Latest posts
First Page | « | 1 ... 19 | 20 | 21 | 22 | 23 ... 24 | » | Last
Search found 237 matches:
aqidan shi a kan wasiyya da riddan sahabbai
from nura on 09/10/2014 07:13 AMAkidan shi'a imamiyya na kafirta sahaban manzon Allah s.a.w,a dalilin shi'a na karya na cewa manzon Allah s.a.w. ya ayyana sayyadina Aiyu r.a a matsayin khalifah a bayansa wai sai sahabbai r.a suka sa6a wasiyyardon haka ne suka ce sunyi ridda. Wa iyazubillah!Kada injaka da nisa kaduba littafin ALKAFI na KULAINI acikin kitabul rauda )8/167(;hadisi mai lamba 341; suka ce Abu ja'afar yacemutane watau )sahabbai( sun kasance RIDDADU bayan rasuwan manzon Allah s.a.w saidai mutun uku 3 kawai , sai aka tambaye shi su wanene mutum ukun nan?Sai yace1. Mikdad ibn Aswad2. Abu zarril-gifari3. Salmanul- farisiAllaha sarki yan shi'a sai suka manta suka ce mutum uku 3 ne kawai basu yi ridda ba, to ya matsayinAliyuFadimaAlhassanAlhusseinjabir bn AbdullahiHuzaifahBilala wancan lokacin Allah ya yardasu? Dama karya rusasshiya ce, kaga ya nuna dimuwaucewar yan shi'a Allah ya shiryar damu,ameen.
dan shi a yace
from nura on 09/10/2014 07:12 AMDANSHI,A YACE((Bayan An Qona Gidanta Tana kuka tana cewa. SUBBAT ALAIYYA MASA'IBUN LAU ANNAHA SUBBAT ALAL AYYAMI SURNA LAYALIYA||| musifu suna Kwararo mani wadanda da zasuKwaranma Rana zasu koma Dare.))**RADDI WADANNAN BAITUKABASU DA INGANCI TA FUSKAR SANADI, GA YADDA BAITUKAN SUKA ZO,ABIN DA ZAI KARA NUNA MA CEWA AN JNGINA WADANNAN BAITUKKAN NE KAWAI GA FATIMA(R.A) SHI NE ABIN DA KE CIKIN BAITIN NAYIN TAQDISIN TURBAR KABARIN MANZON ALLAH S.A.W, IDAN MA MUN DAUKA CEWA FATIMA TA RERA WADANNAN BAITUKAN TO TA RERA SU NE LOKACIN RASUWAR MAHAIFINTA (S.A.W),WATO SABODA DAMUWAR RASHIN MANZON ALLAH (S.A.W), BA WAI AKAN WAQI,AR DA KA RIYA BA, NA KARYA MATA KYAURE DA BANKAWA GIDAN WUTA. GA ABYAAT DINصبت علي مصائب لو أنها * صبت على الأيام صرن ليالياماذا على من شم تربة أحمد * ألا يشم مدى الزمان غواليا
duk lokaci jahilan malan shia sunacemusu mune masoya ahlilbaiti amma barinugani haka abinyake
from nura on 09/10/2014 07:08 AMADUK LOKACINDA JAHILANZINDIQAN MALAMAN Y'ANSHI,A SUKATARA JAKUNANMABIYANSU SAIKAJISUNACEMUSU AI MUNE MUKESONAHALUL BAIT TO MUNJIAMMA BARI MUSHIGALITATTAFANSHI,AMUGANI KO GASKENELAAASHE ABINBAHAKAYAKEBADOMIN IDAN MUKADUBA CIKINKAFI/RAUDA 8/338ZAMUGA S.ALIDAKANSA YALA,ANCI Y'ANSHI,AAMMA IDANMUKAKOMA CIKIN ]AL IRSHAD LILMUFIDA[ SHAFINA 241 ZAMUGA S.HUSSAIN YALA,ANCE SUKUMA IDAN MUKAKOMA CIKIN ]A,AYA,N SHI,A[ KASH NAFARKO SHAFI NA 34 ZAMUGA S.MUHSIN AL AMIN YA LA,ANCESU TO BARI MUKOMA CIKIN ]AL IHITA,J [ 2/10 LA ANANMA S.HASSAN YA LA,ANCESU IDAN MUKAKOMA CIKIN ]AL IHITA,J[ 2/32 ZAMUGAIMAN ZAINIL ABIDIN YA LA,ANCESU IDAN MUKAKOMA CIKIN ]RIJAAL AL KASHY[ SHAFI NA98 ZAMUGA S.BAAQIRYA LA,ANCESUTO ALLAH YASHIRYAKU...
shi a da sayyidina umar
from nura on 09/07/2014 11:53 AMTATSUNIYAR `YAN SHI’A `YAN SHA BIYU`Yan Shi’a `yan sha biyu sun ci mutuncin Umar xan Khaxxab (R.A.) kamar yadda suka saba, sun qirqiri wasu tatsuniyoyi da suke nuna dalilin da yasa Umar xan Khaxxab ya haramta mut’a da mata, daga cikin irin waxannan tatsuniyoyi suna cewa:1- “Wai wata rana Umar xan Khaxxab (R.A.) ya shiga wurin `yar’uwarsa mai suna Afra’u, sai ya ga jariri a cinyarta mai shan mama, sai ya yi fushi, fushi mai tsanani, sannan sai yakarve yaron daga hannunta, sai ya fita, har ya zo Masallaci ya tara mutane ba a lokacin Sallah ba, sai ya ba mutane labarin abin da `yar’uwarsa ta aikata nahaihuwar yaro daga mut’a (alhali ba ta da miji), sannan saiya tsoratar da mutane, ya yi masu qyace yana mai tabatar da haramcin mut’a.” Ka duba “Buharul Anwar” na Majlisi (Babban Malaminsu da aka Haifa a shekara ta (1037H). 35/28, 29 da kuma 100/303,304 daga littafin dana ambata.2- Sannan kuma irin wannan tatsuniya ta sake bayyana a cikin littafin “Had’iqul Unsi” na Ibrahimul Musawi ba tare da isnadi ba.Yana cewa “Dalilin da yasa Umar xan Khaxxab ya hana mut’a: wai wata rana Umar xan Khaxxab ya ga wani jariri mai shan mama a wurin `yar’uwarsa mai suna “Khadra’u” a lokacin da ya tambaye ta game da shi, alhali ba ta da miji, sai ta ce “Ai shi xan mut’a ne” sai ya yi fushi, fushi mai tsanani, kuma daga nan ne sai ya hana mut’a”. Ka duba “Asshi’atu wal mut’a” na Muhammadu Malul lahi” shafi na 28. daga littafin Hada’iqul unsi” na Ibrahimul Musawi da “Azzanjani” shafi na 210 daga littafin dana ambata.3- Shi kuma babban Malamin sudashi ma bai kunyar qarya cewaya yi:“Dalilin da yasa Umar xan Khaxxab (R.A.) ya haramta mut’a, shi ne, wata rana ya gayyaci Aliyyu xan Abi Xalib (R.A.) gidansa, ya yin da wani yanki na dare ya wuce sai ya nisanta, (Aliyyu) sai (Umar) ya