Search for posts by nura
First Page | « | 1 | 2 | 3 | 4 | 5 | 6 ... 13 | » | Last
Search found 124 matches:
sabon salo kan maulidi
from nura on 09/10/2014 02:22 PM(1)ME YASA BIKIN MAULIDI YAKE SHAN BAN-BAN DAGA GARI ZUWA GARI?*wasu suyi da daddare*wasu suyi da rana*wasu su kwana sunayi*wasu da mata da maza*wasu maza zalla*wasu ayi qasidu babu kida*wasu kuma bayan mandiri harda piano*wasu ayi ta tiqar rawa*wasu suyi a masallaci*wasu akan hanya*wasu a makaranta*wasu kafin watan yakama sukefarawa*wasu acikinsa*wasu har bayan ya wuce*wasu kuma ranar haihuwa kawai sukeyi*wasu suyi anko*wasu suyi mimbari*wasu kuma a kujeru*wasu zagaye sukeyi.YANZU ABIN YAKAI:*wasu na yiwa shehunansu bikin mauludi*wasu har iyayensu*wasu imamansu*wasu kuma Ahlul-baiti kawai suke yiwa*wasu su zagi Ahlus-sunnah a taron*wasu kuma basa zagi*wasu su yabi Annabi wasu kuma shehu..(2)DARIQA ME YASA BAKU YIN MAULIDIN SAHABBAI R.A?Allah s.w.a ya yabesu,kuma sun bayar da jininsu da dukiarsu don ciar da addinin Allah gaba,kamar yadda tarihi ya tabbatar..
kafircin dake cikin littafin tijjanawa
from nura on 09/10/2014 09:46 AMKAFIRCIN DAKE CIKIN LITTATTAFAN TIJJANAWA!!! (1)1. Suna cewa " sallah cikin zawiyar shehu tafi sallah makka damadina, domin yazama dole Allah ya karba". (fathur rabbaniy. Shafi na 60).2. Suna cewa wai"matsayin tijjaniyafi na annabawa 40, a aljanna".Wal'iyazu biLLAH. Waye Tijjani da har xa'a kamanta shi da annabi Muhammad (S.AW.)???( yaakuutatil Farida, shafi na 5,).3. Sunce wai " waliyi yana fitowadaga kabarin shi dominamsa kiran mai bukata". Mu Kuwa(ahlussunah) munsan Allah nekawai ke karba kiran mai bukata, (Alfauzu wannajaat, shafi na 891).4. Suna cewa " salatil fatihi tana dai dai da alkur'an sau 6000"Wanda munsani salatil fati karya ce 100%. (duba shafi na 631, jawahiru).5. Suna cewa" badan tijjani ba, da halittu basu rayu ba, kuma shine khalifan annabi" Wanda ko kyallen rawanin sahabi yafi shi, amma kaji abunda suke fada akanshi.( duba shafi na 751, ak'wal adillati wal barahinn).6. Ibrahim na kaulaha (assingaly), yace: shine ruhinduk kan halittu, (ba mai rayuwa sai da shi) wannan yanatabbatar mana da abunda mai wakar LAMYALID WALAM YULAD yake fada gaskiya ne.( afdalul wasa'I'll, shafi na 181, Wanda Ilyas Tukur ya wallafa aka Buga a masar ).7. Suna cewa wai duk daraja da matsayi da hadisil kudsiy yake dashi salatil fatihi ma yana da shi,domin matsayin su daya. Wal'iyazu bilLAH. (alkhulasat Alwaafiya na Muhd Sa'ad, sahafi na16, Wanda aka buga a Sudan).8. Sunce wai duk, tasarrufin dahalittun Sama da Kasa sukeyi.Wai wannan duk aikin tijjani ne. Wannan maganar tana cikinlittafin su( yakutatil Farida shafi na 11).9. Suna sawa wa waliyan su sunayen Allah kai tsaye, kamaryanda sukace, ALBASIDU sunan tijjani ne.( ﺗﻌﺎﻟﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻤﺎ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ)( kitabu mauludid tijani, na Muhd shankidiy, shafi na 43).10. Wai Dan tijjaniyya ko da ya kashe rayuka 70 ba Zai shiga wuta ba, Wanda wannan yasabawa akidar musulunci.(munyatul murid, shafi na 46).Wannan fa kadan kenan kuma masu saukin kenan amma sannu ahankali zamu kawo maku Sama da100. Allah ya tsaremu da wannan mugunyar Darika masuyi kuma Allah ka shiryesu su gane.Ameen.
