewa:“An ce wa Ja’afarus Sadiq (A.S.): shin yana halatta ayi mut’a da yarinya qarama? Sai ya ce E!, sai dai in ta kasance yarinya ce qarama da za a iya yaudara, sai a kace masa: kamar shekaru nawa ne in ta kai ba za a iya yaudararta ba?Sai ya ce kamar shekara goma (10).(Ka duba: “Furu’ul Kafiy” na Kulainiy5/463. Da: “Tahzhibul Ahkam” na Xusi 7/1003 Hadisi na 9308. Da kuma “Manla Yah duruhul faqihu” na Ibn Babawaihil qumi. Babun mut’a Hadisi na 4597.)Wata qila da wannan Hadisin ne Ayatullahi Khumeni na Iran ya xabbaqa mut’a da yarinya `yar shekara 4 – 5, kamar yadda na hannun damansa Assayyid Husain Al-musuwiy ya ruwaito a littafinsa ‘Lillahi thumma littarikhi a babin mut’a’.Wasu daga malaman Shi’a `yan sha biyu sun halatta yin mut’a hattada yarinya mai shan mama. Daga cikinsu akwai shi Ayatullahi Khumeniy a cikin littafinsa “Tahrirul Wasilah” yana cewa: Babulaifi a yi mut’a da yarinya mai shan mama ta hanyar rungumarta da kuma sunbantarta”. (Ka duba: Tahrirul wasilah na Ayatullahi Khumeniy. 2/241 mas’ala mai lamba ta 12).Waxannan su ne kaxan daga ruwayoyin Shi’a `yan sha biyu da suke riya cewa Imamansu sun ce Annabi ya yi mut’a, saboda haka mut’a ta halatta har zuwa ranar alqiyama (inji su).Allah muke roqo ya tsare mu.

Reply

nura

36, male

Posts: 124

san annabi

from nura on 08/06/2014 02:36 PM

Hakikanin kaunar Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama..( Sheikh Abdulwahhab Abdullah).January 24, 2014 12:20 am.Alhamdu lillahi rabbil A’lamin,Wa sallallahu wa sallama alaNabiyyina Muhammad wa ala alihi wasahbihi ajma’in.Amma ba’ad;.Lallai wanda yake son Manzon Allasallallahu alaihi wa sallama zai fifita shi akan duk abin da yake da girmako daraja ko tsada a gunsa. Dominson Allah da manzonsa sune imani,kuma imanin bawa bazai cika ba saida su. Allah subhanahu wa ta’alayace:.“ kace idan har iyayenku da‘ya’yanku da ‘yan uwanku damatanku da danginku da dukiyar da kuka tsuwurwurta dakasuwancin dakuke jin tsoron tasgaronsa da gidajeda kuke yarda dasu sune suka fisoyuwa a gareku daga Allah daManzonsa da jihadi saboda Allah ;toku zauna har Allah ya zo daal’amarinsa, allah baya shiryar dafasikai” {Tauba :24}..Wannan ayar nassi ce karara a bisawajibcin kaunar Manzon Allahsallallahu alaihi wa sallama,dawajibcin gabatar da wannan kaunarakan duk wani abin kauna.Alkali Iyadh yace: “wannan ayar taisa wajen zaburarwa da fadakarwa dashiryarwa da zama hujja ta gaske abisa wajibcin kaunar Manzon Allahsallallahu alaihi wa sallama dacancantarsa da wannan soyayyar,domin Allah ya kwankwashi wadandadukiyarsu da iyalansu da ‘ya ‘yansusuka fi soyuwa a garesu fiye da Allahda manzonsa,kuma yayi musu narkocewa su jira har Allah ya zo daal’amarinsa,sannan ya fasikantar dasu, ya kuma sanar da su cewa sunbacewa hanya madaidaiciya, Allah bazai shiryar da su ba.Hakanan kuma wanda ya yi la’akarida wannan ayar zai ga cewa umarninbai tsaya ga samuwar soyayya gaAllah da Manzonsa kadai ba, barimadai dole ne sai wannan son ya zamasama da son duk wani abu wanda basu ba..Wa sallallahu wa sallama alaNabiyyina Muhammad wa ala alihi wasahbihi ajma’in.

Reply
First Page  |  «  |  1  ...  21  |  22  |  23  |  24  |  »  |  Last

« Back to previous page