neme shi da ya yi barci a wurinsa, sai ya yi barci, a lokacin da (Aliyyu) ya wayi gari, sai Umar xan Khaxxab (R.A.) ya fito daga cikin gidasa yana mai jayayya da Amirul Muminina cewa ka ce “Lalle ba ya kamata ga Mumini ya kwana a dare yana gwauro idan ya kasance a gari, sai gashi a wannan daren ka kwana kana gwauro? Sai Amirul Muminina (A.S.) ya ce: Me ya sanar da kai na kwana gwauro? Alhali ni wannan darenhaqiqa na yi mut’a da `yar’uwarka wance, sai ya voye a zuciyarsa har sai da ya samu daman haramtawa sai ya haramta. Ka duba “Al’anwarun Nu’umaniyyah” na NI’imatullahi Jaza’iri 2/320 daga littafin dana ambata.Abubuwan fahimta daga waxannan tatsuniyoyi.1- Irin tsananin qiyayyar `yan Shi’a `yan sha biyu ga Umar xan Khaxxab (R.A.).2- Sun qirqirowa Umar xan Khaxxab (R.A.) `yar’uwa da ba ta.3- Wani lokaci su ce mata Afra’u, ko Khadra’u, wani lokaci ma ba ta da suna.4- Wajen sukar Umar xan Khaxxab (R.A.) sun tuhumci Aliyyu (R.A.) da cin amana.BABI NA GOMA`YAN SHI’A `YAN SHA BIYU DA UMAR XAN KHAXXABDuk wanda ke lura da aqidar Shi’a `yan sha biyu yasan ta ginu ne akan sukar musamman khalifofin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) uku, musamman Umar xan Khaxxab (R.A.). Kuma ita wannan muguwar aqida ta sukar wasu daga Sahabbai, `yan Shi’a `yan sha biyu kaxai ne suka kaxaita da ita tun daga Allah ya yi duniya, domin ba a tava samun al’ummar da ta tsine wa wasu daga sahabban Annabinta ba, sai `yan Shi’a `yan sha biyu. Shin me yasa qiyayyar `yan Shi’a `yan sha biyu ta fi tsanani akan Umar xan Khaxxab (R.A), surukin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), kuma surukin Aliyyuda Faxima (R.A.)?BABI NA SHA XAYASHIN KO KA SAN WANE NE XANKHAXXAB?A- Umar Xan Khaxxab (R.A.) shi ne wanda ya Musulunta da Addu’ar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam).B- Yana daga cikin “Sabiqunal Awwalin” (Waxanda suka riga shiga Musulunci) tarihi ya nun shi ne na 40 a Musulunci. Kai kuma xan Shi’a xan sha biyu mai zagin Umar kaine na nawa a Musulunci?C- Da Shi ne Allah ya xaukaka Musulunci.D- Shi ne ya ce a fito fili a bautawa Allah bayan da ana bauta masa a voye.E- Shi ne mutumin da shexan ketsoro in ji Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam).F- Shi ne kaxai mutumin da ya yiHijrah a bayyane a lokacin kowayana voyewa.G- Shi ne kaxai mutumin da Allah (Subhanahu Wata’ala) yake yi masa ilhama a cikin al’ummar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam).H- Yana daga cikin mutane goma da aka yi musu bushara da Aljannah, tun anan duniya.
asalin b haram
from nura on 09/07/2014 11:49 AMASALIN DA,AWAR BOKO HARAM ) wato kashe musulmi da Zubda Jininsu( DAGA AQIDAR SHI,AH TA KE!!! MAHADIN SHI,AH MA DAN BOKO HARAM NE!!KADA KA BARI ABAKA LABARIN WANNAN RUBUTU, KARANTA SHI DA NUTSUWA!!!*****************************بسم الله الرحمن الرحيمABINDA MUKE NUFI DA BOKO HARAM AYANZU:Idan aka ambaci wannan suna ana nufin wadannan mugayen mutane Azzalumai masu shiga garuruwa musamman ajihar Borno, Adamawa da Yobe suna kashe mutane, suna Zubda Jini suna kone gidaje.BARI MU KOMA CIKIN MANYANLITTAFAN SHI,AH DA KUMA TARIHIN MUSULUNCI MUJI YADDA SUKE DA WANNAN AKIDA TA KISAN MUSULMI DA ZUBAR DA JININSU DA SATAR DUKIYOYINSU.MAHADIN SHI,AH DAN TA,ADDA NE:*****************************Kowa yasan YAN SHI,AH SUNA DA WANI MUTUM )mahadi( wanda suke sa ran bayyanarsa nan da dan wani lokaci bayan buyarsa akogo, to bari muji wanne irin aiki wannan mahadi na Shi,ah zai aikata idan ya fito wato ya bayyana:YAZO ACIKI BABBAN LITTAFIN SHI,AR NAN WATO "ALBIHARULANWAR" na babban malamin Shi,ah BAQIR ALMAJLISIY:عن أبي جعفر قال: لو يعلم الناس ما يصنع القائم إذا خرج لأحب أكثرهم ألا يروه مما يقتل من الناس حتى يقول كثيرا من الناس ليس هذا من آل محمد لو كان من آل محمدليرحمFASSARA: Daga Abu Ja,afar)limamin shi,ah na 5( Yace: "Da ache Mutane sun san irin TA,ADDANCI da MAHADI zai aikata idan ya bayyana to da mafi yawa bazasu so su ganshi ba, saboda irin yadda zai dinga KISAN KAI da ZUBAR da JININ MUTANE, har sai ta kai ta kawo mutane suna cewa wannan ba daga Zuriyyar Annabi Muhammadu S.a.w yake ba, da daga Zuriyyar Annabi Muhammad s.a.w yake da yayi tausayi."Duba littafin " ALBIHARUL ANWAR" na Majlisiy Juz,i na 52, shafi na 354.Haka nan yazo cikin littafin " AL,IRSHAAD" na Babban Malamin Shi,ah ALMUFIID Shafina 411, da kuma littafin " ALGAIBAH" na babban malaminshi,ah ATTUSIY shafi na 282.إذا قام القائم هدم المسجد الحرام ويفسك الدماءFASSARA: " Idan ALQA,IM )watomahadi( ya bayyana zai lalata ka,aba )rushe ta( ya kuma dingazubda jini yana kashe mutane"Wannan kadan kenan daga aikinta,addanci da kisan kai da MAHADIN SHI,AH zai aikata idan ya bayyana, haka kuma zai lalata ka,abah ya shafeta daga doron duniya kamar yadda YANSHI,AH suka aikata abaya ammabasu ci nasara ba.BABBAN BURIN SHI,AH SHINE KASHE MUSULMI DA LALATA DAKIN ALLAH.