tijjani3
from nura on 09/10/2014 09:34 AMالتجاني والإلحاد (٣) !!!قال الشيخ إبراهيم إنياس :يقول الشيخ أحمد التجاني :" حقيققة التوحيد لا تدرك ، لأنك ما دمت تقول موجود و الله موجود فثم اثنان ، أين التوحيد؟ لاتوحيد إلا إذا كان لله با الله إلى الله . والعبد لا مدخل له فيه و لا مخرج . و هذا لا يصلح إلا من طريق الفناء ، فلهذا العارفون أول ما يهتمون للمريد به أن يجدالفناء في الله تبارك و تعالى ، ثم بعد ذالك يترقى حتى يصل با الشيخ لأنه صفة الله "( جواهر الرساءل . ج: ٢ -ص: ٦٠)fassara:ibrahim inyaas yace :shehuu tijjany yace : " haqiqanin tauhidi ba'aganeshi saboda matuqar kana qudurta samuwan wasu halittu daban kuma kana qudurta samuwan Allah to katabbatar da abubuwabiyu kenan ( samammun abubuwa da Allah samamme) to ina tauhidin yake anan ? Babu wani tauhidi sai idan yazama dan Allah , kuma da Allah kuma zuwaga Allah . Bawabashi mashiga zuwaga wannan matakin kuma bashida mafita daga gareshi . Amma samun hakan baya yiwuwa saita hanyarfana'i ( narkewan bawa acikin zatin Allah ) saboda hakane sheninnai arufai farkon abunda suke himmatuwa dashi ga muridi shine yasamu qarewa acikin xatin Allah , sannan yacigaba har yahade da shehinsa saboda shehinsa shine siffofin Allah "fadakarwa:jama'a kungade inyaasne yajingina wannan magana ga tijjany yace tana cikin jawahirul ma'ani , saboda haka dan Allah ni kada wani yazageni saide yazagi tijjany kokuma inyaass amma idann wani yamakance daga gaskiya yazageni to nayafemasa .MAULUDI..:babban dalilin da yasa muke mayar da hankalin mu akansa domin a fadakar da jama'a akan cewa bidi'a ne, sune,,,: 1-ana fifita mauludi akan ibadu da dama, 2_ana bawa mutane wahala akan abunda babu lada, 3_kuma ana cewa wadanda basuyin mauludimakiya annabi saw ne alhalin ba annabin ne yace ayi ba, YANZU da ace kunyar da mauludin nan bidi'a ne da ba ajimu daku ba ______
auranjinsi2
from nura on 09/10/2014 09:27 AMKO KASAN MASU AIKATA IRIN AUREN JINSI,KUMA HALAS NE AWAJENSU? (2)A rubutun jiya na kawo muku ruwayoyi guda biyu wadanda sumasu bin addinin shi'a suka danganta zuwa ga imamansu,wanda wannan aiki na jingina wannan magana zuwa garesu karyace kawai daga masu kulla da harkan ciki da waje na addinin shi'a,wani abu da yake hadari shine munsan cewa Imamai suna daukan karatunsu ne daga babba zuwa ga babba,to danganta wannan magana zuwagaresu da kuma danganta wannan aiki zuwa garesu,yana nufin kai tsaye danganta wannan maganan da aiki ne zuwa ga Manzon Allah (SAW) kuma dangatata zuwa gareshi tana nuna cewa wannan aiki shari'a ce daga Allah (SWT) wanda hakan bazai yiwu ba,kuma wannan yana daga cikin irin guban da yafi bom barna da shi'a suke dashi ga addinin musulunci da al'ummanta.Sayyid Husainil Musawiy yana bamu labarin wata ziyara da sukayi zuwa kasan Hindu da kuma haduwan da sukayi da manyan malaman Shi'a a can kamar Sayyid Alnaqwiy da waninshi,yace mun hadu da jama'a masu yawa a kasar hindu da kuma masu dautan shanu da masu bautan abubuwa da yawa koma bayan Allah,mun bibiyesu amma bamu samu wasu daga cikinsu suna aikata irin wannan aiki ba na aron farji.ko kuma halastashiga mabiyansu,kamanyanda mabiya addinin shi'a sukayi.A wani wajen kuma yacigaba dabamu labari cewa sunje wata hauzah wanda take Iran,sai suka ga manyan malamai a wajen suna halasta aron farji,daga cikin wadanda suka bada fatawar halascin aron farjiakwai sayyid Ludfullahi Assafiy da waninshi,sabodahakane ma wannan aiki yacigaba da yaduwa a Iran kuma aka cigaba da aikata irin wannan aiki mummuna a cikin garin har bayan tafiyan Muhammad Ridha Bahluwiy da kuma zuwan Ayatullahil Uzma Al-imamul Khomaini Almusawiy,shimaKhomaini bayan tafiyanshi wannan al'amari yacigaba.Wani abu da zai baka mamaki shine manyan malaman shi'a a Najaf sun bada fatawar aron farji,akwai mutane da yawa a garuruwan kasan Iraq da bagdhad da wasu kasashe wadanda suke aikata irin wannan aiki din saboda fatawanda malamansu suka basu,daga cikin malaman da suka bada wannan fatawar sun hada da:-Assistaniy da Assadar da Ashshairaziy da Addaba-daba'iyda Barujardiy da wanin wadannan,da yawansu idan bako yazo wajensu suna bashi matansu domin yayi yanda yasoda ita,haka zata zauna tare dashi har tsawon kwanakin da zaiyi.(Asshi'a wat-tas'hih 108-113)Abunda yake wajibi akan musulmi shine su kiyaye irin wadannan fatawa na irin wadanan malamai(yan shi'a)domin ba fatawar musulunci bane.Idan Allah ya kaimu rubutu na gaba zan kawo maku yanda suka Halasta Luwadi(wal'iyazu billah).shawarana ga masu bin Addinin shi'a shine su tashi suyikaratu,akwai abubuwa da yawa da aka boye masu ba'a dangantasu dashi,saboda yanayinsu,amma kuma wannan aiki cike yake a littafansu kuma har malamansu suna bada fatawar aikata haka Qaulan wa amalan.Allah yasa mu dace.