*****************************TARIHI BA YA RAHAMA: hakika duk mai binciken tarihin Musulunci yasan lokacinda YANSHI,AH suka yi kokarin rusa KA,ABA, suka ZUBDA JININ DUBUNNAN MUTANE MASU AIKIN HAJJI.Ashekara ta 317 bayan hijrah ne, aka samu wasu YAN SHI,AH MARASU IMANI, MABARNATA ABAYAN KASA suka afkawa dakin Allah da ke garin MAKKAH MAI KARAMCI DA ALFARMA, suka dinga zubar da Jinin bayan Allah mahajjata, suka dinga kashe Al,ummar Musulmi kamar KISAN KIYASHI,suka lalata DAKIN KA,ABAH MAIALFARMA da Jini da Gawarwakin bayin Allah, har ta kai ta kawo sun kashe dubunnan Mutane bayin Allah, sannan akarshe suka dauke dutsen nan mai daraja wato HAJARUL ASWAD suka tafi dashisuna ihu suna rera waka kamar haka:لو كان هذا البيت لله ربنا لصب علينا النار من فوقناFassara: " da fa ache wannan dakina ka,abah na Ubangijinmu Allah ne, to da an watso mana wuta daga Samanmu"Su wadannan YAN SHI,AH da sukayi wannan ta,addanci da Zubda Jinin bayin Allah Mahajjata suna ganinma wai MASALLACIN KA,ABAH BA NA ALLAH bane, kamar yadda wancan waqe nasu da muka ambata suka tabbatar mana, kaihar ma ta kai ta kawo suna yiwaAllah GATSALI da GARAJE ahanyarsu ta komawa garuruwansu bayan sun kammala wannan ta,addanci naYANKA BAYIN ALLAH MASU AIKIN HAJJI, DA SATAR DUKIYOYINSU, DA KARKASHE SU KAMAR KISAN KIYASHI, Sai suka fara cewa:أين الطير الأبابيل؟ أين حجارة من سجيل؟MA,ANA: suna cewa: " Wai ina tsuntsayen nan ne da aka aikowa Abrahata wanda yayi nufin lalata Ka,abah, wai ina duwatsun Wutar nan ne da Allah ya ambata cikin Surar Alamtara kaifa?Haka suka dingacika-baki, har suka koma BAHARAIN tareda DUTSEN HAJARUL ASWAD da suka daukesai da ya shafe shekaru 22 awajensu inda inda karshe Khalifan daular Abbasiyyah ALQA,IM BILLAHI yaje ya fatattakesu ya kuma karbo HAJARUL ASWAD ya dawo dashiinda yake har zuwa yau.Wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AH ya faru ne ashekara ta 317 bayan hijra karkashin Jagorancin Shugabansu SULAIMAN BIN HASAN wanda akafi sani da ABU TAHIR AJANNABIY AL,ISMA,ILIY ALQARAMITIY ya mutu 332, wanda sai da suka Chika RIJIYARZAM-ZAM da Gawarwakin Mutanenda Suka kashe, sai da ta kai ta kawo anyi Shekaru 9 ajere ba,a zuwa aikin HAJJI saboda wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AH.MAI NEMAN HUJJA YA DUBA LITTAFAN NAN:1. ALKAMIL FITTARIIKH NA IBNUL ATHIR2. TARIIKH NA IBNU KHALDUN JUZ,I NA 4, SHAFI NA 118.3. AL,ALAM NA AZZARKALIY juz,i na 3, shafi na 123.SAI KUMA LITTAFIN MALAMIN SHI,AR NAN MAI SUNA: YUSUF IBNU KUZUGLIY wanda aka fi kira da SIBTI IBNUL JAUZIY, cikin littafinsa MIR,AATUZZAMAN juz,i na 13 shafi na 38 ya ambaci wannan TA,ADDANCI NA YAN SHI,AR.Hakika ko nan muka dakata ya isa ya nuna maka AQIDAR SHI,AH TA ZUBDA JININ MUSULMI AKOWANE LOKACI.ABIYOMU ARUBUTU NA 2
zagin nan AISHA
from nura on 09/05/2014 09:17 AMSUBHANALLAHI, ASHE MUTUM ZAI IYACE WA UWARSA KAFIRA KO MUNAFUKADUK WANNAN BA ZAGI BANE???Biharul Anwar Juz’I na 22 shafina 233Majlissi qarqashin ayan ﺿَﺮَﺏَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻣَﺜَﻠًﺎﻟِّﻠَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺍﻣْﺮَﺃَﺕَ ﻧُﻮﺡٍ ﻭَﺍﻣْﺮَﺃَﺕَ ﻟُﻮﻁٍ ۖ ﻛَﺎﻧَﺘَﺎ ﺗَﺤْﺖَﻋَﺒْﺪَﻳْﻦِ ﻣِﻦْ ﻋِﺒَﺎﺩِﻧَﺎ ﺻَﺎﻟِﺤَﻴْﻦِ ﻓَﺨَﺎﻧَﺘَﺎﻫُﻤَﺎﻓَﻠَﻢْ ﻳُﻐْﻨِﻴَﺎﻋَﻨْﻬُﻤَﺎ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺷَﻴْﺌًﺎ ﻭَﻗِﻴﻞَ ﺍﺩْﺧُﻠَﺎ ﺍﻟﻨَّﺎﺭَ ﻣَﻊَﺍﻟﺪَّﺍﺧِﻠِﻴﻦَ yace:ﻦﻣ ﺾﻳﺮﻌﺘﻟﺍ ﻞﺑ ﺢﻳﺮﺼﺘﻟﺍ ﻕﺎﻔﻨﺑ ﺔﺼﻔﺣﻭ ﺔﺸﻳﺎﻋﺎﻤﻫﺮﻔﻛﻭ ﻞﻫﻭ ﻞﻴﺜﻤﺘﻟﺍ ﻞﻤﺘﺤﻳ ﺡﻮﻧ ﻲﺗﺃﺮﻣﺎﺑﻁﻮﻟﻭ ﻲﻓ ﻚﻠﺗ ﻲﺘﻟﺍ ﺓﺭﻮﺴﻟﺍ ﺎﻫﺮﺜﻛﺃ ﺖﻘﻴﺳﺔﺒﺗﺎﻌﻣ ﻲﻓ ﻲﺘﺟﻭﺯ ﻝﻮﺳﺮﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻪﻠﻟﺍ ﻪﻴﻠﻋﻪﻟﺁﻭ ﺭﺪﺻ ﺎﻣﻭ ﻦﻳﺮﺴﻔﻤﻟﺍ ﻕﺎﻔﺗﺎﺑ ﺎﻤﻬﻨﻋ .Na daga bijirowa ko baiyanar da nifaqidaga Aisha da Hafsa da Kafurcinsu,kuma shin zai yiwu a yi tahammulinwannan misaltawar da matan annabiNuhu da Ludu na cikin wannan surarwanda mafi yawan siyaqinta akanwahalar da mijinsu ne (sawa) tare daabin da ya sadaro daga garesu bisaittifaqin malaman tafsiri ne.Jama’a kuji fa amma wai duk wannan bazagi bane??? Kuma in munce suna zaginMatan Manzo s.a.w suce yarfene qazafine.ﺍﻟﻨَّﺒِﻲُّ ﺃَﻭْﻟَﻰٰ ﺑِﺎﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﻣِﻦْ ﺃَﻧْﻔُﺴِﻬِﻢْ ۖ ﻭَﺃَﺯْﻭَﺍﺟُﻪُﺃُﻣَّﻬَﺎﺗُﻬُﻢْ ۗ ﻭَﺃُﻭﻟُﻮ ﺍﻟْﺄَﺭْﺣَﺎﻡِ ﺑَﻌْﻀُﻬُﻢْ ﺃَﻭْﻟَﻰٰ ﺑِﺒَﻌْﺾٍﻓِﻲ ﻛِﺘَﺎﺏِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﻭَﺍﻟْﻤُﻬَﺎﺟِﺮِﻱﻥَ ﺇِﻟَّﺎﺃَﻥْ ﺗَﻔْﻌَﻠُﻮﺍ ﺇِﻟَﻰٰ ﺃَﻭْﻟِﻴَﺎﺋِﻜُﻢْﻣَﻌْﺮُﻭﻓًﺎ ۚ ﻛَﺎﻥَ ﺫَٰﻟِﻚَ ﻓِﻲﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏِ ﻣَﺴْﻄُﻮﺭًﺍANYA WANNAN AYA TANA AIKI KUWA AGUN ‘YAN SHI’A?????
munanan aqidun shi a
from nura on 09/05/2014 09:16 AMKOKASAN MUNANAN AQIDUN SHI'A ?Wato mabiya addinin shi'a sunadamunanan aqidu, ammamummunar aqidar nan tasu tayaudara wato TAQIYYA itace tahana mutane su san wadannanmunanan aqidun na mabiyaaddinin shi'a. Amma idan Allahyabaka ikon leqawa cikin cikinlittattafansu wadanda suketa6oyewa zaka taradda munananaqidun da kaida kanka zakatabbatar da cewa mai irin wannanaqidar ba musulmi bane, zankawomaka kadan daga cikindu kumazan baka REFERENCES daga cikinlittattafan nasu.1. Darajar imamai dai dai take dadarajar Annabi Manzan Allah(saww) kuma su sunfi dukkaninhalittu da sauran Annabawa falalada daukaka awajan Allah. DubaKAAFI shafi na 1372. Imamai sunsan gaibu. KAAFIY1603. Dukkanin ayyukan bayi ana zuwaanunawa Imamai. KITABUL KAAFIYNA KULAINIY shafi na 147.4. Imamai sunada dukkanin iliminda mala'iku da Annabawa sukedashi kuma sunada wani ilimin daAllah bai bawa Annabawa daMala'ikuba. Duba KITABUL KSAFIYNA KULAINIY shafi na 155 ,1565. Imamai sunada Mu'ujizar dukAnnabawan da suka gabata. USULULKAAFIY shafi na 158, 159.6. Imamai sunsan ranarmutuwarsu. KITABUL KAAFIY shafina 1557. Darajar Imamai tafi darajarAnnabawa. Duba SAURUL IRANIYYA107 ansamo daga BAQIR MAJLISIYacikin littafin ( Hayatul Qulub)8.Muminai 'Yan Shi'a wadanda sukayarda da cewa imamai ma'asumaine en Aljanna ne, koda fasiqai nekuma koda fajirai ne, amma sauranmusulmi en wuta ne komai tsoranAllan su. Duba KITABUL KAAFIY shafina 238.9. Imamai sunada ikon su halattako su Haramta. Duba Shi'atu mahdiAddarwazi na DR. ABDULMUN'IMUNNAMRI shafi na 85.10. Yiwa imamai biyayya dolenekamar yiwa Annabawa. Dubalittafin wancan malamin shafi na85.Dan uwa musulmi kaji kadan dagacikin munanan aqidun shi'a akanimamansu, duk tsiyar mabiyaDariqa sunfi dama dama akanmabiya addinin shi'a, wallahizaman lafiya shine kabi SUNNNARANNABI (saww) DA MAGABATANAQWARAI. YA ALLAH KATABBATARDAMU AKAN SUNNAR ANNABI
kamanceceniya
from nura on 09/05/2014 09:13 AMKAMAN CCENIYA TSA KANIN ADDININ YANSHI A DA ADDININ YAHUDAWA.'''WANDAYAKAFA ADDININ YAN SHI A SHINE WANAN.WANAN YAHUDIN. ABDULLAH IBIN. SABAA. ))Abubuwa dayawa sunayin kamantakatsakinin. Addinin yan shi a. da Addininyahudawa. Amma gakadan daga ciki( 1 ) yahudawa sunce babu wanimulkikohukumci maikyau wanda Allah yace sai naAhludawud a syan shi a sunce babu wani mulki ko hukumcimaikyau wanda Allah yace sai na Ahlulbait ra ''''''( 2 ) yahudawa sunce babu wanijihadisaboda Allah saidujal yabaiyanakuma Anyibusa daga samayan shi a sunce babu wani jihadi sabodaAllah sai mahadinsu yafito kuma mekira yayikira daga sama '''''( 3 ) yahudawa suna jinkirata ibadunsu harsai taurari sun fitoyan shi a suna jinkirata sallar magarubadakuma buda baki har sai taurari sunfitoh ''''''( 4 ) yahudawa suna qin mala'ika jibril sunacewa maqiyinsune ::: kuduba Alqura'Anisuratul baqara Aya 97 :::::kuma suma yan shi a maqiyan mala'ika jibrilne suna cewa maha'incine ::: kuma gashiAllah yace Amintaccene :::kuduba suratulshu'Araa. Aya 193 kuma dasuratultakwir Aya 21 ::: Allah yace wandayakeqin mala'ika jibiril. Allah yanaqinkafurai. :: suratulbaqara. Aya 98''''''''''( 5 ) yahudawa sunce duk duniya sukadainemutanan Allah kuma duk sauran mutaneArnaneA. Aqidun yan shi a duk wanda ba dan shi