auran jinsi shi a suna hattawa
from nura on 09/10/2014 09:26 AMSHI'A SUNA AIKATA IRIN AIKIN MASU AUREN JINSI.==========================HALASTA LUWADIAl'amarin mabiya addinin shi'a bai tsaya akan aron farji ba,sai da takai ga sun halasta luwadi da mata.Idan baku manta ba a rubutun baya munce masu bin addinin shi'a,suna aikata wani abu wanda ko masu bautan shanu da sauran gumaka a hindu basayi!Idan akayi maganan luwadi basai nayi dogon bayanin matsayinshi ba a wajen musulmi na kwarai,domin la'anta ce akayi ga duk mai aikata irin aikin mutanen Annabi lud,wani abu da yake tada shakkun addinin shi'a shine ruwayoyin da suka dangantasu zuwa ga imamansu (AS)aka halascin luwadi! misalinruwayoyin sune:-Dusiy ya ruwaito daga AbdullahiIbn Abil Ya'afur yace:"Na tambayi Aba Abdullah (AS) akan mutumin da yake zuwan ma matansa ta duburanta,sai yace: BABU KOMAI IN TA YARDA,sai nace to menene matsayin fadin Allah ta'ala - : (KUJE MASU TA INDA ALLAH YA UMURCEKU) [baqara:222] sai yace ai wannan idan ana nemanda kenan,sai ku nemi da ta inda Allah ya umurceku,domin Allah ta'ala yana cewa (MATAYENKU GONAKINKU NE KUZO MASU TA INDA KUKA SO) [Albaqara:223](ka duba "Al'istibsar" 3/243)Addusiy din dai ya kara ruwaiti wani hadisin daga Musa Ibn Abdulmalik daga Wani mutum yace : "Na tambayi baban Hasan Alridha (AS) akan zakkewa mace ta bayanta ta duburanta,sai yace: ayan Alqur'ani ta halasta muku,karkashin fadin Lud (AS) -(WADANNAN YA'YA NANE MATA SUNFI TSARKI A GAREKU)[hud:78] ya riga yasan basason farji"(Ka duba "Al'Istibsar" 3/243)Addusiy din ya sake kawo wata ruwayan daga Aliyu ibnil Hakamyace: Naji Safwan yana cewa: Na cewa Ridha (AS)- : "Wani mutum daga cikin barrarun bayinka ya Umurceni da in tambayeka akan wata mas'ala,shi sabo da haibanka yasa yake jin kunyan ya tambayeka,Sai yace mecece ita tambayan? Sai yace: Mutum ne yake zuwan ma matanshi ta duburanta? Sai yace Eh hakan nashi ne (Babu komai).(Ka duba "Al'istibsar"3/243)Wannan ruwayoyin suke kara tabbatar maka da maganan da Khomaini yayi da yake cewa " Abunda yafi shahara Kuma yafi karfi,shine halasci saduwa da mace ta duburanta,ma'ana Luwadi daita"Abun cewa anan shine maganan Khomaini (Na'ibin Imami mai fakuwa) yayi mutaba'a ne ga maganganu ko ruwayoyin da dusiy yayi,kuma har ya furta kalman shaharan wannan aiki a wajensu.Bayan bibiyan wadannan Nassosi da suka kawo,lallai duk mai hankali da imani kuma musulmi,musulmin na kwarai yasan wadannan maganganu (Nassosi) sun saba kuma sunyi karo a Nassin Alqur'ani,kamarhaka:-.........Biyoni a rubutu na gaba domin kaji yanda malamai sukayi raddin wadancan nassosin da shi'a suka kafa hujja dasu domin aikata aikin da ko dabba basayi,muna ba yan shi'a shawara babu sharrin ko kin jininsu suje su bibiyi wadandan maganan ne su gani idan babu su,bawai zagi ba,domin zagi ba hujja bane
hadinkai zayyuwu da yanshi a da snni
from nura on 09/10/2014 09:24 AMSHIN HADIN KAI ZAI YIWU DA 'YAN SHI'A'yan shi'a sun yi ma kansu sheda cewa sun yi ma Annabi (SAW) da Iyalanshi karya (9485)Wannan Amsa ne na tambayar da wata Yar Uwa ta aiko mana dashi nan Al-ansa Islamic Foundation Zaria,akan ayi mata bayani akan shi'a,a iya kwakwalwanta da yanda zata fahimci sharrinsu da illansu a fili,sai nace:-Malaman Musulunci sun sauke nauyin dake kansu dan sun yi ma mutane bayanin yadda 'yan shi'a ke kirkiran karya su jinginata ga Allah da Manzonsa (SAW) da iyalansa da Sahabbansa (RA).Suna kirkira wannan karairayi ne dan su bata Addini,misali Imamu Malik yanacewa a kasar Iraki akwai gidan kira,yadda ake kera kudi to haka'yan shi'a ke kere karya su jingina ta ga Manzon Allah (SAW).Imamush Shafi'i shi ma yana cewa duk cikin kungiyoyin bata bai taba ganin makaryata ba kaman yan shi'a.To mai karatu abin zai kara gaskata ma wannan Magana shi ne abin da 'yan shi'a suke fadi da kansu cewa Hadisan karya dake cikin littafinsu Usulul kafi guda (9485),na kan ji 'yan Shi'a na fadan haka,to sai na karanta a cikin littafinsu mai suna (Ukzubatuttahrif bainas-sunnahwash-shi'a) cewa Hadisan dake cikin Usulul kafi guda (16199) dubu (9485) duk na karya ne basu da kyau,shi ma mai littafinya dauko ne daga malamin Hadisin su mai suna Hashim Ma'aruf bil Hasanai a cikin littafinshi mai suna Dirasat fi ilmul Hadis wal muhaddisin.Maikaratu ka san fa Shi'a hatta Hadisai sun kirkira nasu basu yarda da Hadisan da Musulmai suka sani ba,irin littafin Hadisi na Bukhari,Muslim,Muwadda da dai sauran littafan Hadisai da Musulmai suka karbesu hannu bibbiyu suke bautar Allah dasu,to su 'yan Shi'a basu yarda da wannan ba,haka ma littafan Fikihu irin su Ahalari da Ishmawy duk Shi'a basu yarda dasu ba suna da nasu da suka kirkira wallahi tallahi,haka ma shi kan shi Kur'ani, 'yan Shi'a basu yarda dashi ba(sun ce an jinkirta shi,an canzashi,an cire wani abu an kara wani abu!),sun ce suna karanta shi a matsayin lalura kafin na gaskiyaya zo mai Aya (17,000)wanda ya ninka na Musulmai sau uku.Kamar yadda malaminsu na Hadisi mai suna Ni'imatullahAljaza'iri a cikin littafin shi Anwarun-nu'umaniyyah, ya ce:-"A'imma na Shi'a sun yi umarni ga 'yan shi'a cewa su cigaba da aiki da wannan AlKur'ani dake hannun mutane har Mahadi ya zo da wancan Alkur'ani,idan Mahadi yazo da wancan Kur'anin da Sarkin Muminai ya hada,sai ya futo a karanta shi ayi aiki da hukunce hukuncen shi ".Mai karatu hatta in kaga dan shi'a ya ce ya yarda da Alkur'ani to ko dai jahili ne bai san Shi'a ba,ko kuma yana nufinwancan Kur'anin da suka ce yana hannun Mahadi shi yake nufi.Ko kuma koda ya rantse maakan ya yarda da Kur'anin nan to Takiyya yama,dan sukan rantse da Allah a kan karya,dan malaman Shi'a manya tuni sun yi bayani akan rashin yardarsu da Alkur'ani,ciki akwai Nuri Addabrasi ya yi littafi mai suna:Magana dalla-dalla akan an jirkita Kur'ani,a ciki yake cewa suna da hujjoji sama da (2000)akan Alkur'ani bai cika ba.Kuma in mutum ya kula da kyau zai ga 'yan Shi'a na gasken basu damu da karanta Kur'ani ba.Hatta cassettes(kasa-kasan Kur'ani ba sa Tarawa sai dai na kida ya dame su,saboda Alkur'ani baida kima a wurinsu.Abin da nake so 'yan uwa Musulmi su fahimta shi ne Shi'a,Alkur'aninsu da ban,Hadisansu daban,Fikihun Musuluncin su da ban kamar yadda na kawo daga littafansu kwanakin baya,to dan Allah in an tashi hada kai dasu akan maiza a hadu? Kuma ni abin dake ban mamaki su da kansu sun tabbatar sun yima Annabi (SAW) da iyalanshi karya (9485),amma sun ki barin shi'a,kuma shi mai littafin nasu Kulaini ko tarihin shi cikakke maba a sani ba,na sha tambayar su tarihin shi,wallahi basu taba bani ba,amma tarihin 8ukhari kuwa kowa yasan shi,har kaset anyi na tarihinshi.Daga karshe muna kira ga masuhankalin shi'a dasu yi watsi tunani akan abunda suke kai wasu dalilai suka tsayar da abunda suke kai din?kuma dalilan sun inganta,ta hanyar bibiyan malamai masu ilimi da imani?ku zo kuyi watsi da shi'anci,kuzo mu hadu akan Kur'ani da Sunnah daya kunshi duk abunda kake bukata nason Ahlul baiti,ku rabu da shi'a,bata ce ba gaskiya bace.domin indai za'a tuhumeka akan zance da dalili na ilimi ka kasa karewa saizagi to akwai alaman tambaya aakan abunda kake kai,Zagi ba hujja bane.
inyass yace acikin l tabsiratul anan
from nura on 09/10/2014 09:16 AMSHEIKH IBRAHIM INYAS a littafinsa "TABSIRATUL ANAM ALA ANNAL ILMA HUWAL IMAM" yace "Zancen gaskiya a lafazin da ya zo a Hadisin Manzo s.a.w "Dukkan bidi'a bata ce", wannan lafazi yana nan kan wawatawarsa, ko waye ya aikata ko a ina aka aikata dukkan bidi'a 'bata ce kai tsaye. Abin mamaki wurin wasu malamai sun canja wannan hadisi da ire-irensa cikin ingantattu da aka karbo daga Manzo s.a.w daga zahirin ma'anarsu da abin da suke nunigare shi 'karara zuwa son zuciyarsu ba tare da wani dalili a Qur'ani ko Hadisi ko Ijma'i ko Qiyasi bayyananne wanda babu shubuha ciki - duk wanda yake da dalili a Qur'ani ko wata hujja daga hadisai wadda ke nuni kanwannan rabe-raben bidi'a, to yazo mana da dalilai". Da wannan muka fahimci bikin maulidi BID'A CE SAYYI'A MAKRUHA! Kamar yadda Ibn Fodio ya fada. Izziddin Bn Abdussalam (Suldanil Ulama) shi ya fara kawo rabe-raben bidi'a cikin littafinsa Qawa'idul Ahkam Fi Masalihul Anam, amma Abu Ishaq Asshadibi yayi raga-raga da ita a littafinsa Al'i'itisam".
dan izala ba area boy bane