abane dan zinane kuma dan tawayene kumaAllah baya karbar ibadun shi ''''''( 6 ) yahudawa busu yardaba daAltauraAmma suna daukar kalmomi daga cikinAltaura kuma sujuyasu yanda sukesobakamar yandasukebayan shi a busu yardaba da Alqura'ani Ammasuna daukar Ayoyi daga cikin Alqura'anikuma sujuyasu kamar yanda sukesowanan kadan kenan cikin kamancceniyatsakanin. Addinin yan shi a. da. Addininyahudawa. Kuma da Akwai saura ::::ALLAH MEGASKIYA SUBHANAHU WATA'ALA.ASURATUL MA"IDA. AYA 82. YACEﻟَﺘَﺠِﺪَﻥَّ ﺃَﺷَﺪَّ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﻋَﺪَﺍﻭَﺓً ﻟِﻠَّﺬِﻳﻦَ ﺁﻣَﻨُﻮﺍﺍﻟْﻴَﻬُﻮﺩَﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺃَﺷْﺮَﻛُﻮﺍ َLalle ne kana sãmun mafiya tsananinmutãne a adãwa ga waɗanda suka yi ĩmãni,Yahudu ne da waɗanda suka yi shirki ;;;;ﻕﺪﺻ ﻪﻠﻟﺍ ﻢﻴﻈﻌﻟﺍ
yaye labulen sirrin shi a
from nura on 09/05/2014 09:11 AMYAYE LABULE SIRRIN SHI,ANCI HALACCINLIWADI A SHI'A/YANDA AKE CINIKINLIWADI TA HANYAR AMFANI DAAYOYINALQU'AR,ANI A SHI,A Kashkul:3/83SADUWA DA MACE TA DUBURAIZGILANCINSU CEWA ANNABI LUD NE YAHALATTA MUSU! alistibsar:3/243HALAKAKKEN MALAMIN SHI,A YUSUFALBAHRANIY ALITTAFINSA KASHKULYACE:ﺃﻥ ﺃﺑﺎ ﻧﻮﺍﺱ ﻣﺮ ﻋﻠﻰ ﺑﺎﺏ ﻣﻜﺘﺐ ﻓﺮﺃﻯ ﺻﺒﻴﺎ: ﺣﺴﻨﺎ ﻓﻘﺎﻝ ﺃﺣﺴﻦ ﺗﺒﺎﺭﻙ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺨﺎﻟﻘﻴﻦ .ABU NAWWAS YAZO WUCEWA TA QOFARWANI DAKIN KARATU SE YAGA WANIYAROKYAKKYAWA SE YACEALBARKATUN ALLAH MAFI KYAWUNHALITTASUN TABBATA: ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻟﻤﺜﻞ ﻫﺬﺍ ﻓﻠﻴﻌﻤﻞ ﺍﻟﻌﺎﻣﻠﻮﻥ .DOMIN IRIN WANNAN SE MASU AIKISUYIAIKIﻓﻘﺎﻝ : ﺃﻥ ﺃﺑﻮﻧﻮﺍﺱ ﻧﺮﻳﺪ ﻭﺗﻄﻤﺌﻦ ﻧﺄﻛﻞ ﻣﻨﻬﺎﺃﻥ ﻗﻠﻮﺑﻨﺎ ﻭﻧﻌﻠﻢ ﻭﻧﻜﻮﻥ ﻋﻠﻴﻬﺎ ﻗﺪ ﺻﺪﻗﺘﻨﺎ ﻣﻦﺍﻟﺸﺎﻫﺪﻳﻦ.SE ABU NAWWAS YACE: SO MUKE MUCIDAGAGARETA KUMA ZUCIYARMU TA NUZUKUMAMUSAN KAI MANA GASKIYA KUMA MUZAMASHEDA AKANTAﺍﻷﻣﺮﺩ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﺼﺒﻲ : ﻟﻦ ﺣﺘﻰ ﺗﻨﺎﻟﻮﺍ ﺍﻟﺒﺮﺗﻨﻔﻘﻮﺍ ﻣﻤﺎﺗﺤﺒﻮﻥ .SE YARON YACE: BAZAKU SAMUNAGARTABAHARSE KUN CIYAR DAGA ABINDA KUKESOﻓﻘﺎﻝ ﻧﻮﺍﺱ : ﺃﺑﻮ ﻭﺑﻴﻨﻚ ﺍﺟﻌﻞ ﻻﺍ ﺑﻴﻨﻲ ﻣﻮﻋﺪﺍﻧﺨﻠﻔﻪﻭﻻ ﺍﻧﺖ ﻧﺤﻦ ﻣﻜﺎﻧﺎ ﺳﻮﻯ .SE ABU NAWWAS YACE: KA SANYA WANIALQAWARI TSAKANINA DA KAI BAZAMUSABASHIBA KAIMA KADA KA SABA(AHADU)AWAJE MADAIDAICI: ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻣﻮﻋﺪﻛﻢ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺰﻳﻨﺔ ﻭﺍﻥ ﻳﺤﺸﺮﺍﻟﻨﺎﺱﺿﺤﻰ .SE YARON YACE: LOKACIN DA AKAIMUKUALQAWARIN HADUWA SHINE RANARQYALIﻓﺼﺒﺮ ﻧﻮﺍﺱ ﺍﻟﻰ ﺃﺑﻮ ﻳﻮﻡ ﻓﻠﻤﺎ ﺃﺗﻰ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔﻭﺟﺪ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻳﻠﻌﺐ ﻣﻊ ﺍﻟﻐﻠﻤﺎﻥ .SE ABU NAWASS YA HAQURA ZUWARANARJUMA,A YAYINDA YASO SE YASAMIYARONYANA WASA TARE DA YARAﻧﻮﺍﺱ ﻓﻘﺎﻝ ﺃﺑﻮ : ﻭﺍﻟﻤﻮﻓﻮﻥ ﺑﻌﻬﺪﻫﻢ ﺍﺫﺍﻋﺎﻫﺪﻭﺍ .SE ABU NAWWAS YACE: MASU CIKAALQAWARI IDAN SUN DAUKAﻓﻤﺸﻰ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻧﻮﺍﺱ ﻣﻊ ﺃﺑﻮ ﺧﻔﻲ ﺍﻟﻰ ﻣﺨﺪﻉSE YARON YA TAFI TARE DA ABUNAWWASZUWA WANI BOYAYYEN GURI!!ﻓﺎﺳﺘﺤﻰ ﻧﻮﺍﺱ ﺃﻥ ﻳﻘﻮﻝ ﺃﺑﻮ ﻟﻠﺼﺒﻲﻧﻢSE ABU NAWWAS YAJI KUNYAR YACE DAYARON YA KWANTAﻧﻮﺍﺱ ﻓﻘﺎﻝ ﺃﺑﻮ : ﺍﻥ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﺬﻛﺮﻭﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﻴﺎﻣﺎﻭﻗﻌﻮﺩﺍﻭﻋﻠﻰ ﺟﻨﻮﺑﻬﻢ .SE YACE: WADANDA SUKE AMBATONALLAHATSAYE DA ZAUNE DA KISHINGIDEﻓﻘﺎﻡ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻭﻗﺎﻝ ﻭﺣﻞ ﺳﺮﺍﻭﻳﻠﻪ : ﺍﺭﻛﺒﻮﺍ ﻓﻴﻬﺎﺑﺴﻢﻭﻣﺮﺳﺎﻫﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺠﺮﻳﻬﺎ .SE YARON YA TASHI YA TUBEWANDONSASANNAN YACE KU HAUTA! DA SUNANALLAHMATAFIYARTA DA MATSARTA SUKEﻓﺮﻛﺐ ﻧﻮﺍﺱ ﻋﻠﻰ ﺃﺑﻮ . ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻓﺄﻭﺟﻌﻪSE ABU NAWWAS YA HAYE KAN YARONHARSEDA YA JI MASA CIWO!: ﺇﻥ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻗﺮﻳﺔ ﺍﻟﻤﻠﻮﻙ ﺇﺫﺍ ﺩﺧﻠﻮﺍﺃﻓﺴﺪﻭﻫﺎﻭﺟﻌﻠﻮﺍ ﺃﻋﺰﺓ ﺃﺫﻟﺔ ﺃﻫﻠﻬﺎ .SE YARONYACE:LALLAINE SARAKUNA IDANSUKA SHIGA WANI GARI SE SUNBATASHISUN SANYA MADAUKAKAN CINTAMAQASQANTAﻭﻛﺎﻥ ﻗﺮﻳﺒﺎ ﻣﻨﻬﻢ ﺷﻴﺦ ﻳﺴﻤﻊ ﻭﺃﺑﻮ ﻛﻼﻡ ﺍﻟﺼﺒﻲﻧﻮﺍﺱﻳﻔﻌﻠﻮﻥ ﻭﻳﺮﻯ ﻣﺎ .ASHE AKUSA DASU AKWAI WANI TSOHOYANA JIN ZANCEN YARON YANAGANINABINDA SUKE AIKATAWAﻳﺨﺎﻃﺐ ﻓﻘﺎﻝ ﻧﻮﺍﺱ : ﺃﺑﻮﻓﻜﻠﻮﺍ ﺍﻟﺒﺎﺋﺲ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﺍﻃﻌﻤﻮﺍ ﺍﻟﻔﻘﻴﺮ.SE TSOHOON YACEWA ABU NAWWAS:KUCIDAGA GARETA KUMA KU CIYAR DADATALAKAFAQIRIﻓﻘﺎﻝ : ﺍﻟﺼﺒﻲ ﻻ ﻳﻜﻠﻒ ﺍﻟﻠﻪ ﻧﻔﺴﺎ ﺇﻻﻭﺳﻌﻬﺎSE YARON YACE: ALLAH BAYA DORAWARAIABINDA BAZAI IYABA!duba kashkul na yusuf albahraniy:3/83DAN ALLAH DUBI YANDA SUKAWULAQANTAAYOYIN ALQUR,ANI AKAYI CINIKINKUWADITA HANYAR ZANCE DA AYOYINALQUR,ANI....!DUBI YANDA WANNAN MALAMI YAYAUDARIYARO AKA TAFI DASHI WANI GURIBOYAYYEYAYI LUWADI DASHIDUBI YANDA WANI TSOHON BANZA YAKAMASU AMMA KUMA SHIMA SE YACEADANBASHI DAMA YA AIKATA WANNAN AIKAAIKAWATO SHIMA MABUQACI NE GA LUWADI!DUK WANNAN SHAQIYANCIN ANTATTAUNASHI NE TA HANYAR ARONAYOYINALQUR,ANI AYI ZANCE DASU.TO WANDA YAYI WANNAN TABARGAZARBAZE BAKA MAMAKI BA DAN YACEHALAK NE ASADU DA MACE TA DUBURA:YAZO ACIKIN LITTAFIN ISTIBSAR NADUSIY:3/243ﺃﺣﻤﺪ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻋﻴﺴﻰ ﻋﻦ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻋﺒﺪﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﺍﻟﺤﺴﻦ ﺑﻦ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﻳﻘﻄﻴﻦ ﻋﻦ ﻣﻮﺳﻰﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻋﻦ ﺭﺟﻞ ﻗﺎﻝ ﺃﺑﺎ ﻋﺒﺪ : ﺳﺄﻟﺖﺍﻟﺤﺴﻦ ﺍﻟﺮﺿﺎ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻦ ﻋﻠﻴﻪ ﺇﺗﻴﺎﻥ ﺍﻟﺮﺟﻞﺍﻟﻤﺮﺃﺓ ﻣﻦ ﺧﻠﻔﻬﺎ ﻓﻲ ﺩﺑﺮﻫﺎ ﻓﻘﺎﻝ: ﺃﺣﻠﺘﻬﺎ ﺁﻳﺔﻣﻦ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻗﻮﻝ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻟﻮﻁ ﻋﻠﻴﻪ( ﺑﻨﺎﺗﻲ :ﻫﺆﻻﺀ ﻫﻦ ﺃﻃﻬﺮ ﻟﻜﻢ) ﻭﻗﺪﻋﻠﻢ ﺃﻧﻬﻢﺍﻟﻔﺮﺝ ﻻ ﻳﺮﻳﺪﻭﻥ .WANI MUTUM YACE NA TAMBAYI ABAABIYALHASAN DANGANE (HUKUNCIN) DASADUWADA MACE TA DUBURARTA??SAI YACE: AYAR ALQUR,ANI TA HALATTAMANA HAKAN AYAR ITACE:MAGANAR ANNABI LUD AS GAMUTANENSA(sanda sukazo suna neman abasu damasuzakkewa maza yan,uwansu) SAI ANNABILUD YACE MUSU:(GA YAYANA NAN MATA SUNFI TSARKIAGAREKU)YA GAYA MUSU HAKA TAREDA CEWAYASANSU BASAU NEMAN MATA SAITADUBURA.Al,istibsarna dusiy:3/243YAZO ACIKIN LITTAFIN TAHZIBULAHKAM:7/415ﻋﻴﺴﻰ ﺃﺣﻤﺪ ﺑﻦ ﻋﻦ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻋﺒﺪﻭﺍﻟﺤﺴﻴﻦ ﺑﻦ ﻋﻠﻲ ﻭﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻳﻘﻄﻴﻦ ﺑﻦ ﻋﺒﺪﺍﻟﻤﻠﻚ ﻋﻦ ﻗﺎﻝ: ﺭﺟﻞ ﺳﺄﻟﺖ ﺍﺑﺎ ﺍﻟﺤﺴﻦﺍﻟﺮﺿﺎﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻦ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﺗﻴﺎﻥ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺧﻠﻔﻬﺎ ﺍﻟﻤﺮﺃﺓ ﻣﻦﺍﺣﻠﺘﻬﺎ ﻓﻘﺎﻝ: ﺁﻳﺔ ﻣﻦ ﻋﺰﻭﺟﻞ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﻮﻝﻟﻮﻁ( ﺑﻨﺎﺗﻲ ﻫﻦ :ﻫﺆﻻﺀ ﺍﻃﻬﺮ ﻟﻜﻢ )ﻭﻗﺪ ﻋﻠﻢﺍﻧﻬﻢ ﺍﻟﻔﺮﺝ ﻻ ﻳﺮﻳﺪﻭﻥ .WANI MUTUM YACE NA TAMBAYI ABAABIYALHASAN DANGANE (HUKUNCIN) DASADUWADA MACE TA DUBURARTA??SAI YACE: AYAR ALQUR,ANI TA HALATTAMANA HAKAN AYAR ITACE:MAGANAR ANNABI LUD AS GAMUTANENSA(sanda sukazo suna neman abasu damasuzakkewa maza yan,uwansu) SAI