from nura on 09/10/2014 09:11 AMDAN IZALA BA 'AREA BOY' BANE !!!SAI DAI MABIYIN SUNNAR ANNABIصلى الله عليه وسلمNE.akwai hujjoji akanSANYA WANDODAGA TUFAFIDANGALEWA ZUWA QWABRIto amma bansan meye dalilin wasu mutane da yiwa wando gani-gani ba,bansan meyasa suke inkarin dangalewa ba.Farko dai ga hujjar sa wando:- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻳﻮﺳﻒ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻔﻴﺎﻥ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺩﻳﻨﺎﺭ، ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﺑﻦ ﺯﻳﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ( :ﻣﻦﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻟﻪ ﺇﺯﺍﺭ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞ، ﻭﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻟﻪ ﻧﻌﻼﻥ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺧﻔﻴﻦ).Manzon Allah yace,WANDA BASHIDA KWARJALLE, YASA WANDO.......صحيح البخاريكتاب اللباس5515ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﺑﻮ ﻧُﻌَﻴﻢ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻔﻴﺎﻥ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ، ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﺑﻦ ﺯﻳﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﺠﺪ ﺇﺯﺍﺭﺍً ﻓﻠﻴﻠﺒﺲﺳﺮﺍﻭﻳﻞ، ﻭﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﺠﺪ ﻧﻌﻠﻴﻦ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺧﻔﻴﻦ).WANDA BAI SAMU KWARJALLE BA, YASA WANDO.......صحيح البخاريكتاب اللباس5467wadannan hadisai sun isa su nuna mana sa wando sunnah ne, tunda umarnin Annabi (saw)neimam bukhari yayi babiﺑﺎﺏ: ﻣﺎ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻓﻬﻮ ﻓﻲﺍﻟﻨﺎﺭ.Babin abinda ya wuce idon sawu wannan awuta yakesannan ya kawo hadisiﺣﺪﺛﻨﺎ ﺁﺩﻡ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺷُﻌﺒﺔ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻌﻴﺪ ﺍﻟﻤﻘﺒﺮﻱ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﺎ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻣﻦ ﺍﻹﺯﺍﺭ ﻓﻔﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ).ANNABI صلى الله عليه وسلم yace:DUK ABINDA YA WUCE IDON SAWUNA DAGA KWARJALLE, AWUTA YAKEصحيح البخاريكتاب اللباس5450anan babu maganar taQama ko girman kaiﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﻋُﻔَﻴﺮ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﺍﻟﻠﻴﺚ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺑﻦ ﺧﺎﻟﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﺷﻬﺎﺏ، ﻋﻦ ﺳﺎﻟﻢ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ: ﺃﻥ ﺃﺑﺎﻩ ﺣﺪﺛﻪ: ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: )ﺑﻴﻨﺎﺭﺟﻞ ﻳﺠﺮ ﺇﺯﺍﺭﻩ، ﺇﺫ ﺧُﺴﻒ ﺑﻪ، ﻓﻬﻮ ﻳﺘﺠﻠَّﻞ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ ﺇﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ.(Manzo (saw) yace:WANI MUTUM YANA JAN KWARJALLENSA, SAI ALLAH YA NUTSAR DASHI,YANA GANGARAWA ZUWA RANAR TASHIN KIYAMAصحيح البخاريكتاب اللباس5453" ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﺇﺳﻤﺎﻋﻴﻞ ﺛﻨﺎ ﺃﺑﺎﻥﺛﻨﺎ ﻳﺤﻴﻰ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺟﻌﻔﺮ ﻋﻦ ﻋﻄﺎﺀ ﺑﻦﻳﺴﺎﺭ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﻗﺎﻝ » ﺑﻴﻨﻤﺎ ﺭﺟﻞﻳﺼﻠﻲ ﻣﺴﺒﻼ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﻓﻘﺎﻝ ﻟﻪ ﺭﺳﻮﻞ ﺍﻟﻠﻪ " ﺍﺫﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ " ﻓﺬﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ ﺛﻢ ﺟﺎﺀ ﻓﻘﺎﻝ " ﺍﺫﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ " ﻓﻘﺎﻝﻟﻪ ﺭﺟﻞ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺎﻟﻚ ﺃﻣﺮﺗﻪ ﺃﻥ ﻳﺘﻮﺿﺄ ﺛﻢ ﺳﻜﺖ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ " ﺇﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻳﺼﻠﻲ ﻭﻫﻮ ﻣﺴﺒﻞ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﻭﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻻ ﻳﻘﺒﻞ ﺻﻼﺓ ﺭﺟﻞ ﻣﺴﺒﻞwani mutum yana sallah kwarjallensa najan kasa, sai Manzon Allah (saw) yace masaJEKA SAKE ALWALAyayo alwala ya dawo, Annabi (saw) ya kara cemasaJE KAYO ALWALAsai akace, Ya Manzon Allah meya kake umartarsa yayo alwala?, sai yaceSHI YA KASANCE YANA SALLAH KWARJALLENSA NAJAN KASA, KUMA ALLAH BAYA KARBAR SALLAR MAI JAN KWARJALLENSAرواه أني داودكتاب اللباس4086kunga wannan hadisin yanada hadari kwarai da gaske, tunda Allah baya karbar sallar mai jantufafinsaﺣﺪﺛﻨﺎ ﺣﻔﺺ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺛﻨﺎ ﺷﻌﺒﺔ ﻋﻦ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﻣﺪﺭﻙ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺯﺭﻋﺔ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺟﺮﻳﺮ ﻋﻦ ﺧﺮﺷﺔ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺮ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺫﺭ » ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ " ﺛﻼﺛﺔ ﻻﻳﻜﻠﻤﻬﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻻﻳﻨﻈﺮ ﺇﻟﻴﻬﻢ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻭﻻﻳﺰﻛﻴﻬﻢ ﻭﻟﻬﻢ ﻋﺬﺍﺏ ﺃﻟﻴﻢ" ﻗﻠﺖ ﻣﻦ ﻫﻢ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺪ ﺧﺎﺑﻮﺍ ﻭﺧﺴﺮﻭﺍ؟ ﻓﺄﻋﺎﺩﻫﺎ ﺛﻼﺛﺎ ﻗﻠﺖ ﻣﻦ ﻫﻢ ] ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ [ ﺧﺎﺑﻮﺍ ﻭﺧﺴﺮﻭﺍ؟ ﻓﻘﺎﻝ " ﺍﻟﻤﺴﺒﻞ ﻭﺍﻟﻤﻨﺎﻥ ﻭﺍﻟﻤﻨﻔﻖ ﺳﻠﻌﺘﻪ ﺑﺎﻟﺤﻠﻒ ﺍﻟﻜﺎﺫﺏ " ﺃﻭ" ﺍﻟﻔﺎﺟﺮ « .Mutane uku Allah bazaiyi musu magana ba, bazai kallesu ba, kuma bazai tsarkakesu ba, kuma suna da azaba mai radadi… manzon Allah ya fada sau uk: saiabu zarri yace: ‘sun tabe, sunyi hasara, suwaye wannan ya rasulillah? Sai yace1. Mai jan tufafinsa ,2. Mai Gori.3. Mai cika mudunsa da rantsuwar karya.Abu dawdakitabul libasi4087kunga anan mai jan tufafinsa yana cikin hadari, yanada wata azaba mai girmaﺣﺪﺛﻨﺎ ﺣﻔﺺ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺛﻨﺎ ﺷﻌﺒﺔ ﻋﻦ ﺍﻟﻌﻼﺀ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻗﺎﻝ» ﺳﺄﻟﺖ ﺃﺑﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺍﻟﺨﺪﺭﻱ ﻋﻦ ﺍﻹﺯﺍﺭ ﻓﻘﺎﻝ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ ﺳﻘﻄﺖ ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ " ﺃﺯﺭﺓ ﺍﻟﻤﺴﻠﻢ ﺇﻟﻰ ﻧﺼﻒﺍﻟﺴﺎﻕ ﻭﻻﺣﺮﺝ ﺃﻭ ﻻ ﺟﻨﺎﺡ ﻓﻴﻤﺎ ﺑﻴﻨﻪ ﻭﺑﻴﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻓﻬﻮ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ ﻣﻦ ﺟﺮ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﺑﻄﺮﺍ ﻟﻢ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻪ «
dan izala ba area boy bane
from nura on 09/10/2014 09:11 AMDAN IZALA BA 'AREA BOY' BANE !!!SAI DAI MABIYIN SUNNAR ANNABIصلى الله عليه وسلمNE.akwai hujjoji akanSANYA WANDODAGA TUFAFIDANGALEWA ZUWA QWABRIto amma bansan meye dalilin wasu mutane da yiwa wando gani-gani ba,bansan meyasa suke inkarin dangalewa ba.Farko dai ga hujjar sa wando:- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻳﻮﺳﻒ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻔﻴﺎﻥ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺩﻳﻨﺎﺭ، ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﺑﻦ ﺯﻳﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ( :ﻣﻦﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻟﻪ ﺇﺯﺍﺭ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞ، ﻭﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﻟﻪ ﻧﻌﻼﻥ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺧﻔﻴﻦ).Manzon Allah yace,WANDA BASHIDA KWARJALLE, YASA WANDO.......صحيح البخاريكتاب اللباس5515ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﺑﻮ ﻧُﻌَﻴﻢ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻔﻴﺎﻥ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ، ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﺑﻦ ﺯﻳﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﺠﺪ ﺇﺯﺍﺭﺍً ﻓﻠﻴﻠﺒﺲﺳﺮﺍﻭﻳﻞ، ﻭﻣﻦ ﻟﻢ ﻳﺠﺪ ﻧﻌﻠﻴﻦ ﻓﻠﻴﻠﺒﺲ ﺧﻔﻴﻦ).WANDA BAI SAMU KWARJALLE BA, YASA WANDO.......صحيح البخاريكتاب اللباس5467wadannan hadisai sun isa su nuna mana sa wando sunnah ne, tunda umarnin Annabi (saw)neimam bukhari yayi babiﺑﺎﺏ: ﻣﺎ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻓﻬﻮ ﻓﻲﺍﻟﻨﺎﺭ.Babin abinda ya wuce idon sawu wannan awuta yakesannan ya kawo hadisiﺣﺪﺛﻨﺎ ﺁﺩﻡ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺷُﻌﺒﺔ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻌﻴﺪ ﺍﻟﻤﻘﺒﺮﻱ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﺎ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻣﻦ ﺍﻹﺯﺍﺭ ﻓﻔﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ).ANNABI صلى الله عليه وسلم yace:DUK ABINDA YA WUCE IDON SAWUNA DAGA KWARJALLE, AWUTA YAKEصحيح البخاريكتاب اللباس5450anan babu maganar taQama ko girman kaiﺣﺪﺛﻨﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﻋُﻔَﻴﺮ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﺍﻟﻠﻴﺚ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺑﻦ ﺧﺎﻟﺪ، ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﺷﻬﺎﺏ، ﻋﻦ ﺳﺎﻟﻢ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ: ﺃﻥ ﺃﺑﺎﻩ ﺣﺪﺛﻪ: ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: )ﺑﻴﻨﺎﺭﺟﻞ ﻳﺠﺮ ﺇﺯﺍﺭﻩ، ﺇﺫ ﺧُﺴﻒ ﺑﻪ، ﻓﻬﻮ ﻳﺘﺠﻠَّﻞ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ ﺇﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ.(Manzo (saw) yace:WANI MUTUM YANA JAN KWARJALLENSA, SAI ALLAH YA NUTSAR DASHI,YANA GANGARAWA ZUWA RANAR TASHIN KIYAMAصحيح البخاريكتاب اللباس5453" ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﺇﺳﻤﺎﻋﻴﻞ ﺛﻨﺎ ﺃﺑﺎﻥﺛﻨﺎ ﻳﺤﻴﻰ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺟﻌﻔﺮ ﻋﻦ ﻋﻄﺎﺀ ﺑﻦﻳﺴﺎﺭ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﻗﺎﻝ » ﺑﻴﻨﻤﺎ ﺭﺟﻞﻳﺼﻠﻲ ﻣﺴﺒﻼ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﻓﻘﺎﻝ ﻟﻪ ﺭﺳﻮﻞ ﺍﻟﻠﻪ " ﺍﺫﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ " ﻓﺬﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ ﺛﻢ ﺟﺎﺀ ﻓﻘﺎﻝ " ﺍﺫﻫﺐ ﻓﺘﻮﺿﺄ " ﻓﻘﺎﻝﻟﻪ ﺭﺟﻞ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺎﻟﻚ ﺃﻣﺮﺗﻪ ﺃﻥ ﻳﺘﻮﺿﺄ ﺛﻢ ﺳﻜﺖ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ " ﺇﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻳﺼﻠﻲ ﻭﻫﻮ ﻣﺴﺒﻞ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﻭﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻻ ﻳﻘﺒﻞ ﺻﻼﺓ ﺭﺟﻞ ﻣﺴﺒﻞwani mutum yana sallah kwarjallensa najan kasa, sai Manzon Allah (saw) yace masaJEKA SAKE ALWALAyayo alwala ya dawo, Annabi (saw) ya kara cemasaJE KAYO ALWALAsai akace, Ya Manzon Allah meya kake umartarsa yayo alwala?, sai yaceSHI YA KASANCE YANA SALLAH KWARJALLENSA NAJAN KASA, KUMA ALLAH BAYA KARBAR SALLAR MAI JAN KWARJALLENSAرواه أني داودكتاب اللباس4086kunga wannan hadisin yanada hadari kwarai da gaske, tunda Allah baya karbar sallar mai jantufafinsaﺣﺪﺛﻨﺎ ﺣﻔﺺ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺛﻨﺎ ﺷﻌﺒﺔ ﻋﻦ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﻣﺪﺭﻙ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺯﺭﻋﺔ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺟﺮﻳﺮ ﻋﻦ ﺧﺮﺷﺔ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺮ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺫﺭ » ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ " ﺛﻼﺛﺔ ﻻﻳﻜﻠﻤﻬﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻻﻳﻨﻈﺮ ﺇﻟﻴﻬﻢ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻭﻻﻳﺰﻛﻴﻬﻢ ﻭﻟﻬﻢ ﻋﺬﺍﺏ ﺃﻟﻴﻢ" ﻗﻠﺖ ﻣﻦ ﻫﻢ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺪ ﺧﺎﺑﻮﺍ ﻭﺧﺴﺮﻭﺍ؟ ﻓﺄﻋﺎﺩﻫﺎ ﺛﻼﺛﺎ ﻗﻠﺖ ﻣﻦ ﻫﻢ ] ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ [ ﺧﺎﺑﻮﺍ ﻭﺧﺴﺮﻭﺍ؟ ﻓﻘﺎﻝ " ﺍﻟﻤﺴﺒﻞ ﻭﺍﻟﻤﻨﺎﻥ ﻭﺍﻟﻤﻨﻔﻖ ﺳﻠﻌﺘﻪ ﺑﺎﻟﺤﻠﻒ ﺍﻟﻜﺎﺫﺏ " ﺃﻭ" ﺍﻟﻔﺎﺟﺮ « .Mutane uku Allah bazaiyi musu magana ba, bazai kallesu ba, kuma bazai tsarkakesu ba, kuma suna da azaba mai radadi… manzon Allah ya fada sau uk: saiabu zarri yace: ‘sun tabe, sunyi hasara, suwaye wannan ya rasulillah? Sai yace1. Mai jan tufafinsa ,2. Mai Gori.3. Mai cika mudunsa da rantsuwar karya.Abu dawdakitabul libasi4087kunga anan mai jan tufafinsa yana cikin hadari, yanada wata azaba mai girmaﺣﺪﺛﻨﺎ ﺣﻔﺺ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺛﻨﺎ ﺷﻌﺒﺔ ﻋﻦ ﺍﻟﻌﻼﺀ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻗﺎﻝ» ﺳﺄﻟﺖ ﺃﺑﺎ ﺳﻌﻴﺪ ﺍﻟﺨﺪﺭﻱ ﻋﻦ ﺍﻹﺯﺍﺭ ﻓﻘﺎﻝ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ ﺳﻘﻄﺖ ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ " ﺃﺯﺭﺓ ﺍﻟﻤﺴﻠﻢ ﺇﻟﻰ ﻧﺼﻒﺍﻟﺴﺎﻕ ﻭﻻﺣﺮﺝ ﺃﻭ ﻻ ﺟﻨﺎﺡ ﻓﻴﻤﺎ ﺑﻴﻨﻪ ﻭﺑﻴﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻓﻬﻮ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ ﻣﻦ ﺟﺮ ﺇﺯﺍﺭﻩ ﺑﻄﺮﺍ ﻟﻢ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻪ «
dangyele wando
from nura on 09/10/2014 09:10 AMManzon Allah (saw) yace:KWARJALLEN MUSULMI RABIN QWABRI NE, BABU LAIFI YAKAI TSAKANIN QWABRI DA IDON SAWU.ABINDA YA WUCE IDON SAWU, AWUTA YAKE.WANDA YAJA KWARJALLENSA DON GIRMAN KAI , ALLAH BAZAI DUBESHI BAأبي داودكتاب اللباس4093wannan hadisi akwai abubuwa kamar haka:1. Kwarjallen musulmi iya Qwabri,2. Abinda ya wuce idon Qafa awuta yake.Duka wadannan biyu Annabi (saw) bai ambaci girman kai ko taQama ba3. Wanda yaja kwarjallensa don girman kai Allah bazai duba gareshi ba,anan kawai aka ambaci girman kaiﺣﺪﺛﻨﻲ ﺃﺑﻮ ﺍﻟﻄﺎﻫﺮ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺍﺑﻦ ﻭﻫﺐ ﺃﺧﺒﺮﻧﻲ ﻋﻤﺮ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻭﺍﻗﺪ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻗﺎﻝ ﻣﺮﺭﺕ ﻋﻠﻰﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻓﻲ ﺇﺯﺍﺭﻱ ﺍﺳﺘﺮﺧﺎﺀ، ﻓﻘﺎﻝ: ﻳﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﺭﻓﻊ ﺇﺯﺍﺭﻙ ﻓﺮﻓﻌﺘﻪ،ﺛﻢ ﻗﺎﻝ ﺯﺩ ﻓﺰﺩﺕ ﻓﻤﺎ ﺯﻟﺖ ﺃﺗﺤﺮﺍﻫﺎ ﺑﻌﺪ، ﻓﻘﺎﻝ ﺑﻌﺾ ﺍﻟﻘﻮﻡ ﺇﻟﻰ ﺃﻳﻦ، ﻓﻘﺎﻝ ﺃﻧﺼﺎﻑ ﺍﻟﺴﺎﻗﻴﻦAbdullahi Dan Umar (r.a) yace,Nazo wucewa