ANNABILUD YACE MUSU:(GA YAYANA NAN MATA SUNFI TSARKIAGAREKU)YA GAYA MUSU HAKA TAREDA CEWAYASANSU BASAU NEMAN MATA SAITADUBURA.Tahzibul ahkam:7/15SANNAN WANNAN HADISIY YA KUMASAMUWA WASA,ILUSSHI,A A NA HURRULAMILIY:ﻭﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ، ﻋﻦﺍﻟﺤﺴﻴﻦﺑﻦ ﻋﻠﻰ ﺑﻦ ﻳﻘﻄﻴﻦ، ﻭﻋﻦ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦﻋﺒﺪﺍﻟﻤﻠﻚ، ﻋﻦ ﺭﺟﻞ ﻗﺎﻝ، ﺳﺄﻟﺖ ﺃﺑﺎ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﺍﻟﺮﺿﺎ( ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻪ) ﻋﻦ ﺍﺗﻴﺎﻥ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺍﻟﻤﺮﺃﺓ ﻣﻦﺧﻠﻔﻬﺎ ؟ ﻓﻘﺎﻝ: ﺃﺣﻠﺘﻬﺎ ﺁﻳﺔ ﻣﻦ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ، ﻗﻮﻝﻟﻮﻁ ( :ﻫﺆﻻﺀ ﺑﻨﺎﺗﻰ ﻫﻦ ﺃﻃﻬﺮ ﻟﻜﻢ) ﻭﻗﺪ ﻋﻠﻢﺍﻧﻬﻢ ﺍﻟﻔﺮﺝ ﻻ ﻳﺮﻳﺪﻭﻥ..........SANNAN ZAKASAMI WANNAN HADISI ATAFSIRUL MIZAN NA DABDABA,IYASSHI,IY:10347DA LITTAFIN ALHADA,IQUNNADIRAHNA MUHAQQIQ ABAHRANIYDA MUSNADURRIDA:2/268DA KASHFURRUMUZ:2/105 NA ALFADILABUMAHDY"
HADISIN kaicun ammar
from nura on 09/05/2014 09:06 AMALQALANCI TSAKANIN QARYA DAGASKIYA DANGANE DA HADISIN KAICONAMMAR QUNGIYA AZZALUMA CE ZATAKASHE SHI./ GAYYATA GA KOWA NE DAN SHI'A/ JANKUNNE GA KOWANE DAN BIDI'A METSAURIN KAI!GODIYA TA TABBATA GA ALLAHWANDAYA BANI DAMAR YIN WANNAN RUBUTUME TARIN ALKHAIRI RAHAMA DA AMINCISU TABBATA GA WANDA YA SANYAWASAYYIDINA MUAWIYA: KAWUN MUMINAIMASOYINMU ABIN KOYINMU ANNABINRAHAMA MUHAMMAD DA ALAYENSA DASAHABBANSA BAKI DAYA.BAYAN HAKA:MUNSHA JI YAN SHI'A DA MASUTSAURIN KAI DAGA CIKIN RUDADDUNYAN DARIQA SUNA YAWAN KAFA HUJJADA WANI HADISI WAJEN KAFIRTASAHABIN ANNABI SAW WATO SAYYIDINAMU'AWIYAHADISIN SHINE:ﺢﻳﻭ ﺭﺎﻤﻋﺔﺌﻔﻟﺍ ﻪﻠﺘﻘﺗ ﺔﻴﻏﺎﺒﻟﺍﻢﻫﻮﻋﺪﻳ ﺔﻨﺠﻟﺍ ﻰﻟﺇﻪﻧﻮﻋﺪﻳﻭ ﻰﻟﺇ ﺭﺎﻨﻟﺍKAICON AMMAR QUNGIYA AZZALUMACEZATA KASHESHI YANA KIRANSUZUWAALJANNA SUNA KIRANSA ZUWAWUTAbikhari:1/172DA FARKO KALMAR BAGIYA TANA NUFINMASU KUSKURE BA TANA NUFINZALUNCI NA HAQIQA BA DOMIN LARABCIYANA DA ZUZZURFAR BALAGA KALMOMIDA YAWA SUNA ZUWA DA FASSARA DAYATARE DA BANBANCIN MA'ANARSUSAKAMAKON MANUFAR WANDA YAFURTASU DA BANBANTUWAR AIKINWANDA AKA HUKUNTA DA MAGANARMISALI KALMAR: ﺏﺬﻜﻟﺍTAKAN ZO DA MA'ANA QARYA KUMATAKANZO DA MA,ANAR: KUSKUREDOMIN ANA SAKIN KALMAR NEWAJENQALUBALANTAR LABARI TO QA'IDACE ABALAGA: IDAN LABARI YAZO DEDE DAABINDA YA FARU GASKIYA NE IDAN YASABAWA ABINDA YA FARU QARYA NEMATUQAR WANDA YA FADI YA FADANEYANA SANE AMMA IDAN BA YANA SANEBANE TO KUSKURE NE DOMIN SU AWAJENSU KAZIB SHINE SABAWAR LABARIGA WAQI'I WANNAN QA'IDA HAKA TAKEA HARSHEN LARABCI KAMAR YANDAALLAH YACE:ﺏﺬﻛ ﺎﻣ ﺎﻣ ﺩﺍﺆﻔﻟﺍ ﻯﺀﺭZUCIYAR ANNABI SAW BATA KUSKUREABIN DA YA GANI BAHAKA KALMAR ALBAGYU ITAMATANADAUKAR MA'ANAR ZALINCI IDAN ME YIYAYI NE DA GANGAN DA MUMMUNARNIYYA HAKA TANA DAUKAR MA'ANARKUSKURE IDAN MEYI YAYI NE BISA WATAFAHINTA DA YAKE AKAI TA KUSKURE.DAN HAKA BABU WANI DALILI DA ZE SAWANI SHAQIYYI YA FAKE DA WANNAN YAKAFIRTA SAHABBAN MANZO SAWYAQIN MU'AWIYA DA ALI DARUNDUNARSU KUSKUREN FAHINTA NEKIRAN QUNGIYAR MU'AWIYA DA BAGIYAISHARACE DA CEWA RA'AYINSUKUSKURENE.SHIYASA ALLAH SWT KE CEWA:ﻥﺎﺘﻓﺀﺎﻃ ﻥﺇﻭ ﻦﻣ ﻦﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍ ﺍﻮﻠﺘﺘﻗﺍ ﺍﻮﺤﻠﺻﺄﻓﺎﻤﻬﻨﻴﺑ ﻥﺈﻓ ﺖﻐﺑ ﻰﻠﻋ ﺎﻤﻫﺍﺪﺣﺇ ﻯﺮﺧﻷﺍ ﺍﻮﻠﺗﺎﻘﻓﻲﺘﻟﺍ ﻲﻐﺒﺗ ﻰﺘﺣ ﻰﻟﺇ ﺀﻲﻔﺗ ﻪﻠﻟﺍﺮﻣﺃIDAN QUNGIYOYI BIYU DAGA MUMINAISUKAYI YAQI TO KU YAQI WACCE TAYIKUSKURE(IDAN TA DOGE AKANKUSKUREN) HARSE TA KOMA GAAL'AMARIN ALLAH.....