gaban Annabi (s.a.w) acikin kwarjallena akwai abinda yake jan kasa.Sai Annabi (saw) yace maniYA KAI ABDULLAHI, DAGA KWARJALLENKA,sai na dagayace, KARA DAGAWAna daga.........Annabi (saw) bai gushe ba yana cewa in dage,sai wasu sashen jama'a sukace,iya ina? YaceIYA RABIN QWABRI.sahih muslimkitabul imani2086Saidaimasu inkarin dage tufafi bazakarasa wata shubuha da suka makale mawabasukance duka hadisan ba'a ambaci wando (سراويل) bakwarjalle (إزار) ake cewa.Ai dalilin haka, saboda wancan lokaci kwarjalle shine mafi rinjaye wandagalibin mutane suke amfani dashi.Kuma malamai sun fada mana cewa hukuncinsu dayane:-ibn Qudama yaceﻳﻜﺮﻩ ﺍﺳﺒﺎﻝ ﺍﻟﻘﻤﻴﺺ ﻭﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻣﻄﻠﻘﺎ ﻭﻛﺬﺍﻟﻚ ﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞana kyamatar yin isbali a riga da kwarjalle da WANDO[asharhu alkabir 1471}imam nawawiy yaceﻳﺤﺮﻡ ﺍﻃﺎﻟﺔ ﺍﻟﺜﻮﺏ ﻭﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﺴﺮﺍﻭﻳﻞ ﻋﻠﻲ ﺍﻟﻜﻌﺒﻴﻦ ﻟﻠﺨﻴﻼﺀ، ﻭﻳﻜﺮﻩ ﻟﻐﻴﺮﺍﻟﺨﻴﻼﺀ ﻧﺺ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺸﺎﻓﻌﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺒﻮﻳﻂ"haramun ne tsawaita tufafi da kwarjalle da WANDO har su wuce idon sawudon girman kai{amajamu'u 4457}imam dabariy yaceﻏﻴﺮ ﺃﻥ ﺟﺮ ﺍﻻﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﻘﻤﻴﺺ ﻭﺳﺎﺋﺮ ﺍﻟﺜﻴﺎﺏ ﻣﺬﻣﻮﻣﺔ ﻋﻠﻲ ﻛﻞ ﺣﺎﻝ"duk da yake jan kwarjalle ko riga ko duk wani tufafi abin zargi ne akowane hali"{attamhid 3244}imam qurdabi yaceﻭﺣﻜﻢ ﺍلإﺭْﺍﺭ ﻭﺍﻟﺮﺩﺍﺀ ﻭﺍﻟﺜﻮﺏ ﺳﻮء"hukuncin kwarjalle da mayafi da tufafi duk dayane"{almufhim 266}wannan ya isa ya nuna mana hukuncin kwarjalle da wando duka abu guda ne.Sannan wasu sukance duka hadisan sunyi magana ne akan wanda yaja dongirman kai ko takamabansani ba ko jahilci ne ko son zuciya.Don wadannan hadisan da sukagaba kadanne, kuma duka ba'a ambaci girmankai ba.Sai suriqa labewa da irin wadannan hadisan- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺇﺳﻤﺎﻋﻴﻞ ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﻲ ﻣﺎﻟﻚ، ﻋﻦ ﻧﺎﻓﻊ، ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺩﻳﻨﺎﺭ، ﻭﺯﻳﺪ ﺑﻦﺃﺳﻠﻢ: ﻳﺨﺒﺮﻭﻧﻪ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ: ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢﻗﺎﻝ( :ﻻ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻰ ﻣﻦ ﺟﺮ ﺛﻮﺑﻪ ﺧﻴﻼﺀ).ALLAH BAZAIYI DUBA GA WANDA YAJA TUFAFINSA DON GIRMAN KAI{bukari 5446}- ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﺣﻤﺪ ﺑﻦ ﻳﻮﻧﺲ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺯﻫﻴﺮ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻋﻘﺒﺔ، ﻋﻦ ﺳﺎﻟﻢ ﺑﻦﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ( :ﻣﻦ ﺟﺮﺛﻮﺑﻪ ﺧﻴﻼﺀ ﻟﻢ ﻳﻨﻈﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻪ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ). ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ: ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ، ﺇﻥﺃﺣﺪ ﺷﻘَّﻲ ﺇﺯﺍﺭﻱ ﻳﺴﺘﺮﺧﻲ، ﺇﻻ ﺃﻥ ﺃﺗﻌﺎﻫﺪ ﺫﻟﻚ ﻣﻨﻪ؟ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪﻭﺳﻠﻡ ( : ﻟﺴﺖ ﻣﻤﻦ ﻳﺼﻨﻌﻪ ﺧﻴﻼﺀAnnabi (saw) yace:WANDA YAJA TUFAFINSA DON GIRMAN KAI, ALLAH BAZAI DUBA GARESHI BAsai sayyidina Abubakar yace,ya Manzon Allah, lallai cikin kwarjallena akwai abinda yake jankasa.......Sai Annabi (saw) yaceKAI BAKA CIKIN MASU JA DAN GIRMAN KAI.sahih bukharikitabul libasi5447to wannan hadisi akwai abubuwa guda biyu daya kamata adubasu1) lokacin Annabi (saw) yana maganar wadanda sukeja don girman kai ne,bawai wanda ba'a ambaci girman kai ba.2) cewa yayi 'KAI' (ﻟﺴﺖ)wannan kuma (kai) yana nuna mutum daya ne.Wato ba jam'i bane, singular nedan haka bai kamata afake da wannan hadisin aja tufafi ace badan girmankai akayi ba,dan shi Annabi (saw) ne yabashitabbas,to kai kuma waya baka sheda???!!!WADANNAN HUJJOJI SUN ISHI DUK MAI NEMAN GASKIYA,MABIYIN SUNNAR ANNABI (SAW) NA HAQIQATAMBAYOYI;1. MEYASA DUK DA IRIN WANNAN ASALI DA WANDO YAKE DASHI, AMMA WADANSU SUKE INKARINSA???2. MEYASA WASU MASU KIRAN KANSU MUSULMAI MASOYA MANZON ALLAH (SAW) BASA DABBAQA WANNAN SUNNAR TA DANGALE TUFAFI???3. MEYASA KUKE FADA DA MASU AIKATA WANNAN SUNNAH???4. BAKU TUNANIN GAMUWA DA FUSHIN ALLAH, GANIN YADDA KUKE ISGILANCI GA MABIYA MASU DABBAQA SUNNAH???5. YAYA AKAI MASU INKARIN WANDO DA INKARIN DAGE TUFAFI, BASUDA WATA CIKAKKAR HUJJA MAI GAMSARWA???

Reply