ﺎﻤﻧﺇ ﺓﻮﺧﺇ ﻥﻮﻨﻣﺆﻤﻟ .....KAWAI MUMINAI YAN UWAN JUNANE ...Suratul hujurat.SE ALLAH YA KIRASU DA SUNA MUMINAITARE DA YACE A YAQESUALHAFIZ IBNU KASIR AWAJEN TAFSIRINWANNAN AYAR YACE:ﺇِﻥْ ﻃَﺎﺋِﻔَﺘَﺎﻥِﻣِﻦْ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺍﻗْﺘَﺘَﻠُﻮﺍ ﻓَﺄَﺻْﻠِﺤُﻮﺍ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻤَﺎﻦﻴﻨﻣﺆﻣ ﻢﻫﺎﻤﺴﻓ ﻊﻣ ﻝﺎﺘﺘﻗﻻﺍ ﻝﺪﺘﺳﺍ ﺍﺬﻬﺑﻭﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ ﻰﻠﻋ ﻩﺮﻴﻏﻭ ﻪﻧﺃ ﺝﺮﺨﻳ ﻻ ﻥﺎﻤﻳﻹﺍ ﻦﻋﻥﺇﻭ ﺔﻴﺼﻌﻤﻟﺎﺑ ﺖﻤﻈﻋ ﻻ ﻪﻟﻮﻘﻳ ﺎﻤﻛ ﺝﺭﺍﻮﺨﻟﺍﻢﻬﻌﺑﺎﺗ ﻦﻣﻭ ﻦﻣ ﺔﻟﺰﺘﻌﻤﻟﺍ ﻢﻫﻮﺤﻧﻭ ،SAI ALLAH YA KIRAYE SU DA MUMINAITARE DA CEWA SUN YAQI JUNA TO DAWANNAN NE BUKHARI YA KAFAHUJJADASHI DA WANINSA CEWA: AIKATA SABOBAYA FITAR DA MUTUM DAGA IMANIKOMAI GIRMANSA BA KAMAR YANDAKHAWARIJAWA SUKE FADA BA SUDAWADANDA SUKA BISU DAGA CIKINMU'UTAZILAWAﺖﺒﺛ ﺢﻴﺤﺻ ﻲﻓ ﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ ﻦﻣ ﺚﻳﺪﺣ ﻦﻋ ﻦﺴﺤﻟﺍﻲﺑﺃ ﺓﺮﻜﺑ ﻲﺿﺭ ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﺳﺭ ﻥﺇ ﻝﺎﻗ ﻪﻠﻟﺍﺐﻄﺧ ﺹ ﻳﻮﻣﺎً ﻰﻠﻋ ﻪﻌﻣﻭﺮﺒﻨﻤﻟﺍ ﻲﻠﻋ ﻦﺑ ﻦﺴﺤﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﺎﻤﻬﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍﻞﻌﺠﻓ ﺮﻈﻨﻳ ﻪﻴﻟﺇ ﺓﺮﻣ ﻰﻟﺇﻭ ﺱﺎﻨﻟﺍ ﻯﺮﺧﺃ ﺓﺮﻣ:ﻝﻮﻘﻳﻭ »ﻲﻨﺑﺍ ﻥﺇ ﻞﻌﻟﻭ ﺪﻴﺳ ﺍﺬﻫ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻟﺎﻌﺗﻥﺃﻪﺑ ﺢﻠﺼﻳ ﻦﻴﺑ ﻦﻴﺘﺌﻓ ﻦﻴﺘﻤﻴﻈﻋ ﻦﻴﻤﻠﺴﻤﻟﺍ ﻦﻣ «HAKA YA TABBATA A CIKIN SAHIHULBUKHARIDANGANE DA HADISIN HASAN DAGA ABIBAKRAH YACE: ANNABI SAW YAYIKHUDBA WATA RANA A TARE DASHIAKWAI HASAN BN ALI SE YA KAMADUBANSA WANI SA'IN YA DUBI MUTANEWANI SA,IN SE YACE: LALLAI NEWANNAN DAN NAWA SHUGABA NEALLAH ZE SULHUNTA TSAKANINMANYANGUNGIYOYI GUDA BIYU NA MUSULMAIDA SHIﺎﻤﻛ ﻥﺎﻜﻓ ﺹ ﻝﺎﻗ ﺢﻠﺻﺃ ﻪﻠﻟﺍﻪﺑ ﻦﻴﺑ ﻞﻫﺃ ﻡﺎﺸﻟﺍ ﻞﻫﺃﻭ ﺪﻌﺑ ﻕﺍﺮﻌﻟﺍﺏﻭﺮﺤﻟﺍ ﺔﻠﻳﻮﻄﻟﺍ ﺕﺎﻌﻗﻮﻟﺍﻭ ﺔﻟﻮﻬﻤﻟﺍ.SE YA KASANCE KAMAR YANDA YA BADALABARI SAW ALLAH YA SULHUNTATSAKANIN MUTANEN SHAM TA DAILINSA(SU MU'AWIYA) DA MUTANEN IRAQI(SUALI) BAYAN YAQE YAQE MASU TSAYI DAABUBUWA MASU BAN TSOROtafsiru ibnu kasir:4/374WANNAN YA KORE KOWACE SHUBUHATA KAFIRTA SAHABBAN MANZOSAW DAMAQIYA ALLAH KE YI DA KALMAR BAGIYADAKE HADISIN AMMARSE KUMA LAFAZIN:ﺔﻨﺠﻟﺍ ﻰﻟﺇ ﻢﻫﻮﻋﺪﻳ ﻪﻧﻮﻋﺪﻳﻭ ﻰﻟﺇ ﺭﺎﻨﻟﺍYANA KIRANSU ZUWA ALJANNASUNAKIRANSHI ZUWA WUTANA,AM KODA WANNAN QARIN YATABBATA BABU DALILI AKAN KAFIRTASAHABBAI DA WANNAN DOMIN ANNABISAW YA KAN FADI KAUSASAN LAFUZZADOMIN TSORATARWA KAMAR YANDAALLAH YA HUKUNTA ME KISAN KAI DADAWWAMA A WUTA TARE DATABBATUWAR IMANINSA YA KOREWAMASHAYIN GIYA SHIGA ALJANNA TAREDA TABBATUWAR IMANINSA DUK DOMINTSORATARWA.TO TARE DA HAKA WANNAN QARIN BEINGANTA BA KUMA BABU ITA AASALINSAHIHUL BUKHARI TARE DA SABANIAKAN HAKAN KAMAR YANDA ALHAFIZIBNU HAJAR AL'ASQALANI YA NASSANTAA FATHUL BARI: 1/542ABINDA YAKE TABBATAR DA CEWALAFAZIN BE INGANTA BA YA TABBATACEWA HASAN BN ALI YAYIWA MU'AWIYAMUBAYA'A SHIN HASAN YA AMSA KIRAZUWA WUTA KENAN ,SHIMA DAN WUTANE? MEMAKON HAKAMA SHI HASAN DINYA LISSAFA RASHIN YIN SULHU DAMU'AWIYA DAGA CIKIN AYYUKAN DAZASU KAI WANDA YAQI SULHUN WUTA.DOMIN A LOKACIN DA HASAN YAYIWAMU'AWIYA MUBAYA'A MABIYA HASANSUN CE DASHI HASAN DIN :ﻥﺎﻜﻓ ﺏﺎﺤﺻﺃ ﻦﺴﺤﻟﺍ ﻪﻟ ﻥﻮﻟﻮﻘﻳ ﺭﺎﻋ ﺎﻳﻦﻴﻨﻣﺆﻤﻟﺍSAHABBAN HASAN SUN KASANCE SUNACE MASA YA ABIN KUNYAR MUMINAI(MEMAKON AMIRUL MU'UMININAﻝﻮﻘﻴﻓ ﺮﻴﺧ ﺭﺎﻌﻟﺍ ﻦﻣ ﺭﺎﻨﻟﺍSE YACE MUSU: ABIN KUNYA SHI YAFIDAGA SHIGA WUTA.fathul bari:13/65ASHE RASHIN MUBAYA'A GA MU'AWIYASHINE AIKIN SHIGA WUTA GASHI DAIHASAN YA FADI. (R)ZANCI GABA INSHA ALLAH

Reply